Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 54: Layi 54:


==== Menene Ya Hana Ali da Sauran Mutane Kare Fatima (S) A loKacin Da Aka Kai Hari Gidanta? ====
==== Menene Ya Hana Ali da Sauran Mutane Kare Fatima (S) A loKacin Da Aka Kai Hari Gidanta? ====
Daga cikin tambayoyi da ake yi akan kai hari gidan Fatima (S) da cewa ta yi shahada ne sakamako kai harin akwai wannann tambayar, ita ce sabo da me shi  Imam Ali  ya yi shiru ba tare da ya kare Fatima ba duba da cewa shi ya shahara da jarumta kazalika sabo da me su sauran sahabbai ba su kareta ba?[47] kai bama kawai Ahlus-sunna ne suke irin wannann tambayoyi ba kaɗai, a a hatta mar'ja'i na addini a ƙarni na sha huɗu wato sheik Muhammda Husaini Alkashiful giɗa shi ma ya yi irin wannann tambayar.[48] amma jawabin ƴan shi'a kan wannann tambaya shi cewa, Manzon Allah ya umarci Imam Ali da  ya yi haƙuri kuma ya yi shiru sabo masalaha ta musulinci da kuma kiyaye shi.[49] duk da haka bisa abin da Salman Alfarisi ya faɗa a littafi na Sulaimi, wanda malam Yusuf Alƙarawi yake ganinshi a matsayi dalili mafi ƙarfi kan wannann matsalar cewa bayan Umar ya kai hari gidan Faɗima (S) Imam Ali ya yi tsalle ya kai mishi hari kuma yaci kwalashi ya bugashi da ƙasa ya dakeshi a wuya ya yi kamar zai kasheshi, sai yac e mishi ya kai ɗan Sahhak na rantse da wanda ya girmama Muhammad da annabta ba dan littafin Allah da ya gabata ba da kayi nadamar shiga gidana da ka yi ko kuma da kasan cewa baka isa ka shiga gidana ba, sai Umar ya nemi ɗaukin sahabban da suka zo tare da shi, suka ceceshi kuma suka ɗaure Imam Ali da igiya.[50]
Daga cikin tambayoyi da ake yi akan kai hari gidan Fatima (S) da cewa ta yi shahada ne sakamako kai harin akwai wannann tambayar, ita ce sabo da me shi  Imam Ali  ya yi shiru ba tare da ya kare Fatima ba duba da cewa shi ya shahara da jarumta kazalika sabo da me su sauran sahabbai ba su kareta ba?<ref> Al-Mahdish, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 5, shafi na 68-70 da 83.</ref> kai bama kawai Ahlus-sunna ne suke irin wannann tambayoyi ba kaɗai, a a hatta mar'ja'i na addini a ƙarni na sha huɗu wato sheik Muhammda Husaini Alkashiful giɗa shi ma ya yi irin wannann tambayar.<ref> Kashif al-Khifa, Jannat al-Ma’wan, 1429 AH, shafi 64; Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S).</ref> amma jawabin ƴan shi'a kan wannann tambaya shi cewa, Manzon Allah ya umarci Imam Ali da  ya yi haƙuri kuma ya yi shiru sabo masalaha ta musulinci da kuma kiyaye shi.<ref> Duba: Al-Amili, Maasatu Al-Zahra, 1418 AH, juzu'i na 1, shafi na 266-277; Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425 AH, shafi na 446-449 da 452-458; Kawtharani, 12 Zato Game da Al-Zahra, shafi na 15-26.</ref> duk da haka bisa abin da Salman Alfarisi ya faɗa a littafi na Sulaimi, wanda malam Yusuf Alƙarawi yake ganinshi a matsayi dalili mafi ƙarfi kan wannann matsalar cewa bayan Umar ya kai hari gidan Faɗima (S) Imam Ali ya yi tsalle ya kai mishi hari kuma yaci kwalashi ya bugashi da ƙasa ya dakeshi a wuya ya yi kamar zai kasheshi, sai yac e mishi ya kai ɗan Sahhak na rantse da wanda ya girmama Muhammad da annabta ba dan littafin Allah da ya gabata ba da kayi nadamar shiga gidana da ka yi ko kuma da kasan cewa baka isa ka shiga gidana ba, sai Umar ya nemi ɗaukin sahabban da suka zo tare da shi, suka ceceshi kuma suka ɗaure Imam Ali da igiya.<ref> Yousfi Al-Gharawi, Mausu'atu ALtrikh Al-Islami, 1438 AH, juzu'i na 4, shafi na 112.</ref>


==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ====
==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki