Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafatihul Al-Jinan"

(Created page with "thumb|Hotan bangon littafin Mafatihul Al-Jinan '''Mafatihul Al-Jinan''' (Larabci:{{Arabic| مَفاتیحُ الجِنان}}) (Ma'ana Maƙullan ƙofofin aljanna) wani sanannen suna ne na littafin addu'a da ya yi matuƙar yaɗuwa tsakankanin ƴan shi'a wanda Shaik Abbas ƙummi, (Ya rayu tsakanin shekaru: 1294-1359) ya wallafa shi, wannan littafi ya tattaro addu'o'i, munajati, ziyarori, keɓantattun ayyukan ibada...")
 
Layi 21: Layi 21:

====Tsari Da Abin da Ya Tattaro====
====Tsari Da Abin da Ya Tattaro====
Galibi yawancin bugun Maatihul Al-jinan da farkonsa yana farawa ne da adadin wasu surori masu tsayi da gajejjeru.[tsokaci 2] abubuwan da Mafatihul Al-jinan ya ƙunsa an rarraba su zuwa adadi babuka rukuni-rukuni:
Galibi yawancin bugun Mafatihul Al-jinan da farkonsa yana farawa ne da adadin wasu surori masu tsayi da gajejjeru.[tsokaci 2] abubuwan da Mafatihul Al-jinan ya ƙunsa an rarraba su zuwa adadi babuka rukuni-rukuni:
Babi na farko:: Addu'o'i
Babi na farko:: Addu'o'i
Sun tattaro addu'o'i da ake yi bayan idar da sallolin farilla, ayyukan dare da rana da kwanakin cikin mako, sanannun salloli misalin sallar Manzon Allah (S.A.W), sallar Amirul muminin (A.S), sallar Sayyida Faɗima (S), sallar Jafar ɗayyar, ziyarorin Imamai a kwanakin mako da ba'arin addu'o'i da munajati kamar haka: munajatin khamsa ashar daga Imam Sajjad (A.S), munajatin Imam Ali a masallacin kufa, du'a'u samat, kumail, jaushan sagir, jaushan kabir, du'a'u makarimul akhlaƙ da sauransu.

Automoderated users, confirmed, movedable
7,327

gyararraki