Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 28: Layi 28:


==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ====
==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ====
Asalin saɓani kan shahadar Faɗima aminci ya tabbata a gareta yana komawa ne sakamakon ita Faɗima ta yi wafati ne bayan rasuwar manzan tsira da aminci su tabbata a gareshi Allah da kwanaki kaɗan, kuma wannann lokacin mutane suna tajayayya kan halifancin Annabi,sakamakon mutane sun rabu biyu wasu daga cikin Almuhajirun da Ansar sun yiwa halifa Abubakar bai'a a gurin taransu wato Saƙifatu Bani Sa'ida,amma wasu daga cikin sahabbai sun ƙiyarda suyiwa Abubakar bai'a,sabo da sunsa cewa Manzon Allah  ya yi wasulci cewa Imam Ali shi ne halifan shi a bayan shi, kuma hakan ne yasa Abubakar ya umarci Umar da wasu mutne cewa su garzayaa zuwa gidan  Imam Ali domin su kar ɓi bai'a daga gareshi,a nannefa Abubakar yace zasu ƙona gidan  Imam Ali da duk wanda yake cikin indai ba su yi bai'a ba.[20] to ana haka ne Faɗima tana kafa hujja kan cewa gonar Fadak tasuce amma wasu daga cikin masu yiwa Abubakar aiki suka kwaceta, to ana hakka ne sai Faɗima taha ɗu da Abubakar sai tanemi da ya dawo mata da gonarta ta Fadak [21] To bayan ya hanata wannann gonar, sai ta yi wata huɗuba a masallacin Annabi tsira da aminci su tabbata a gareshi.[22]
Asalin saɓani kan shahadar Faɗima aminci ya tabbata a gareta yana komawa ne sakamakon ita Faɗima ta yi wafati ne bayan rasuwar manzan tsira da aminci su tabbata a gareshi Allah da kwanaki kaɗan, kuma wannann lokacin mutane suna tajayayya kan halifancin Annabi,sakamakon mutane sun rabu biyu wasu daga cikin Almuhajirun da Ansar sun yiwa halifa Abubakar bai'a a gurin taransu wato Saƙifatu Bani Sa'ida,amma wasu daga cikin sahabbai sun ƙiyarda suyiwa Abubakar bai'a,sabo da sunsa cewa Manzon Allah  ya yi wasulci cewa Imam Ali shi ne halifan shi a bayan shi, kuma hakan ne yasa Abubakar ya umarci Umar da wasu mutne cewa su garzayaa zuwa gidan  Imam Ali domin su kar ɓi bai'a daga gareshi,a nannefa Abubakar yace zasu ƙona gidan  Imam Ali da duk wanda yake cikin indai ba su yi bai'a ba.<ref> Al-Tabari, Tarikh  Al’umam wa almuluk 1387 AH, juzu’i na 3, shafi na 202; Ibn Abd Rabbo, Al-Aqd Al-Farid, 1407H, juzu'i na 5, shafi na 13.</ref> to ana haka ne Faɗima tana kafa hujja kan cewa gonar Fadak tasuce amma wasu daga cikin masu yiwa Abubakar aiki suka kwaceta, to ana hakka ne sai Faɗima taha ɗu da Abubakar sai tanemi da ya dawo mata da gonarta ta Fadak<ref> Al-Baladhuri, Futuhul Albuldan, 1956 Miladiyya, shafi na 40 da 41.</ref> To bayan ya hanata wannann gonar, sai ta yi wata huɗuba a masallacin Annabi tsira da aminci su tabbata a gareshi.<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, (s), 1362 AH, shafi na 126-135.</ref>


Akwai ittifaƙi a litatafan shi'a cewa shi Muhsin wanda yake jariri ne a cikin Faɗima ta yi  ɓarin shi bayan kai hari gidanta[23] amma wasu daga cikin litatafan Ahlus-sunna sun rawaito cewa shi Muhsin an haifeshi a raye amma daga baya ne ya rasu yana jariri.[24] amma duk da haka malamin nan mai sharhin Nahjul balaga Ibni Abil Hadid Almu'utazili wanda ya rasu a shekara ta 656 hijira  ya yi nuni a muƙabalar da ya yi shi da malamin shi Abi Ja'afar cewa Muhsin anyi ɓarin shi ne bayan kai harin da a kayi gidan Fatima domin karbar bai'a daga Imam Ali [25] aminci ya tabbata a gare shi, sannan wannann shi ne ra'ayin Ibrahim ɗan Sayyar wanda akafi sani da Annazzam Almu'utazili wanda ya rasu a shekara ta 221 hijira,[26]
Akwai ittifaƙi a litatafan shi'a cewa shi Muhsin wanda yake jariri ne a cikin Faɗima ta yi  ɓarin shi bayan kai hari gidanta.<ref> Allahu Akbari, “Mohsen bin Ali”, shafi na 68-72. Misali, duba: Moqaddas Ardebili, Usul al-Din, 1387 AH, shafi na 113-114; Mufid, Al-Ikhtisas, 1413 AH, shafi 185.</ref> amma wasu daga cikin litatafan Ahlus-sunna sun rawaito cewa shi Muhsin an haifeshi a raye amma daga baya ne ya rasu yana jariri.<ref> Ibn Qutaybah Al-Dinauri, Al-Ma’arif, 1960 Miladiyya, shafi na 211.</ref> amma duk da haka malamin nan mai sharhin Nahjul balaga Ibni Abil Hadid Almu'utazili wanda ya rasu a shekara ta 656 hijira  ya yi nuni a muƙabalar da ya yi shi da malamin shi Abi Ja'afar cewa Muhsin anyi ɓarin shi ne bayan kai harin da a kayi gidan Fatima domin karbar bai'a daga Imam Ali (A.S).<ref> Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balagha, 1404 AH, juzu'i na 14, shafi na 192-193.</ref> sannan wannann shi ne ra'ayin Ibrahim ɗan Sayyar wanda akafi sani da Annazzam Almu'utazili wanda ya rasu a shekara ta 221 hijira.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71.</ref>


Bisa wasu ruwayoyi da yawa suna nuna cewa ita Faɗima an binneta ne da dadare[27] malami mai bincike a ƙarni na 15 hajira shiek Yusifi Alƙarawi ya ce Faɗima ita ce ta yi wasicci da a binneta cikin dare[28] ya zo a cikin ruwayoyi da yawa[29] cewa Faɗima ba ta so waɗanda suka zalincita su halarci jana'izarta ba.
Bisa wasu ruwayoyi da yawa suna nuna cewa ita Faɗima an binneta ne da dadare.<ref> Yousfi Al-Gharawi, Mausu'atu Al-tarikh Al-Islami, 1438 AH, juzu'i na 4, shafi na 157-162.</ref> malami mai bincike a ƙarni na 15 hajira shiek Yusifi Alƙarawi ya ce Faɗima ita ce ta yi wasicci da a binneta cikin dare.<ref> Yousfi Al-Gharawi, Mausu'atu al-taruikh Al-islami, 1438 AH, juzu'i na 4, shafi na 144-147.</ref> ya zo a cikin ruwayoyi da yawa.<ref> Misali, duba: Fattal Nayshaburi, Rawdat al-Wa’izin, 1375 A.H., juzu’i na 1, shafi na 151.</ref> cewa Faɗima ba ta so waɗanda suka zalincita su halarci jana'izarta ba.


==== Tabbatar da shahadar Faɗima (S) Da Dalili Daga litattafan Shi'a ====
==== Tabbatar da shahadar Faɗima (S) Da Dalili Daga litattafan Shi'a ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki