Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 67: | Layi 67: | ||
==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ==== | ==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ==== | ||
Daga cikin abubuwan da ahlus-sunna suke kafa hujja da shi kan cewar | Daga cikin abubuwan da ahlus-sunna suke kafa hujja da shi kan cewar Faɗima (S) ba shahada ta yi ba, akwai alaƙa a tsakanin imam Ali (a.s) da sauaran halifofi da kuma iyalan gidan shi a cikin wanai littafi mai suna Faɗima ƴar Annabi marubucin littafi ya yi ƙori ya baiyana cewa Abubakar da Umar sun kasance suna son Faɗima Azzahara sosai[67] duk da haka kuma shi da kan shi ya tabbatar cewa bayan matsalar Fadak Faɗima ta yanke alaƙarta da Abubakar kuma ba ta yi mishi bai'a ba [68] Muhammad Nafi'u marubuci ɗan ahlus-sunna yana da littafi mai suna Ruhama'u Bainahum ya yi ƙoƙari a cikin littafin na shi ya nuna cewa akwai alaƙa mai kyau tsakanin halifofi uku, wato Abubakar, Umar da Usman da Imam Ali (a.s) [69] kamar yadda ya zo cikin wata maƙala da aka bugata a majallar Nida'ul Islam wacce ake bugawa bayan duk wata huɗu ƙoƙarin nuna wasu abubuwa da suke nuna kyawuntar alaƙa tsakanin Imam Ali (a.s) da sauran halifofi da kuma alaƙar matan da ƴaƴansu da Faɗima (S), kuma ya yi ƙoƙarin nuna cewa irin wannan alaƙar ba tadace musguna mata ba da kuma dukanta da zalintarta.[70] | ||
Malamin aƙida nan ɗan shi'a Sayyid Murtada wanda ya rasu a shekara ta 436 hijira yayin da yake raddi kan abin da wasu daga cikin marubutan ahlus-sunna suka ce, yace gudunmawar da Imam Ali (a.s) ya kasance yana bawa halifa Abubakar da Umar da Usman ba zai yi wu ba ace kawai sabo da hakan ace yana goyan bayansu ba, sabo da nusar da mutum da kuma faɗakar da shi kan kuskure kan hukunce hukunce da kuma kare musulinci wajibi ne kan wannan malami[71] Marubucin littafin nan “Dangantakar Siyasar Sayyidina Ali (a.s) da Khalifofi” (Dangatakar Siyasar Imam Ali (a.s) da Khalifofi) ya kuma tattauna matakai 107 na Imam Ali (a.s) shawarwarin da ya bawa halifofi,kuma a ƙarshe ya kai ga natija da sakamako cewa wannan shawarwarin basa nuna cewa Imam Ali (a.s) yana tare da su halifofin, Shawarar ta su ba ta kasance ta musamman ga Imam ba, a a, suna cikin tarurrukan ne da majalissu na gama-gari da kuma lokacin da jama'a suka tambaye su, ba wai halifofi ne suka nada Ali (a.s) a matsayin waziri kuma mai ba su shawara ba. A'a Imam Ali cikinn nesanta daga fagen siyasance ya koma yana aikin noma da haƙar rijiyoyi, kuma idan halifofi suka tuntubi Imam Ali (a.s) don haka babu wata hanya da za ta magance matsalolin da ke tattare da su sai shi[72]. | |||
Daga cikin abubuwan da ake kafa dalili da tabbatar da soyayyar Umar da sallamawar shi ga Ahlul Baiti, ita ce auren Ummu Kulsum ƴar Imam Ali, wanda bai dace da cewa shi ne ya sa Faɗima (S) ta yi shahada ba.[73] Akwai masu bincike da suka musanta cewa an yi wannann aure[74] Sayyid Murtada yana ganin cewa auren Ummu Kulsum ya faro ne bisa takurawa da matsin lamba da barazana kan Imam Ali (A.S)[75] sabo da haka ba zai taɓa zama dalili na kyawuntar alaƙa tsakanin Imam Ali (A.S) da halifofi ba,[76] kuma akwai ruwaya daga [[Imam Sadiƙ (A.S)]] idan ya kira wannan auran da kwace, kuma wannan yana ƙarfafa maganar ƙarfaƙarfa a lokacin yin wannan aure[77] | |||
=== Ahlulbaiti Sunsa Sunayan Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴansu === | === Ahlulbaiti Sunsa Sunayan Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴansu === |