Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 75: Layi 75:
Daga cikin abubuwan da ake kafa dalili da tabbatar da soyayyar Umar da sallamawar shi ga Ahlul Baiti, ita ce auren Ummu Kulsum ƴar Imam Ali, wanda bai dace da cewa shi ne ya sa Faɗima (S) ta yi shahada ba.<ref> Al-Mahdish, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 54.</ref> Akwai masu bincike da suka musanta cewa an yi wannann aure<ref> Dubi: Allahu Akbari, “Izdiwaji Ummu Kulthum  ba Umar az didgahe farikaini,” shafi na 11-12.</ref> Sayyid Murtada yana ganin cewa auren Ummu Kulsum ya faro ne bisa takurawa da matsin lamba da barazana kan Imam Ali (A.S)<ref> Duba: Al-Sayyid Al-Murtada, Al-Shafi fi Imama, 1410 AH, juzu'i na 3, shafi na 272-273.</ref> sabo da haka ba zai taɓa zama dalili na kyawuntar alaƙa tsakanin Imam  Ali (A.S) da halifofi ba.<ref>Allahu Akbari, “Izdiwaji Ummu Kulthum  ba Umar az didgahe farikaini,” shafi na 11-12.</ref> kuma akwai ruwaya daga [[Imam Sadiƙ (A.S)]] idan ya kira wannan auran da kwace, kuma wannan yana ƙarfafa maganar ƙarfaƙarfa a lokacin yin wannan aure.<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1407, juzu'i na 5, shafi na 1</ref>

=== Sunaya Sunayen Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴan Ahlulbaiti ===
===Sunaya Sunayen Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴan Ahlulbaiti===
Wasu daga cikin ahlus-sunna suna cewa  Imam Ali (a.s) ya raɗawa ƴaƴansa sunayan abubakar, umar da usman, kuma suna ɗaukar wannan magana a matsayin dalili mai ƙarfi wanda yake nuna kyawuntar alaƙa da dangantaka da soyayya tsakanin Imam Ali (A.S) da su.<ref> Hosseini, “Muqaddimah mutarjim”, Name Khulafa Bar Farzandan Imaman, shafi na 11.</ref> sun ce irin wannan alaka da take a tsakaninsu bai dace ace sune suka yi sanadiyar yin shahadar fatima ba, wannan maganar an kawo ta a cikin wani littafi mai suna Tambayoyin da suka ja matasan Shi'a zuwa gaskiya.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431H, shafi na 12.</ref>

Sayyid Ali Shahrustani ya yi bayani dalla-dalla kan raɗa suna a farkon musulinci da ƙarnoni da suka biyu baya a cikin littafin shi mai suna Raɗa suna tsakanin rangwame da ɗaga ƙafa na Imam Ali (a.s) da amfanin da Umayyawa suka yi da shi, bayan ya ambaci abubuwa ashirin da tara ya kai ga sakamakon cewa; irin wannan sa sunan baya nuni kan kyawun alaƙa tsakanin  Imam Ali (a.s) da halifofi.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmeyat, 1431H, shafi na 477-488.</ref> kamar yadda rashin sa suna baya nuna gaba da adawa, sabo da sunaye irin Abubakar, Umar da Usman sun kasance tin kafinsu da kuma bayansu.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431H, shafi na 98-99.</ref> A  ɗaya bangaren kuma, bisa wata ruwayar da aka samu daga halifa na biyu, cewa Imam Ali (a.s) yana ganinsa a matsayin makaryaci kuma maha'inci.<ref> Neyshaburi, Al-Musnad Al-Sahih, Dar Ihya’ Al-Tarath Al-Arabi, juzu’i na 3, shafi na 1377.</ref> ko kuma cewa Abubakar ba asalin sunan mutum ba ne, Alkunya ce, kuma babu wani mutum da yake sawa ɗan shi alkunya a matsayin suna.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431 Hijira, shafi na 427-472.</ref>
Sayyid Ali Shahrustani ya yi bayani dalla-dalla kan raɗa suna a farkon musulinci da ƙarnoni da suka biyu baya a cikin littafin shi mai suna At-tasmiya baina tasamuhil alawi wa tauzifil al-amawi, bayan ya ambaci abubuwa ashirin da tara ya kai ga sakamakon cewa; irin wannan sa sunan baya nuni kan kyawun alaƙa tsakanin  Imam Ali (a.s) da halifofi.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmeyat, 1431H, shafi na 477-488.</ref> kamar yadda rashin sa suna baya nuna gaba da adawa, sabo da sunaye irin Abubakar, Umar da Usman sun kasance tin kafinsu da kuma bayansu.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431H, shafi na 98-99.</ref> A  ɗaya bangaren kuma, bisa wata ruwayar da aka samu daga halifa na biyu, cewa Imam Ali (a.s) yana ganinsa a matsayin makaryaci kuma maha'inci.<ref> Neyshaburi, Al-Musnad Al-Sahih, Dar Ihya’ Al-Tarath Al-Arabi, juzu’i na 3, shafi na 1377.</ref> ko kuma cewa Abubakar ba asalin sunan mutum ba ne, Alkunya ce, kuma babu wani mutum da yake sawa ɗan shi alkunya a matsayin suna.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431 Hijira, shafi na 427-472.</ref>

Shahararren malamin ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi (s.a.w) da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai.<ref> Ibn Taimiyyah, Minhaj al-Sunnah, 1406 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 41-42.</ref> Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa ƴayan imamai suna da sunan halifofi ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-wahid Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira, ɗaya kuma na Al- Tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasminat, 1431H, shafi na 14.</ref>
Shahararren malamin ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi (s.a.w) da sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai.<ref> Ibn Taimiyyah, Minhaj al-Sunnah, 1406 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 41-42.</ref> Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa ƴayan imamai suna da sunan halifofi ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-wahid Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira, ɗaya kuma na al- tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasminat, 1431H, shafi na 14.</ref>

==Bayanin kula==
==Bayanin kula==
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki