Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 60: | Layi 60: | ||
==== A litattafan Tarihi Babu Abin da Yake Nuna Cewa An Ƙona Gidan Fatima (S) ==== | ==== A litattafan Tarihi Babu Abin da Yake Nuna Cewa An Ƙona Gidan Fatima (S) ==== | ||
Daga cikin tambayoyi da rashin fahimta a mas'alar shahadar Fatima (S) shi ne cewa abin da ya zo kan wannann mas'ala a litattafan ahlus-sunna na tarihi da hadisi kawai barazanar ƙona gida ce, amma babu batun cewa an ƙona gidan, | Daga cikin tambayoyi da rashin fahimta a mas'alar shahadar Fatima (S) shi ne cewa abin da ya zo kan wannann mas'ala a litattafan ahlus-sunna na tarihi da hadisi kawai barazanar ƙona gida ce, amma babu batun cewa an ƙona gidan.<ref> Mahdi, Alhujum al baiti Fatima (S), 1425H, shafi 467; Fadlallah Al-Zahra Al-Qudwa, 1421H, shafi na 109-110.</ref> amma duk da haka marubuta sun rubuta litattafai da yawa bisa dogaro kan wasu litattafai da yawa sun tabbatar cewa lallai an kai hari gidan Faɗima (S). daga cikin litatafan da aka rubuta akwai littafi mai suna "Alhujum Ala Baiti Faɗima."<ref> Mahdi, Alhujum al baiti Fatima (S), 1425H, shafi 467; Fadlallah Al-Zahra Al-Qudwa, 1421H, shafi na 154-=217</ref> da littafin ƙona gidan Faɗima, kuma wasu daga cikin litattafai sun yi nuni ƙarara kan cewa an daki Faɗima (S) kuma wani ya shiga gidanta ya zubar mata da ciki.<ref> Sulaym bin Qais, KItabe Sulaym bin Qais, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi 150; Masoudi,isbatul Wasiyya, 1384 AH, shafi 146; Tabari, Dala'ilul Imama, 1413H, shafi 134; Al-Ayyashi, Tafsir Al-Ayyashi, 1380H, juzu'i na 2, shafi na 67.</ref> | ||
Kungiyar marubuta da masu bincike ta Ahlus-Sunnah sun yi shakkun sahihancin isar da sako ga wadannan rahotanni na tarihi, | Kungiyar marubuta da masu bincike ta Ahlus-Sunnah sun yi shakkun sahihancin isar da sako ga wadannan rahotanni na tarihi.<ref> Al-Madheesh, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 21-35.</ref> amma wani lokacin matsalarsu ba ta kasance daga bangaren isnadi ba, misali, Al-Madheesh, marubuciyar Ahlus-Sunna, a cikin littafin Fatima Bint Al-Nabi a matsayin martani ga abubuwan da suka faru na harin da kuma batun faduwar, ya jefar da littafin tarihi ba a la'akari da cewa marubucin Rafidi ne kuma littafinsa ba shi da wata kima ta fuskar kimiyya.<ref> Al-Madheesh, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 80.</ref> Ya siffanta abin da Ibn Abd Rabbuh ya ruwaito a cikin littafin Al-Iƙdu Al-Farid – wanda ba shi da isnadi – a matsayin abin kyama kuma ya ce Ibn Abd Rabbo yana iya zama dan shi'a, kuma dole ne a binciki akidarsa.<ref> Al-Madheesh, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 63.</ref> abin da ya zo a cikin littafin Al-Imama wa Al-Siyasa a kan cewa ba Ibn ƙutaybah Al-Dinawari ba ne mawallafinsa.<ref> Al-Madheesh, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 79-80.</ref> don inkarin dogaro da maganar Imam Ali (a.s). Har ma Mudheesh ya musanta rubuta littafin Nahj al-Balagha ga Imam Ali (a.s).<ref> Al-Madheesh, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 81</ref> duk da haka wasu marubuta na ahlus-sunna da kuma ruwayoyi da yawa waɗanda aka rawaito kan barazanar ƙona gidan Imam Ali(a.s), marubuta basa kore barazanar da a ka yiwa Imam Ali cewa za su ƙona gidan shi, kuma kazalika basa kore cincirundan da aka yi a ƙofar gidan Imam da Faɗima (S).<ref> Al-Madheesh, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 21-35.</ref> | ||
==== Wasu litattafai Sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ==== | ==== Wasu litattafai Sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ==== |