Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 23: | Layi 23: | ||
=== Takaitaccen Tarihi === | === Takaitaccen Tarihi === | ||
Cece-ku-ce a kan abin da ya shafi shaidar Sayyida Fatima, amincin Allah ya tabbata a gare ta, ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawo da ya wuce shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin "Al-Tahreesh" na Dirar bin Amri, wanda aka rubuta a ƙarni na biyu bayan hijira, cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta rasu ne sakamakon dukan da Umar ya yi mata.[ | Cece-ku-ce a kan abin da ya shafi shaidar Sayyida Fatima, amincin Allah ya tabbata a gare ta, ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawo da ya wuce shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin "Al-Tahreesh" na Dirar bin Amri, wanda aka rubuta a ƙarni na biyu bayan hijira, cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta rasu ne sakamakon dukan da Umar ya yi mata.<ref>[https://www.valiasr-aj.com/persian/shownews.php?idnews=12364 «آیا اعتقاد به شهادت و مظلومیت حضرت زهرا سلام الله علیها دارای سابقه تاریخی میباشد؟»]، سایت تحقیقاتی ولیعصر(عج).</ref> Abdullahi bin Yazid Al-Fazari, ɗaya daga cikin malaman tauhidi na karni na biyu bayan hijira, ya nuna a cikin littafin “Al-Rudud” cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta yi ɓari ne saboda duka da cin zarafi da wasu Sahabbai suka yi mata<ref>السلیمي، Early Ibadi Theology: New Material on Rational Thought in Islam from the Pen of al-Fazārī، ص 33.</ref> Muhammad Hussain Kashif Al-Giɗa (ya rasu a shekara ta 1373 bayan hijira) ya ce mawakan Shi'a a karni na biyu da na uku, kamar su Al-Kumait Al-Asadi, ASayyid Al-Himyari, Du'abal Al-Kuza'i da sauransu, sun kawo abin da ya sami Faɗima na zalinci a cikin waƙoƙinsu da ƙasidunsu tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta.<ref> Kashif al-Ghita, Jannat al-Ma’wan, 1429 AH, shafi na 62.</ref> | ||
Abdul Karim al-Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike na Ahlus-Sunnah a mazhabobin Musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bn al-Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu'utazila (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Kaɗɗab yi mata. | Abdul Karim al-Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike na Ahlus-Sunnah a mazhabobin Musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bn al-Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu'utazila (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Kaɗɗab yi mata.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Kamar yadda Al-Shahrastani ya ruwaito, abin da gwamnatin Mu'utazili ta dauka ne ya sa ya nisanta kansa da takwarorinshi.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Alƙali Abd al-Jabbar al-Mu'tazili (ya rasu a shekara ta 415 bayan hijira) ya yi ishara da abin da ƴan Shi'a suka yi imani da shi a kan abin da Fatima ta samu na duka, da mari, da zubar da ciki daga cikin malaman Shi'a na zamaninsa a Masar, Bagadaza, da wasu yankuna na Sham, kuma ya ce suna zaman makoki sabo da Fatima da danta Al-Muhsin aminci ya tabbata a gare su.<ref> Alƙali Abduljabbar, Tasbitul Dala'il Annubuwati, 2006 Miladiyya, juzu'i na 2, shafi na 595.</ref> ya zo a cikin litattafan ahlus-sunna cewa; duk wanda ya yi imani cewa Faɗima ta yi shahada ne ba mutuwar ɗabi'i ba,to sunan shi Rafidi.<ref> Duba: Al-Safadi, Al-Wafi bi al-Wafiyat, 1420 AH, juzu'i na 6, shafi na 15; Al-Dhahabi, Siyar Alam al-Nubala’, 1405 AH, juzu’i na 15, shafi na 578; Ibn Hajar Al-Asqalani, Lisan Al-Mizan, 2002 Miladiyya, juzu'i na 1, shafi na 609</ref> | ||
==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ==== | ==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ==== |