Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 11: | Layi 11: | ||
==Annabawa== | ==Annabawa== | ||
:Tushen ƙasida: [[Annbata]] | :Tushen ƙasida: [[Annbata]] | ||
Annabi shi ne mutumin da yake samun saƙo daga [[Allah]] ba tare da tsanantuwa da wani mutum ba. | Annabi shi ne mutumin da yake samun saƙo daga [[Allah]] ba tare da tsanantuwa da wani mutum ba.<ref> Tareehi, Majma Al-Baharin, 1375, juzu'i na 1, shafi na 375.</ref> shi annabi shi ne tsani na kasancewa tsakanin Allah da halittunsa, kuma shi ne wanda yake kiran halittu zuwa ga Allah.<ref> Mustafawi, Attahƙiƙ kalemat Kur’an, 1368, juzu’i na 12, shafi na 55.</ref> | ||
Karɓar saƙon [[wahayi]], [[ilimin gaibu]], | Karɓar saƙon [[wahayi]], [[ilimin gaibu]],<ref> Tusi, Al-Tabayan, Darahiya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 2, shafi na 459.</ref> da [[isma]],<ref> Mufid, Adamul sahawin Annabiyyi, 1413 AH, shafi na 29 da 30; Sayyed Morteza, Tanziyeh al-Anbia, 2007, shafi na 34.</ref> [[Amsa addu'a|samun amsa addu'a]]<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 72, shafi na 116.</ref> suna daga cikin siffofin annabawa, galibin [[Malaman Kalam|malaman kalam]] na muslunci sun yi amanna da cewa su annabawa mutane ne ma'asumai katangaggu daga aikata duk wani nau'in [[zunubi]] a cikin bakiɗayan marhalolin rayuwarsu,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 72, shafi na 116.</ref> da wannan dalili wurare daga kur'ani da maganar [[istigfari]] da gafarar [[Allah]] kan wasu annabawa ta zo kan wani aiki da suka aikata,<ref> Misali, duba: Suratul ƙasas, aya ta 16; Suratul Anbiya, aya ta 87; Suratul Taha, aya ta 121.</ref> misalin kisan bamisre da [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]] ya yi,<ref> Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 16, shafi na 42, 43.</ref> aje saƙo da [[Annabi Yunus (A.S)|annabi yunus (a.s)]],<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi 315.</ref> ya yi, da cin ɗan itaciya da annabi adam (a.s) ya yi bayan an hana shi ci,<ref> Tabarsi, Majmaal Bayan, 1372, juzu'i na 7, shafi 56; Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 13, shafi na 323.</ref> malamai sun fassara wannan ayyuka da [[Tarkul Aula|tarkul aula]] (barin aikata abin da yafi dacewa ace an aikata) kishiyar wannan magana, wasu ba'arin [[malaman kalam]], suna ganin cewa [[Ismar Annabawa|annabawa ma'asumai]] kaɗai cikin abubuwan da suke da alaƙa da dangantaka da annabtarsu, amma cikin fagen rayuwar ta bil'adama ta yau da kullum lallai suna iya aikata kuskure da rafkana.<ref> Sadouƙ, Man la Yahdrah al-Faƙih, 1413 AH, Juzu’i na 1, shafi na 360.</ref> | ||
===Sunayen Annabawa Da Adadinsu=== | ===Sunayen Annabawa Da Adadinsu=== | ||
Dangane da adadin annabawa akwai riwayoyi daban-daban, [[allama ɗabaɗaba'i]] bisa dogara da shahararriyar riwaya ya naƙalto cewa adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu, | Dangane da adadin annabawa akwai riwayoyi daban-daban, [[allama ɗabaɗaba'i]] bisa dogara da shahararriyar riwaya ya naƙalto cewa adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu,<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 144.</ref> kan asasin wannan riwaya annabawa 313 sun kasance manzanni, sannan kuma 600 sun kasance annabawan da aka aiko ga bani isra'il, huɗu daga cikinsu watau [[Annabi Hudu (A.S)|annabi hudu (a.s)]], [[Annabi Salihu (A.S)|annabi salihu (a.s)]], [[Annabi Shu'aibu (A.S)|annabi shu'aibu (a.s)]] da [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] sun kasance daga larabawa,<ref> Don nazarin ruwayar, duba: Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi:524; Sadouƙ, Ma'ani al-Akhbar, 1403 AH, shafi 333; Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 32, juzu'i na 74, shafi na 71.</ref> cikin wata riwaya an ambaci cewa adadin annabawa mutum dubu takwas,<ref> Tusi, al-Amali, 1414 AH, shafi na 397; Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 31.</ref> wata kuma ɗari uku ashirin,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 60.</ref> a wani ƙaulin kuma an ambaci dubu ɗari da arba'in da huɗu.<ref> Mofid, Al-EKhtisas, 1413 AH, shafi na 263; Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 16, shafi na 352.</ref> [[allama majlisi]] yana tsammani adadin dubu takwas yana da alaƙa ne manyan annabawa,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, 31.</ref> na farkonsu [[Annabi Adam (A.S)|annabi adam (a.s)]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 32.</ref> na ƙarshensu kuma shi ne annabi muhammad.<ref> Suratul Ahzab, aya ta 40.</ref> | ||
[[Kur'ani]] ya kawo sunayen ba'arin annabawa, | [[Kur'ani]] ya kawo sunayen ba'arin annabawa,<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 164.</ref> adam (a.s), [[Nuhu (A.S)|nuhu (as.)]] [[Idrisu (A.S)|idrisu (a.s)]], hudu (a.s), salihu (a.s), [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]] [[Luɗ (A.S)|luɗ (a.s)]], [[Isma'il (A.S)|isma'il (a.s)]], [[Alyasa'u (A.S)|alyasa'u (a.s)]], [[Zulkifilu (A.S)|zul kifili (a.s)]] [[Ilyasu (A.S)|ilyasu (a.s)]], [[Yunus (A.S)|yunus (a.s)]] [[Is'haƙ (A.S),|is'haƙ (a.s),]] [[Yaƙub (A.S)|yaƙub (a.s)]], [[Annabi Yusuf (A.S)|yusuf (a.s)]], shu'aibu (a.s), [[Musa (A.S)|musa (a.s)]] [[Haruna (A.S)|haruna (a.s)]], [[Dawud (A.S)|dawud (a.s)]], [[Sulaiman (A.S)|sulaiman (a.s)]], [[Annabi Ayyuba (A.S)|ayyub (a.s)]], [[Zakariyya (A.S)|zakariyya (a.s)]], [[Yahaya (A.S)|yahaya (a.s)]], [[Isa (A.S)|isa (a.s)]] da muhammad (s.a.w) annabawa ne da sunayensu ya zo cikin kur'ani.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> ba'arin [[Tafsiri|malaman tafsiri]] sun yi amanna kan cewa sunan [[Isma'il Ɗan Hizƙilu|isma'il ɗan hizƙilu]] <nowiki>{{tsokaci| Isma'in bin hizƙilu yana daga cikin abbanawan bani isra'il. allama ɗabaɗaba'i ya yi amanna kan cewa isma'il da ya zo cikin kur'ani a ayar «واذكُر فِى الكِتبِ اِسمعيلَ اِنَّهُ كانَ صادِقَ الوَعدِ و كانَ رَسولاً نَبيـّا» (سوره مریم، آیه۵۴). shi ne dai isma'il ɗan hizƙilu,. almizan, bugun shalara ta 1417 hijiri. j 14 shafi na 63}}</nowiki> shima ya zo a cikin kur'ani.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi na 63.</ref> | ||
Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin [[Armaya'u (A.S)|armaya'u (a.s)]] da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba. | Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin [[Armaya'u (A.S)|armaya'u (a.s)]] da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 313.</ref> a cikin kur'ani akwai sura sukutun ɗauke da sunan suratul anbiya da wasu adadin surori ɗauke da sunan yunus, hudu, yusuf, ibrahim, muhammad da nuhu. | ||
Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu, | Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu,<ref> Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> [[hizƙilu]],<ref> ƙutb Raɓandi, Kisas Anbiya, 1409 Hijira, shafi na 242-2541.</ref> [[habaƙuƙ]],<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 163.</ref> [[daniyal]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> [[jirjisu]],<ref> ƙutb Raɓandi, ƙasas al-anbiya, 1409 AH, shafi 238.</ref> Uzairu,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> hanzalatu,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi 156.</ref> armaya'u,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 373; ƙutb Raɓandi, Kissoshin Annabawa, 1409H, shafi na 224.</ref> akwai saɓani cikin annabawa akwai mutane misalin [[khidir]],<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darul Al-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> [[Khalid Bin Sinan|khalid ɗan sinan]],<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darulAl-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> [[Zul Ƙarnaini|zul ƙarnaini]],<ref> Fakhr Razi, Mufatih al-Ghaib, 1420 AH, juzu'i na 21, shafi na 495.</ref> a cewar allama ɗabaɗaba'i [[Uzairu]] yana cikin mutane da babu cikakken bayani kan kasancewarsa annabi.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> kan asasin bayanan kur'an, ba'arin annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya; daga jumlarsu [[Musa (A.S)|musa]] da [[Haruna (A.S)|haruna]<ref> Suratul Maryam, aya ta:53.</ref> [[ibrahim]] da [[luɗ]]<ref> Suratul Hud, aya ta 74.</ref> duka sun kasance a zamani ɗaya. Haka nan a rahotannin ba'arin riwayoyi za a fahimci cewa wasu annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya, alal misali [[Sayyid Bin Ɗawus|sayyid bin ɗawus]] cikin littafin [[Alluhuf]] ya naƙalto riwaya daga [[Imam Hassan Mujtaba (A.S)|imam hassan (a.s)]] lokacin da yake niyyar fita daga garin [[makka]] zuwa [[kufa]] daidai lokacin da yake magana da [[abdullahi ɗan umar]] ya ce: shin ka san cewa [[bani isra'il]] ya kai ga cewa daga hudowar rana zuwa faɗuwarta suna kashe annabawa ɗaiɗai har guda saba'in, sannan suna cigaba da harkon rayuwarsu ba tare da jin sun aikata wani abu mai mugun muni ba; kai kace babu wani mummunan abu da ya faru?!.<ref> Sayyid Ibn Tawus, Al-Mahhouf Ali ƙatali al-Tafouf, shafi na 102</ref> a wata riwaya a d ata zo a littafin [[Majma'ul Al-bayan|majma'ul al-bayan]] an naƙalto daga [[Annabi (S.A.W)|annabi (s.a.w)]] ya cewa [[Abu Ubaida Jarra|abu ubaida jarra]]: ya abu ubaida! Bani isra'ila cikin yini guda sun kasance suna kashe annabawa ɗaidai har guda 43 a lokaci ɗaya, bayan nan sai aka samu adadin mutane guda 112 sun miƙe gaban makasan annabawa domin [[umarni da kyakkyawa da hani da munkari]], sai dai cewa suma waɗannan bayin Allah ba su tsira ba daga ƙarshe su ma kashe su suka yi.<ref> Tabarsi, Majalisar Al-Bayan cikin Tafsirin Kur’ani, Mawallafi: Dar al-Marafah, juzu’i na 2, shafi na 720.</ref> | ||
{| class="wikitable" | |||
|+ <center>Annabawa A Cikin Kur'ani</center> | |||
|- | |||
! Suna !! Maimaituwa !! Zamani !! [[Annabta|Annabi]] !! [[Manzo]] !! [[Ulul Azmi]] !! [[Imamanci|Imami]] !! Littafi !! Mutane !! Kabari !! Ma'abocin Shari'a | |||
|- | |||
| Adam || 17 ||Adam || || || || || || ||Majaf wurin kabarin amirul Muminin (A.S) || | |||
|- | |||
| Idris || 2 || Enoch || Annabi<ref> (وَاذْكُرْ فِی الْكِتَابِ إِدْرِیسَ ۚ إِنَّهُ كَانَ صِدِّیقًا نَّبِیا.) مریم/۵۶</ref> || || || || || || An kaishi sama<ref>روایات ذیل آیه وَ رَفَعْناهُ مَكاناً عَلِيًّا (مریم/57)</ref> || | |||
|- | |||
| Nuhu || 43 || Noah || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || Manzo<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref> || Ulul azmi || || || || Najaf wurin kabarin amirul muminin || Na'am | |||
|- | |||
| Hudu || 7<ref> سوره اعراف، آیه ۶۵؛ سوره هود، آیات ۵۰، ۵۳، ۵۸، ۶۰، ۸۹؛ سوره شعراء، آیه ۱۲۴؛ النجار، قصصالانبیاء، ۱۴۰۶ق، ص۴۹.</ref> || Eber || || Manzo<ref>(إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۲۵</ref> || || || || Adawa<ref>(وَإِلَیٰ عَادٍ أَخَاهُمْ هُودًا.) اعراف/۶۵</ref> || Najaf [[Wadi Salam|wadi salam]] || | |||
|- | |||
|Salihu || 9 || || || Manzo<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۴۳</ref> || || || || Samudawa<ref>قرآن ۷:۷۳</ref> || Najaf wadi salam || | |||
|- | |||
| [[Ibrahim]] || 69 || Abraham || Annabi<ref>(وَاذْكُرْ فِی الْكِتَابِ إِبْرَاهِیمَ ۚ إِنَّهُ كَانَ صِدِّیقًا نَّبِیا.) مریم/۴۱</ref> || Manzo<ref> (أَتَتْهُمْ رُسُلُهُم بِالْبَینَاتِ.) توبه/۷۰</ref> || Ulul azmi || Imami<ref> (وَإِذِ ابْتَلَیٰ إِبْرَاهِیمَ رَبُّهُ بِكَلِمَاتٍ فَأَتَمَّهُنَّ ۖ قَالَ إِنِّی جَاعِلُكَ لِلنَّاسِ إِمَامًا ۖ قَالَ وَمِن ذُرِّیتِی ۖ قَالَ لاینَالُ عَهْدِی الظَّالِمِینَ.) بقره/۱۲۴</ref> || Suhuf<ref> (صُحُفِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ.) اعلی/۱۹</ref> || || Khalil (Palasɗin) || Na'am<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۶۲</ref> | |||
|- | |||
| Luɗ || 27 || Lot || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ.) انعام/۸۹</ref> || Manzo<ref>(صُحُفِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ.) اعلی/۱۹</ref> || || || || || Khalil (Palasɗin) || | |||
|- | |||
| Isma'il || 11 || Ishamael || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ.) انعام/۸۹</ref> || || || || || || Masallacin harami/[[Hijri Isma'il|hijri isma'il]] kusa da kabarin [[hajara]] mahaifiyarsa || | |||
|- | |||
| Uzairu || 1<ref> (وَ قالَتِ الْيَهُودُ عُزَيْرٌ ابْنُ اللَّهِ وَ قالَتِ النَّصارى الْمَسيحُ ابْنُ اللَّه.) توبه/۳۰</ref> || || || || || || || Bani isra'il || Palasɗin || | |||
|- | |||
| [[Annabi Is'haƙ (A.S)|Is'haƙ]] || 17 || Isaac || Annabi<ref> (فَلَمَّا اعْتزََلهَُمْ وَ مَا یعْبُدُونَ مِن دُونِ اللَّهِ وَهَبْنَا لَهُ إِسْحَاقَ وَ یعْقُوبَ وَ كلاًُّ جَعَلْنَا نَبِیا.) مریم/۴۹</ref> || || || Imami<ref>(وَ جَعَلْنَاهُمْ أَئمَّةً یهْدُونَ بِأَمْرِنَا.) انبیاء/۷۳</ref> || || || Khalil (Palasɗin) || | |||
|- | |||
| Yaƙub || 16 || Jacob || Annabi<ref>(فَلَمَّا اعْتزََلهَُمْ وَ مَا یعْبُدُونَ مِن دُونِ اللَّهِ وَهَبْنَا لَهُ إِسْحَاقَ وَ یعْقُوبَ وَ كلاًُّ جَعَلْنَا نَبِیا.) مریم/۴۹</ref> || || || Imami<ref>(وَ جَعَلْنَاهُمْ أَئمَّةً یهْدُونَ بِأَمْرِنَا.) انبیاء/۷۳</ref> || || || Jami'u khalil (Palasɗin) || | |||
|- | |||
| [[Annabi Yusuf (A.S)|Yusuf]] || 27 || Joseph || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || || || || || Bani isra'il || Jami'u khalil (Palasɗin) || | |||
|- | |||
| [[Annabi Ayyuba (A.S)|Ayyub]] || 4 || Job || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || || || || || || Huran || | |||
|- | |||
| Shu'aibu || 11 || Jethro, Reuel, Hobab || || Manzo<ref>(إِنی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِین.) شعراء/۱۷۸</ref> || || || || [[Madyana]]<ref>(وَ إِلی مَدْینَ أَخَاهُمْ شُعَیبًا.) اعراف/۸۵</ref> || Baitul muƙaddas || | |||
|- | |||
| [[Annabi Musa (A.S)|Musa]] || 136 || Moses || Annabi<ref>(وَ اذْكُرْ فی الْكِتَابِ مُوسی إِنَّهُ كاَنَ مخُْلَصًا وَ كاَنَ رَسُولًا نَّبِیا.) سوره مریم، آیه۵۱.</ref> || Manzo<ref>(وَ اذْكُرْ فی الْكِتَابِ مُوسی إِنَّهُ كاَنَ مخُْلَصًا وَ كاَنَ رَسُولًا نَّبِیا.) سوره مریم، آیه۵۱.</ref> || Ulul azmi || || Attaura<ref> (إِنَّا أَنْزَلْنَا التَّوْراةَ فیها هُدی وَ نُورٌ.) مائده/۴۴</ref> || Fir'aunonin bani isra'il || Gefanbaitul muƙaddas || | |||
|- | |||
| [[Annabi Haruna (A.S)|Haruna]] || 19 || Aaron || Annabi<ref>(وَ وَهَبْنا لَهُ مِنْ رَحْمَتِنا أَخاهُ هارُونَ نَبِيًّا .) مریم/۵۳</ref> || Manzo<ref> ثُمَّ أَرْسَلْنا مُوسی وَ أَخاهُ هارُونَ بِآیاتِنا وَ سُلْطانٍ مُبین.) مؤمنون/۴۵</ref> || || || || Fir'aunonin bani isra'il<ref> ثُمَّ بَعَثْنَا مِن بَعْدِهِم مُّوسَیٰ وَهَارُونَ إِلَیٰ فِرْعَوْنَ وَمَلَئِهِ بِآیاتِنَا فَاسْتَكْبَرُوا وَكَانُوا قَوْمًا مُّجْرِمِینَ.) یونس/۷۵</ref> || Gefan ɗuru sina || | |||
|- | |||
| Zulƙiflu || 2 || Ezekiel || || || || || || || Tsakanin garin kufa da hilla || | |||
|- | |||
| [[Annabi Dawud (A.S)|Dawud]] || 16 || David || Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || Manzo<ref>(إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref> || || || || [[Zabura]]<ref> (وَ ءَاتَینَا دَاوُدَ زَبُورًا.) اسراء/۵۵</ref> || Baitul muƙaddas || | |||
|- | |||
| [[Annabi Sulaiman (A.S)|Sulaiman]] || 17 || Solomon || Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || || || || || || Baitul muƙaddas || | |||
|- | |||
| [[Annabi Ilyas (A.S)|Ilyas]] || 2 || Elijah || Annabi<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref> || Manzo<ref> (وَ إِنَّ إِلْیاسَ لَمِنَ الْمُرْسَلِین.) صافات/۱۲۳</ref> || || || || || An kaishi sama || | |||
|- | |||
| [[Annabi Alyasa'u (A.S)|Alyasa'u]] || 2 || Elisha || Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || || || || || || Damshƙ || | |||
|- | |||
| [[Annabi Yunus (A.S)|Yunus]] || || Jonah || Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || Manzo<ref> (وَ إِنَّ یونُسَ لَمِنَ الْمُرْسَلِین.) صافات/۱۳۹</ref> || || || || || Kufa || | |||
|- | |||
| [[Annabi Zakariyya (A.S)|Zakariyya]] || 7 || Zechariah || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || || || || || || Baitul muƙaddas || | |||
|- | |||
| [[Annabi Yahaya (A.S)|Yahaya]] || 5 || John the baptist || Annabi<ref> (فَنَادَتْهُ الْمَلَئكَةُ وَ هُوَ قَائمٌ یصَلی فی الْمِحْرَابِ أَنَّ اللَّهَ یبَشِّرُكَ بِیحْیی مُصَدِّقَا بِكلَِمَةٍ مِّنَ اللَّهِ وَ سَیدًا وَ حَصُورًا وَ نَبِیا مِّنَ الصَّلِحِین.) آل عمران/۳۹</ref> || || || || || || Masallacin bani umayya damashƙ || | |||
|- | |||
| [[Annabi Isa (A.S)|Isa]] || 25 || Jesus || Annabi<ref> (قَالَ إِنی عَبْدُ اللَّهِ ءَاتَئنی الْكِتَابَ وَ جَعَلَنی نَبِیا.) مریم/۳۰</ref> || Manzo<ref> (إِنَّمَا الْمَسِیحُ عِیسی ابْنُ مَرْیمَ رَسُولُ اللَّهِ وَ كَلِمَتُهُ أَلْقَئهَا إِلی مَرْیم.) نساء/۱۷۱</ref> || Ulul azmi || Imami || Linjila<ref> (وَ قَفَّینَا بِعِیسی ابْنِ مَرْیمَ وَ ءَاتَینَهُ الْانجِیلَ.) حدید/۲۷</ref> || Bani isra'il<ref> (وَإِذْ قَالَ عِیسَی ابْنُ مَرْیمَ یا بَنِی إِسْرَائِیلَ إِنِّی رَسُولُ اللَّـهِ إِلَیكُم مُّصَدِّقًا لِّمَا بَینَ یدَی مِنَ التَّوْرَاةِ وَمُبَشِّرًا بِرَسُولٍ یأْتِی مِن بَعْدِی اسْمُهُ أَحْمَدُ.) صف/۶</ref> || An kaishi sama || Na'am<ref>(شَرَعَ لَكُم مِّنَ الدِّینِ مَا وَصَّیٰ بِهِ نُوحًا وَالَّذِی أَوْحَینَا إِلَیكَ وَمَا وَصَّینَا بِهِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ وَعِیسَیٰ.)</ref> | |||
|- | |||
| [[Annabi Muhammad (S.A.W)|Muhammad]] || 4 || || Annabi<ref> (ما كاَنَ محُمَّدٌ أَبَا أَحَدٍ مِّن رِّجَالِكُمْ وَ لَكِن رَّسُولَ اللَّهِ وَ خَاتَمَ النَّبِینَ.) احزاب/۴۴</ref> || Manzo<ref>(ما كاَنَ محَمَّدٌ أَبَا أَحَدٍ مِّن رِّجَالِكُمْ وَ لَكِن رَّسُولَ اللَّهِ وَ خَاتَمَ النَّبِینَ.) احزاب/۴۰</ref> || Ulul azmi || Imami || Kur'ani<ref> (وَ كَذَالِكَ أَوْحَینَا إِلَیكَ قُرْءَانًا عَرَبِیا لِّتُنذِرَ أُمَّ الْقُرَی وَ مَنْ حَوْلهَا.) شوری/۷</ref> || Bakiɗayan mutane || Madina || Na'am<ref> (شَرَعَ لَكُم مِّنَ الدِّینِ مَا وَصَّیٰ بِهِ نُوحًا وَالَّذِی أَوْحَینَا إِلَیكَ وَمَا وَصَّینَا بِهِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ وَعِیسَیٰ.) شوری/۱۳</ref> | |||
|} | |||
====Darajoji Da Martabobi==== | ====Darajoji Da Martabobi==== | ||
Kan asasin ayar (وَلَقَدْ فَضَّلْنَا بَعْضَ النَّبِيِّينَ عَلَىٰ بَعْضٍ) (haƙiƙa mun fifita ba'arin annabawa kan ba'ari)[81] ta bayyana cewa muƙami da matsayin annabawa bai kasance bai ɗaya ba, wasu ba'arin daga cikinsu sun fifita kan ba'ari, cikin hadisai ya zo cewa muƙamin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]]<nowiki> ya fifita daga na sauran annabawa.[82]{Tsokaci|Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Allah bai halicci wata halitta mafi falala daga gareni ba, kuma babu wata halitta mafi karamci kansa fuey da ni,, sai ALi (A.S) ya ce: sai na ce ya manzon Allah shin kai ne mafi falala ko Jibrilu? sai ya ce: ya Ali! lallai Allah tabaraka wa ta'ala ya fifita annabawa da manzanni kan makusantan mala'ik, sannan ya fifita ni kan | Kan asasin ayar (وَلَقَدْ فَضَّلْنَا بَعْضَ النَّبِيِّينَ عَلَىٰ بَعْضٍ) (haƙiƙa mun fifita ba'arin annabawa kan ba'ari)[81] ta bayyana cewa muƙami da matsayin annabawa bai kasance bai ɗaya ba, wasu ba'arin daga cikinsu sun fifita kan ba'ari, cikin hadisai ya zo cewa muƙamin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]]<nowiki> ya fifita daga na sauran annabawa.[82]{Tsokaci|Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Allah bai halicci wata halitta mafi falala daga gareni ba, kuma babu wata halitta mafi karamci kansa fuey da ni,, sai ALi (A.S) ya ce: sai na ce ya manzon Allah shin kai ne mafi falala ko Jibrilu? sai ya ce: ya Ali! lallai Allah tabaraka wa ta'ala ya fifita annabawa da manzanni kan makusantan mala'ik, sannan ya fifita ni kan bakiɗayan annabawa da manzann. kamlaud-dini, bugun shekara ta 1395, j 1 shafi na 254}} a aƙidar </nowiki>[[yahudawa]] annabawan [[Bani Isra'il|bani isra'il]] suna da fifiko kan sauran annabawa, sannan kuma [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]] yana da fifiko kan annabawan bani isra'il.[83] | ||
====Ulul Azmi==== | ====Ulul Azmi==== | ||
Layi 44: | Layi 102: | ||
====Muƙamin Imamanci==== | ====Muƙamin Imamanci==== | ||
Kan asasin [[Ayar Ibtila Ibrahim|ayar ibtila'in ibrahim]], ba'arin annabawa da sum kasance tare da muƙamin [[imamanci]],[98] cikin ba'arin [[Hadisi|riwayoyi]] muƙamin imamanci ya fifita kan muƙamin [[annabta]], saboda wanann muƙami an baiwa [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]]<nowiki> shi ne a ƙarshen rayuwarsa bayan aiko shi annabi.[99]{{Tsokaci|cikin wata shahararriyar riwaya daga </nowiki>[[Imam Sadik (A.S)|imam sadik (a.s)]] an lissafa martabobin da ibrahim ya samu kafin imamanci kamar haka: 1-annabata 2-[[ibada]] 3-[[manzanci]] 4-khulla ( | Kan asasin [[Ayar Ibtila Ibrahim|ayar ibtila'in ibrahim]], ba'arin annabawa da sum kasance tare da muƙamin [[imamanci]],[98] cikin ba'arin [[Hadisi|riwayoyi]] muƙamin imamanci ya fifita kan muƙamin [[annabta]], saboda wanann muƙami an baiwa [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]]<nowiki> shi ne a ƙarshen rayuwarsa bayan aiko shi annabi.[99]{{Tsokaci|cikin wata shahararriyar riwaya daga </nowiki>[[Imam Sadik (A.S)|imam sadik (a.s)]] an lissafa martabobin da ibrahim ya samu kafin imamanci kamar haka: 1-annabata 2-[[ibada]] 3-[[manzanci]] 4-khulla (badaɗaye) 5-[[imamanci]], lallai Allah ta'ala ya riƙi ibrahim matsayin bawansa kafin zaɓarsa annabi, kuma ya zaɓe shi annabi kafin ya zaɓe shi manzo, lallai Allah ya zaɓe shi manzo kafin zaɓarsa badaɗaye, kuma lallai ya zaɓe shi badaɗaye kafin ya sanya shi imami, yayin da ya tattara masa waɗannan muƙamai sai yace, "lallai ina sanyaka imami ga mutane..." imam sadiƙ (a.s): Allah ta'ala ya zaɓi ibrahim bawansa gabanin zaɓarsa da annabta, kuma ya zaɓe da annabta gabanin zaɓarsa da manzanci, ya zaɓe shi manzanci gabanin saɓarsa da badaɗaye, kuma ya zaɓe shi badaɗaye gabanin zaɓarsa da imamanci, sakamakon bashi dukkanin waɗanan muƙamai, sai ya ce: na sanyaka imami ga mutane. [[kulaini]]<nowiki>, alkafi j 1 shafi na 175}} cikin </nowiki>[[suratul anbiya]] [[Annabi ibrahim (A.S)|annabi ibrahim (a.s)]], [[Annabi Is'haƙ (A.S)|annabi is'haƙ (a.s)]], [[Annabi Yaƙub (A.S)|annabi yaƙub (a.s)]] da [[Annabi Luɗ (A.S)|annabi luɗ (a.s)]] an gabatar da su matsayin imamai[100] a cikin wani hadisi daga [[Imam Sadiƙ (A.S)|imam sadiƙ (a.s)]], bakiɗayan annabawa ulul azmi sun kasance tare da muƙamin ulul azmi.[101] | ||
====Fifikonsu Kan Mala'iku==== | ====Fifikonsu Kan Mala'iku==== | ||
Layi 50: | Layi 108: | ||
====Annabawan Ma'abota Littafi==== | ====Annabawan Ma'abota Littafi==== | ||
Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]<nowiki>{{tsokaci|kur'ani bai kawoi bayani | Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]<nowiki>{{tsokaci|kur'ani bai kawoi bayani ƙarara ba game da saukar da attaura ga musa (a.s) sai dai kuma ya tabbatar da cewa attaura littafi ne daga Allah(suratul ma'ida aya ta 44) haka ya tabbatatar da saukar da alluna ga musa (a.s) (suratul a'araf aya 154). wasu ba'arin malaman tafsiri suna tafi kan cewa alluna sune dai attaura(ɗabaɗaba'i, almizan, bugun shekara ta 1417 hijiri, j 8 shafi na 250).}}</nowiki> [[linjila]] (bible) [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]][105] [[kur'ani]] kuma annabi [[Muhammad (S.A.W),|muhammad (s.a.w),]] kur'ani littafi bai ambaci littafin da aka saukarwa annabi ibrahim (a.s) ba, sai dai ya ambaci "[[Suhuf]]" gareshi.[107] haka nan kan asasin abin da ya zo a wani hadisi, Allah ya aikowa da [[Annabi Shisu (A.S)|annabi shisu (a.s)]] sahifa guda 50, [[Annabi Idrisu (A.S)|annabi idrisu (a.s)]] guda 30, annabi ibrahim (a.s) guda 20.[108] | ||
[[Tafsiri|Malaman tafsiri]] tare da jingina da [[Aya|ayar]]: “Abin da aka yi wa nuhu wasiyya da shi daga addini, an shar'anta muku shi, da abin da aka maka [[Wahayi|wahayinsa]], abin da muka yi wasicci da shi ga ibrahim, musa da isa”[109] annabi nuhu (a.s) annabi ibrahim (a.s), annabi musa (a.s), annabi isa (a.s) da annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da aka aiko musu da shari'a.[110] cikin ba'arin riwayoyi, dalilin gabatar da waɗannan annabawa matsayin ulul azmi ya faru ne saboda shari'ar da take tare da su.[111] | [[Tafsiri|Malaman tafsiri]] tare da jingina da [[Aya|ayar]]: “Abin da aka yi wa nuhu wasiyya da shi daga addini, an shar'anta muku shi, da abin da aka maka [[Wahayi|wahayinsa]], abin da muka yi wasicci da shi ga ibrahim, musa da isa”[109] annabi nuhu (a.s) annabi ibrahim (a.s), annabi musa (a.s), annabi isa (a.s) da annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da aka aiko musu da shari'a.[110] cikin ba'arin riwayoyi, dalilin gabatar da waɗannan annabawa matsayin ulul azmi ya faru ne saboda shari'ar da take tare da su.[111] |