Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabawa"

227 bayitu sanyayyu ,  6 Yuli
Layi 99: Layi 99:


====Annabawan Shari'a Da Annabawan Isar Da Saƙo====
====Annabawan Shari'a Da Annabawan Isar Da Saƙo====
Kan asasin wani tsarin rarrabawa annabawa sun rabu gida biyu, annabawan shari'a da kuma annabawa masu isar da saƙon shari'a.[94] wazifar da take wuyan annabawan isar da saƙo, shi ne yaɗa saƙo da tabligi, zartarwa da kuma tafsiri da bayanin shari'a da kasance zamanin wannan annabi, saɓanin annabawan shari'a, misalin nuhu, ibrahim, musa da isa[95] da su kansu an aiko musu da shari'a[96] sun zo da sabon addini, adadin nau'in waɗannan annabawa ƴan kaɗan ne.[97]
Kan asasin wani tsarin rarrabawa annabawa sun rabu gida biyu, annabawan shari'a da kuma annabawa masu isar da saƙon shari'a.<ref> Motahari, Majumu Asar, juzu'i na 2, shafi na 183.</ref> wazifar da take wuyan annabawan isar da saƙo, shi ne yaɗa saƙo da tabligi, zartarwa da kuma tafsiri da bayanin shari'a da kasance zamanin wannan annabi, saɓanin annabawan shari'a, misalin nuhu, ibrahim, musa da isa<ref> Motahari, Majmu Asar, juzu'i na 2, shafi na 183.</ref> da su kansu an aiko musu da shari'a<ref> Motahari, majumu asar, juzu'i na 3, shafi na 173.</ref>] sun zo da sabon addini, adadin nau'in waɗannan annabawa ƴan kaɗan ne.<ref> Motahari, majmu asar, juzu'i na 2, shafi na 183.</ref>


====Muƙamin Imamanci====
====Muƙamin Imamanci====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki