Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafatihul Al-Jinan"

Layi 21: Layi 21:


====Tsari Da Abin da Ya Tattaro====
====Tsari Da Abin da Ya Tattaro====
Galibi yawancin bugun Mafatihul Al-jinan da farkonsa yana farawa ne da adadin wasu surori masu tsayi da gajejjeru.[tsokaci 2] abubuwan da Mafatihul Al-jinan ya ƙunsa an rarraba su zuwa adadi babuka rukuni-rukuni:
Galibi yawancin bugun Mafatihul Al-jinan da farkonsa yana farawa ne da adadin wasu surori masu tsayi da gajejjeru.{{tsokaci| Surori sun bambanta a bugu da wallafe-wallafe daban-daban; Gabaɗaya, akwai surori kamar Yasin, Rahman, waqi'ah, Ankabut da Noor domin karanta su a ranaku daban-daban, ciki har da daren lailatul qadari.}} abubuwan da Mafatihul Al-jinan ya ƙunsa an rarraba su zuwa adadi babuka rukuni-rukuni:
Babi na farko:: Addu'o'i
Babi na farko:: Addu'o'i
Sun tattaro addu'o'i da ake yi bayan idar da sallolin farilla, ayyukan dare da rana da kwanakin cikin mako, sanannun salloli misalin sallar Manzon Allah (S.A.W), sallar Amirul muminin (A.S), sallar Sayyida Faɗima (S), sallar Jafar ɗayyar, ziyarorin Imamai a kwanakin mako da ba'arin addu'o'i da munajati kamar haka: munajatin khamsa ashar daga Imam Sajjad (A.S), munajatin Imam Ali a masallacin kufa, du'a'u samat, kumail, jaushan sagir, jaushan kabir, du'a'u makarimul akhlaƙ da sauransu.
Sun tattaro [[Takibat]] addu'o'i da ake yi bayan idar da sallolin farilla, ayyukan dare da rana da kwanakin cikin mako, sanannun salloli misalin [[sallar Manzon Allah (S.A.W)]], [[sallar Amirul muminin (A.S)]], [[sallar Sayyida Faɗima (S)]], [[sallar Jafar ɗayyar]], ziyarorin Imamai a kwanakin mako da ba'arin addu'o'i da munajati kamar haka: [[munajatin khamsa ashar]] daga Imam Sajjad (A.S), munajatin Imam Ali a masallacin kufa, du'a'u samat, kumail, jaushan sagir, jaushan kabir, du'a'u makarimul akhlaƙ da sauransu.


Babi na biyu: Ayyukan Shekara
Babi na biyu: Ayyukan Shekara
Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki