Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 57: Layi 57:


==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ====
==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ====
Wasu masu bincike na ahlus-sunna suna shakku zubar da cikin Muhsin ɗan Ali (a.s) a abubuwan da suka faro a ranar bai'a, sun tafi kan cewa an haifeshi ne kan wannann lokacin kuma ya rasu yana jariri[51].amma mafi yawancin  ƴan shi'a sun yi imani da cewa anyi  ɓarin shi ne a lokacin kai hari gidan Faɗima (S) da kuma dukanta da a kayi da bulala[[52] kamar yadda akwai wasu litattafai na ahlus-sunna da suka nuna ƙarara cewa anyi ɓarin Muhsin ne.[53] wanda ya rubuta littafi mai suna [Muhsin Al-sibtu Maulud am sakata" Muhammad Mahadi alkurasani a cikin babi na uku a littafin ya yi ƙiyasi a tsakanin nassosi na tarihi, ya kai ga natijar cewa shi Muhsin anyi ɓarin shi ne a lokacin da aka kai hari gidan Imam Ali (a.s) sakamakon duka da mari da Faɗima tasha.[54]
Wasu masu bincike na ahlus-sunna suna shakku zubar da cikin Muhsin ɗan Ali (a.s) a abubuwan da suka faro a ranar bai'a, sun tafi kan cewa an haifeshi ne kan wannann lokacin kuma ya rasu yana jariri.<ref> Duba: Al-Mahdish, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 3, shafi na 411-414; Al-Musawi Al-Khurasan, Al-Muhsin Al-Sibt Mauloud Um Suqat, 1430 AH, shafi na 105-111.</ref> amma mafi yawancin  ƴan shi'a sun yi imani da cewa anyi  ɓarin shi ne a lokacin kai hari gidan Faɗima (S) da kuma dukanta da a kayi da bulala.<ref> Al-Tusi, Talkhis Al-Shafi, 1382H, juzu’i na 3, shafi na 156.</ref> kamar yadda akwai wasu litattafai na ahlus-sunna da suka nuna ƙarara cewa anyi ɓarin Muhsin ne.<ref> Al-Musawi Al-Khurasan, Al-Muhsin Al-Sibt Mauloud Umm Suqat, 1430 AH, shafi na 119-128.</ref> wanda ya rubuta littafi mai suna [Muhsin Al-sibtu Maulud am sakata" Muhammad Mahadi alkurasani a cikin babi na uku a littafin ya yi ƙiyasi a tsakanin nassosi na tarihi, ya kai ga natijar cewa shi Muhsin anyi ɓarin shi ne a lokacin da aka kai hari gidan Imam Ali (a.s) sakamakon duka da mari da Faɗima tasha.<ref> Al-Musawi Al-Khurasan, Al-Muhsin Al-Sabt, Mauloud or Suqat, 1430 AH, shafi na 207. ↑</ref>


==== A litattafan Tarihi Babu Abin da Yake Nuna Cewa An Ƙona Gidan Fatima (S) ====
==== A litattafan Tarihi Babu Abin da Yake Nuna Cewa An Ƙona Gidan Fatima (S) ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki