Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 15: | Layi 15: | ||
== Muhimmanci Mas'alar Shahadar Faɗima (S) == | == Muhimmanci Mas'alar Shahadar Faɗima (S) == | ||
Haƙiƙa mas'alar shahada Faɗima (S) tana daga cikin abubuwa masu muhimmanci da aka yarda da su a [[Shi'a]], sabo da ƴan Shi'a sunyi imani cewa Faɗima ba haka kawai ta rasuba.kaima ta rasu ne sakamakun duka da mari hadda karyamata ƙirji da sawa ta yi ɓarin da wasu daga cikin sahabban [[Annabi (s.a.w)]] suka yi mata,sabo da haka ta yi shahada.saɓanin wannan ra'ayin da ya gabata su Ahlussunnna suntafi kan cewa ita Faɗima ta rasu ne irin mutuwa ta ɗabi'a ko kuma sakamakon wata rashin lafiya da tasameta sakamakon rasuwar mahaaifinta | Haƙiƙa mas'alar shahada Faɗima (S) tana daga cikin abubuwa masu muhimmanci da aka yarda da su a [[Shi'a]], sabo da ƴan Shi'a sunyi imani cewa Faɗima ba haka kawai ta rasuba.kaima ta rasu ne sakamakun duka da mari hadda karyamata ƙirji da sawa ta yi ɓarin da wasu daga cikin sahabban [[Annabi (s.a.w)]] suka yi mata,sabo da haka ta yi shahada.saɓanin wannan ra'ayin da ya gabata su Ahlussunnna suntafi kan cewa ita Faɗima ta rasu ne irin mutuwa ta ɗabi'a ko kuma sakamakon wata rashin lafiya da tasameta sakamakon rasuwar mahaaifinta<ref> Al-Mahdish, Fatima bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 3, shafi na 431-550.</ref> matsalar shahadar Faɗima (S) tana daga cikin matsalar da a | ||
kayi saɓani tsakanin Shi'a da sunna. | kayi saɓani tsakanin Shi'a da sunna.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (a), 1425H, shafi na 14.</ref> | ||
ƴan Shi'a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tinawa da ranar shahadar Faɗima A S kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan Jimada Akir | Haƙiƙa ƴan shi'a suna da wani lokaci na zaman makoki mai suna Ayyami Fa ɗimiya,sabo da yin zaman makoki kan Faɗima amincin Allah ya tabbata a gareta<ref> Mazaheri, Farhang Sug Shi’i, 1395 AH, shafi na 365.</ref> kuma akwai saɓani kan tarihin shaahadarta inda aka anbaci kwana arba'in bayan wafati mahaifinta (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, 1363 AH, shafi 154.</ref> da kuma kwana saba'i da biyar bayan wafatin shi, abin mufi 13 ga watan Jimada Ula.<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1363H, juzu'i na 1, shafi na 241 da 458.</ref> sai kwana 95.<ref> Al-Tabarsi, I’lam Al-Wara. 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 300.</ref> wanda ya yi daidai da 3 ga Jimada Akir<ref> Al-Tusi, Misbah Al-Mutahajjid, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 793.</ref> wannan maganar ta karshe ita magana mafi inganci a gun ƴan Shi'a.<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref> | ||
ƴan Shi'a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tinawa da ranar shahadar Faɗima A S kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan Jimada Akir<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref> rana ce ta hutu a gwamnatance sabo da tinawa da ranar shahadarta.،<ref>[https://aftabnews.ir/fa/news/126651/ «ماجرای تعطیل شدن روز شهادت حضرت زهرا»]، سایت آفتابنیوز.</ref> kasantuwar ƴan shi'a sun yi imani kan cewa halifa Umar shi ne wanda ya yi sanadiyar shahadar Faɗima (S), suna yin maganganu a gurin zaman makokin tinawa da ita waɗanda suke zargi Umar.<ref> Mazaheri, Farhang Sugh Shi’i, 1395 AH, shafi na 366</ref> kai harma abin ya kai ga wasu ƴan shi'a suna farin cikin a ranar tara ga wata Rabi'u Awwal saboda rana ce da aka kashe halifa Umar bisa dogaro da wata ruwaya, kai akwai ma waɗanda suka ɗauketa ranar sallah, da sunan ranar sallar Faɗima Azzahara aminci ya tabbata a gareta.<ref> Masali, Nihm Rabi’a, jahialatha, wa khasaratha, 1387H, shafi na 117-119.</ref> | |||
=== Takaitaccen Tarihi === | === Takaitaccen Tarihi === | ||
Layi 79: | Layi 80: | ||
Shahararren malamin Ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-Harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi (s.a.w) da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai[84]. al-Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa ƴa'yan imamai suna da sunan halifofi ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-Wahid Al-Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira, ɗaya kuma na Al- Tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai[85]. | Shahararren malamin Ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-Harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi (s.a.w) da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai[84]. al-Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa ƴa'yan imamai suna da sunan halifofi ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-Wahid Al-Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira, ɗaya kuma na Al- Tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai[85]. | ||
==Bayanin kula== | ==Bayanin kula== | ||
{{Bayanin kula}} | {{Bayanin kula}} | ||
==Nassoshi== | ==Nassoshi== | ||
{{Nassoshi}} | {{Nassoshi}} |