Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabawa"

babu gajeren bayani
(Created page with ":''wannan wata ƙasida ce da aka yi ta dangane da adadin annabawa, mu'ujiza, muƙami da shari'ar da aka aikowa musu. Domin sanin sauran bahasosi da suke da dangantaka da annabta ku duba: annabta Annabawa wasu mutane ne waɗanda ta hanyarsu ne Allah yake kiran mutane zuwa dawo gareshi, Allah ya na alaƙa da annabawansa ta hanyar wahayi.'' Isma, tsinkaye kan ilimin gaibu, mu'ujiza, karɓar wahayi (Wahayin shari'a da wahayin bayani) suna daga cikin siffofin annabawa. Cikin...")
 
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
:''wannan wata ƙasida ce da aka yi ta dangane da adadin annabawa, mu'ujiza, muƙami da shari'ar da aka aikowa musu. Domin sanin sauran bahasosi da suke da dangantaka da annabta ku duba: annabta
:''wannan wata ƙasida ce da aka yi ta dangane da adadin annabawa, mu'ujiza, muƙami da shari'ar da aka aikowa musu. Domin sanin sauran bahasosi da suke da dangantaka da annabta ku duba: annabta
Annabawa wasu mutane ne waɗanda ta hanyarsu ne Allah yake kiran mutane zuwa dawo gareshi, Allah ya na alaƙa da annabawansa ta hanyar wahayi.''
Annabawa wasu mutane ne waɗanda ta hanyarsu ne Allah yake kiran mutane zuwa gare shi, Allah ya na alaƙa da annabawansa ta hanyar wahayi.''

Isma, tsinkaye kan ilimin gaibu, mu'ujiza, karɓar wahayi (Wahayin shari'a da wahayin bayani) suna daga cikin siffofin annabawa. Cikin kur'ani an ambaci wasu ba'arin mu'ujizojin annabawa misalin sanyaya wuta ga annabi (a.s) canja sandar musa zuwa ga macizai, raya matattu ta hannun annabi isa (a.s) da tsaga wata da ta faru ta hannun annabin muslunci (s.a.w).

Layi 22: Layi 22:
Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin armaya'u (a.s) da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba.[23] a cikin kur'ani akwai sura sukutun ɗauke da sunan suratul anbiya da wasu adadin surori ɗauke da sunan yunus, hudu, yusuf, ibrahim, muhammad da nuhu.

Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu,[24] hizƙilu,[25] habaƙuƙ,[26] daniyal,[27] jirjisu,[28] azizu,[29] hanzalatu,[30] armaya'u,[31] akwai saɓani cikin annabawa akwai mutane misalin khidir,[32] khalid ɗan sinan,[33] zil ƙarnaini[34], a cewar allama ɗabaɗaba'i azizu yana cikin mutane da babu cikakken bayani kan kasancewarsa annabi.[35] kan asasin bayanan kur'an, ba'arin annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya; daga jumlarsu musa da haruna[36] ibrahim da luɗ[37] duka sun kasance a zamani ɗaya. Haka nan a rahotannin ba'arin riwayoyi za a fahimci cewa wasu annabawa sun rayu tare a zamani ɗay, alal misali sayyid ibn ɗawus cikin littafin Alluhuf ya naƙalto riwaya daga imam hassan (a.s) lokacin d ayake niyyar fita daga garin makka zuwa kufa daidai lokacin da yake magana da abdullahi ɗan umar yace: shin kasancewa bani isra'il ya kai ga cewa daga hudowar rana zuwa faɗuwarta suna kashe annabawa ɗaiɗai har guda saba'in, sannan suna cigaba da harkon rayuwarsu ba tare da jin sun aikata wani abu mai mugun muni ba; kai kace babu wani mummunan abu da ya faru?!.[38] a wata riwaya a d ata zo a littafin majma'ul al-bayan an naƙalto daga annabi (s.a.w) ya cewa abu ubaida jarra: ya abu ubaida! Bani isra'ila cikin yini guda sun kasance suna kashe annabawa ɗaidai har guda 43 a lokaci ɗay, bayan nan sai aka samu adadin mutane guda 112 sun miƙe gaban makasan annabawa domin umarni da kyakkyawa da hani da munkari, sai dai cewa suma waɗannan bayin Allah bau tsira ba daga ƙarshe su ma kashe su suka yi.[39]
Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu,[24] hizƙilu,[25] habaƙuƙ,[26] daniyal,[27] jirjisu,[28] azizu,[29] hanzalatu,[30] armaya'u,[31] akwai saɓani cikin annabawa akwai mutane misalin khidir,[32] khalid ɗan sinan,[33] zil ƙarnaini[34], a cewar allama ɗabaɗaba'i azizu yana cikin mutane da babu cikakken bayani kan kasancewarsa annabi.[35] kan asasin bayanan kur'an, ba'arin annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya; daga jumlarsu musa da haruna[36] ibrahim da luɗ[37] duka sun kasance a zamani ɗaya. Haka nan a rahotannin ba'arin riwayoyi za a fahimci cewa wasu annabawa sun rayu tare a zamani ɗay, alal misali sayyid ibn ɗawus cikin littafin Alluhuf ya naƙalto riwaya daga imam hassan (a.s) lokacin d ayake niyyar fita daga garin makka zuwa kufa daidai lokacin da yake magana da abdullahi ɗan umar ya ce: shin kasancewa bani isra'il ya kai ga cewa daga hudowar rana zuwa faɗuwarta suna kashe annabawa ɗaiɗai har guda saba'in, sannan suna cigaba da harkon rayuwarsu ba tare da jin sun aikata wani abu mai mugun muni ba; kai kace babu wani mummunan abu da ya faru?!.[38] a wata riwaya a d ata zo a littafin majma'ul al-bayan an naƙalto daga annabi (s.a.w) ya cewa abu ubaida jarra: ya abu ubaida! Bani isra'ila cikin yini guda sun kasance suna kashe annabawa ɗaidai har guda 43 a lokaci ɗay, bayan nan sai aka samu adadin mutane guda 112 sun miƙe gaban makasan annabawa domin umarni da kyakkyawa da hani da munkari, sai dai cewa suma waɗannan bayin Allah bau tsira ba daga ƙarshe su ma kashe su suka yi.[39]

==== Darajoji Da Martabobi ====
==== Darajoji Da Martabobi ====
Layi 54: Layi 54:
Malaman tafsiri tare da jingina da ayar: “Abin da aka yi wa nuhu wasiyya da shi daga addini, an shar'anta muku shi, da abin da aka maka wahayinsa, abin da muka yi wasicci da shi ga ibrahim, musa da isa”[109] annabi nuhu (a.s) annabi ibrahim (a.s), annabi musa (a.s), annabi isa (a.s) da annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da aka aiko musu da shari'a.[110] cikin ba'arin riwayoyi, dalilin gabatar da waɗannan annabawa matsayin ulul azmi ya faru ne saboda shari'ar da take tare da su.[111]

Allama ɗabaɗaba'i yace kowanne mutum ɗaya daga cikin annabawa ulul azmi ya kasance yana da shari'a tasa mai cin gashin kanta.[112] kuma litattafan sauran annabawa waɗanda ba ulul azmi ba misalin dawud (a.s)[113] annabi shisu (a.s) da annabi idrisu (a.s), litattafai ne da basa cin karo da keaɓantuwar shari'ar litattafan da aka saukarwa da annabawa ulul azmi; saboda su litattafan annabawa da ba ulul azmi ba basu ƙunshi hukunce-hukunce da shari'a ba.[115]
Allama ɗabaɗaba'i ya ce kowanne mutum ɗaya daga cikin annabawa ulul azmi ya kasance yana da shari'a tasa mai cin gashin kanta.[112] kuma litattafan sauran annabawa waɗanda ba ulul azmi ba misalin dawud (a.s)[113] annabi shisu (a.s) da annabi idrisu (a.s), litattafai ne da basa cin karo da keaɓantuwar shari'ar litattafan da aka saukarwa da annabawa ulul azmi; saboda su litattafan annabawa da ba ulul azmi ba basu ƙunshi hukunce-hukunce da shari'a ba.[115]

==== Mujizoji ====
==== Mujizoji ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki