Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabawa"

576 bayitu sanyayyu ,  6 Yuli
Layi 90: Layi 90:


====Muƙamin Risala====
====Muƙamin Risala====
Kan dogara da magana mashhur ɗin malama, "Nabiyyu" wata ma'ana ce gamammiya daga "Rasul" kowanne rasul ([[Manzo]]) annabi ne amma ba kowanne annabi ne manzo ba.[87] kan asasin wani hadisi, annabawa 313 sun kasance manzanni.[88] ba'arin bambance-bambance tsakanin annabi da manzo sun kasance kamar haka:
Kan dogara da magana mashhur ɗin malama, "Nabiyyu" wata ma'ana ce gamammiya daga "Rasul" kowanne rasul ([[Manzo]]) annabi ne amma ba kowanne annabi ne manzo ba.<ref> Mofid, Aoel Al-Makalat, 1413 AH, shafi na 45.</ref> kan asasin wani hadisi, annabawa 313 sun kasance manzanni.<ref> Sadouq, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524; Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 32, juzu'i na 74, shafi na 71.</ref> ba'arin bambance-bambance tsakanin annabi da manzo sun kasance kamar haka:
*Manzo ana masa [[wahayi]] cikin mafarki da faɗake, amma shi annabi kaɗai cikin mafarki yake samun wahayi.[89]
*Manzo ana masa [[wahayi]] cikin mafarki da faɗake, amma shi annabi kaɗai cikin mafarki yake samun wahayi.<ref> Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Juzu'i na 1, shafi na 176-177.</ref>


*Wahayi ya na zuwa ga manzo ta hanyar [[jibrilu]], amma wahayi yana isa ne ga annabi ta hanyar sauran [[Mala'ika|mala'iku]] da jibrilu ba, ko kuma jefa masa [[ilhama]] cikin zuciya ko [[Mafarki Na Gaskiya|mafarki na gaskiya]].[90]
*Wahayi ya na zuwa ga manzo ta hanyar [[jibrilu]], amma wahayi yana isa ne ga annabi ta hanyar sauran [[Mala'ika|mala'iku]] da jibrilu ba, ko kuma jefa masa [[ilhama]] cikin zuciya ko [[Mafarki Na Gaskiya|mafarki na gaskiya]].<ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Juzu'i na 1, shafi na 176-177</ref>
*Manzo ƙari kan muƙamin [[annabta]] da yake da shi, yana [[Itmamul Hujja|itmamul hujja]] (dalilin yankan shakku).[91]
*Manzo ƙari kan muƙamin [[annabta]] da yake da shi, yana [[Itmamul Hujja|itmamul hujja]] (dalilin yankan shakku).<ref>[http://mesbahyazdi.ir/node/6229 مصباح یزدی، راه و راهنماشناسی، ۱۳۹۳ش، ص۵۵.]</ref>


*Manzo shi ne wanda aka bawa shari'a kuma shi ne wanda yake sanya hukunce-hukunce, amma shi annabi yana gadi da kulawa ne da shari'ar wani annabin daban. [[ɗabarsi]] ya danganta wannan magana zuwa ga jahiz.[92] na'am ba'arin malaman tafsiri misalin ɗabarsi, suna ganin nabiyyu da rasul lafuzza guda biyu masu ma'anoni biyu makusantan juna.[93]
*Manzo shi ne wanda aka bawa shari'a kuma shi ne wanda yake sanya hukunce-hukunce, amma shi annabi yana gadi da kulawa ne da shari'ar wani annabin daban. [[ɗabarsi]] ya danganta wannan magana zuwa ga jahiz.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1372, juzu'i na 7, shafi na 144.</ref> na'am ba'arin malaman tafsiri misalin ɗabarsi, suna ganin nabiyyu da rasul lafuzza guda biyu masu ma'anoni biyu makusantan juna.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1372, juzu'i na 7, shafi na 144.</ref>


====Annabawan Shari'a Da Annabawan Isar Da Saƙo====
====Annabawan Shari'a Da Annabawan Isar Da Saƙo====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki