Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 65: | Layi 65: | ||
==== Wasu litattafai Sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ==== | ==== Wasu litattafai Sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ==== | ||
Daga cikin dalilan da waɗanda suka saɓa da yan shi'a suka yi riƙo da su, akwai cewa su kan su wasu daga cikin litattafan ƴan Shi'a sun faɗi cewa Faɗima Azzahara ta yi wafati ne ba shahada ba, wasu marubuta na Shi'a sun yi musu raddi cewa yin wafati a lugga wato a yare yana da ma'ana mai faɗi, ma'anar wafati ta ƙunshi mutuwa irin ta gama gari da kuma mutuwa ta sanadiyar wani abu,kamar wani yabawa wani guba, kamar yadda hakan ya zo cikin maƙalar wafatin ko kuma shahadar Faɗima Azzahara | Daga cikin dalilan da waɗanda suka saɓa da yan shi'a suka yi riƙo da su, akwai cewa su kan su wasu daga cikin litattafan ƴan Shi'a sun faɗi cewa Faɗima Azzahara ta yi wafati ne ba shahada ba, wasu marubuta na Shi'a sun yi musu raddi cewa yin wafati a lugga wato a yare yana da ma'ana mai faɗi, ma'anar wafati ta ƙunshi mutuwa irin ta gama gari da kuma mutuwa ta sanadiyar wani abu,kamar wani yabawa wani guba, kamar yadda hakan ya zo cikin maƙalar wafatin ko kuma shahadar Faɗima Azzahara ،<ref>ينظر: محسنی، [https://rasekhoon.net/article/show/1559653 «شهادت یا وفات حضرت زهرا سلامالله علیها»]، سایت راسخون.</ref> litattafai na tarihi na Ahlus-sunna sun yi amfani da kalmar wafati a kan Umar da Usman a lokacin da su an kashesu ne. hakanan Aɗɗabarasi ya kawo a cikin ɗaya daga maganganun shi ya yin da yake magana kan shahadar [[Imam Husaini (A.S)]].<ref>الطبرسي، الاحتجاج، ج2، ص373؛ نقلا عن محسنی، [https://rasekhoon.net/article/show/1559653 «شهادت یا وفات حضرت زهرا سلامالله علیها»]، سایت راسخون.</ref> | ||
==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ==== | ==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ==== |