Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 74: Layi 74:


=== Ahlulbaiti Sunsa Sunayan Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴansu ===
=== Ahlulbaiti Sunsa Sunayan Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴansu ===
Wasu daga cikin ahlus-sunna suna cewa  Imam Ali A S ya ra ɗawa  ƴa  ƴanshi sunayan Abubakar,Umar da Usman, kuma suna ɗauka wannan magana a matsayin da lili mai ƙarfi wanda yake nuna kyan alaƙa da dangantaka da soyayya tsakanin Imam Ali (A.S) da su[78] kuma suka ce irin wannan alaka da take a tsakanin su bai dace ace sune suka sanadiyar yin shahadar Fatima ba, wannan maganar an kawota a cikin wani littafi mai suna Tambayoyin da suka ja matasan Shi'a zuwa gaskiya[79]
Wasu daga cikin ahlus-sunna suna cewa  Imam Ali (a.s) ya raɗawa ƴaƴanshi sunayan Abubakar, Umar da Usman, kuma suna ɗaukar wannan magana a matsayin dalili mai ƙarfi wanda yake nuna kyawun alaƙa da dangantaka da soyayya tsakanin Imam Ali (A.S) da su[78] kuma suka ce irin wannan alaka da take a tsakaninsu bai dace ace sune suka sanadiyar yin shahadar Fatima ba, wannan maganar an kawota a cikin wani littafi mai suna Tambayoyin da suka ja matasan Shi'a zuwa gaskiya[79]


Assayid Ali Ashsharustani ya yi bayani dalla-dalla kan raɗa suna a farkon musulinci da ƙarnoni da suka biyu baya a cikin littafin shi mai suna Raɗa suna tsakanin rangwame da ɗaga ƙafa na Imam Ali A S da anfanin da Umaiyawa sukayi da shi,bayan ya anbaci abubuwa ashirin da tara ya kai ga sakamakon cewa;irin wannan sa sunan baya nuni kan kyawun alaƙatsakanin Imam Ali A S da sauran halifofi [80] kamar yadda rashin sa suna baya nuna gaba da adawa,sabo da sunaye irin Abubakar,Umar da Usman sun kasance tin kafin su da kuma bayansu.[81] A  ɗaya bangaren kuma, bisa wata ruwayar da aka samu daga halifa na biyu, cewa Imam Ali (a.s) yana ganinsa a matsayin makaryaci kuma maha'inci[82] ko kuma cewa Abubakar ba asalin sunan mutum ba ne, Alkunyace,kuma babu wani mutum da yake sawa ɗanshi alkunya a matsayin suna.[83]
Assayid Ali Ashsharustani ya yi bayani dalla-dalla kan raɗa suna a farkon musulinci da ƙarnoni da suka biyu baya a cikin littafin shi mai suna Raɗa suna tsakanin rangwame da ɗaga ƙafa na Imam Ali (a.s) da amfanin da Umayyawa suka yi da shi, bayan ya ambaci abubuwa ashirin da tara ya kai ga sakamakon cewa; irin wannan sa sunan baya nuni kan kyawun alaƙa tsakanin Imam Ali (a.s) da halifofi[80] kamar yadda rashin sa suna baya nuna gaba da adawa, sabo da sunaye irin Abubakar, Umar da Usman sun kasance tin kafinsu da kuma bayansu.[81] A  ɗaya bangaren kuma, bisa wata ruwayar da aka samu daga halifa na biyu, cewa Imam Ali (a.s) yana ganinsa a matsayin makaryaci kuma maha'inci[82] ko kuma cewa Abubakar ba asalin sunan mutum ba ne, Alkunya ce, kuma babu wani mutum da yake sawa ɗan shi alkunya a matsayin suna.[83]


Shahararren malamin Ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-Harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi SAW S da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai[84]. al-Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa ƴa'yan imamai suna da sunan halifofi ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-Wahid Al-Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira, ɗaya kuma na Al- Tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai[85].
Shahararren malamin Ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-Harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi (s.a.w) da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai[84]. al-Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa ƴa'yan imamai suna da sunan halifofi ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-Wahid Al-Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira, ɗaya kuma na Al- Tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai[85].
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki