Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 67: Layi 67:

==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ====

Daga cikin abubuwan da ahlus-sunna suke kafa hujja da shi kan cewar ita Fa ɗima A S ba shahada ta yi ba,akwai alaƙa a tsakanin imam Ali A S da sauaran kalifofi da kuma iyalan gidan shi a cikin wanai littafi mai suna Fa ɗima ƴar Annabi marubucin littafi  ya yi ƙori ya baiyana cewa Abubakar da Umar sun kasance suna son Fa ɗima Azzahara sosai [67] duk da haka kuma shi da kan shi ya tabbatar cewa bayan matsalar Fadak Fa ɗima tayanke alaƙarta da Abubakar kuma bata yi mishi bai'a ba [68] Muhammad Nafi'u marubuci  ɗan sunna yana da littafi mai suna Ruhama'u Bainahum  ya yi ƙoƙari a cikin littafin na shi ya nuna cewa awaki alaƙa mai kyau tsakanin kalifofi uku,wato Abubakar,Umar da Usman da  Imam Ali A S [69] kamar yadda yazo cikin wata maƙala da aka bugata a majallar Nida'ul Islam wacce ake bugawa bayan duk wata hu ɗu ƙoƙarin nuna wasu abubuwa da suke nuna kyaun alaƙa tsakanin  Imam Ali A S da sauran kalifofi da kuma alaƙar matan da  ƴan  ƴansu da Fa ɗima A S,kuma  ya yi ƙoƙarin nuna cewa irin wannan alaƙar ba tadace musgunamata ba da kuma dukanta da zalintarta ba.[70]
Daga cikin abubuwan da ahlus-sunna suke kafa hujja da shi kan cewar ita Faɗima A S ba shahada ta yi ba,akwai alaƙa a tsakanin imam Ali A S da sauaran kalifofi da kuma iyalan gidan shi a cikin wanai littafi mai suna Faɗima ƴar Annabi marubucin littafi  ya yi ƙori ya baiyana cewa Abubakar da Umar sun kasance suna son Faɗima Azzahara sosai [67] duk da haka kuma shi da kan shi ya tabbatar cewa bayan matsalar Fadak Faɗima tayanke alaƙarta da Abubakar kuma bata yi mishi bai'a ba [68] Muhammad Nafi'u marubuci  ɗan sunna yana da littafi mai suna Ruhama'u Bainahum  ya yi ƙoƙari a cikin littafin na shi ya nuna cewa awaki alaƙa mai kyau tsakanin kalifofi uku,wato Abubakar,Umar da Usman da  Imam Ali A S [69] kamar yadda yazo cikin wata maƙala da aka bugata a majallar Nida'ul Islam wacce ake bugawa bayan duk wata hu ɗu ƙoƙarin nuna wasu abubuwa da suke nuna kyaun alaƙa tsakanin  Imam Ali A S da sauran kalifofi da kuma alaƙar matan da  ƴan  ƴansu da Faɗima A S,kuma  ya yi ƙoƙarin nuna cewa irin wannan alaƙar ba tadace musgunamata ba da kuma dukanta da zalintarta ba.[70]
Malamin aƙida nan  ɗan shi'a Sayyid Murtada wanda ya rasu a shekara ta 436 hijira  ya yin da yake raddi kan abin da wasu daga cikin marubuta  ƴan sunna sukace,yace gudun mawar da  Imam Ali A S ya kasance yana bawa halifa Abubakar da Umar da Usman bazai yiyu ba ace kawai sabo da hakan ace yana goyan bayansu ba,sabo da nusar da mutum da kuma fa ɗakar da shi kan kuskure kan hukunce hukunce da kuma kare musulinci wajibi ne kan wana malami[71] Marubucin littafin nan “Dangantakar Siyasar Sayyidina Ali (a.s) da Khalifofi” (Dangatakar Siyasar Imam Ali (a.s) da Khalifofi) ya kuma tattauna matakai 107 na Imam Ali a.s shawarwarin da ya bawa halifofi,kuma a ƙarshe ya kai ga natija da sakamako cewa wannan shawarwarin basa nuna cewa  Imam Ali A S yana tare da su halifofin, Shawarar tasu ba ta kasance ta musamman ga Imam ba, a'a, suna cikin tarukan tarukan tarukan tarukan ne da majalissu na gama-gari da kuma lokacin da jama'a suka tambaye su, ba wai halifofi ne suka nada Ali (a.s) a matsayin waziri kuma mai ba su shawara ba. A'a  Imam Ali ya kuma ne a fagen siyasance yana aikin noma da haƙar rijiyoyi, kuma idan halifofi suka tuntubi Imam Ali (a.s) don haka babu wata hanya da za ta magance matsalolin da ke tattare da su[72].     

Daga cikin abubuwan da ake kafa dalili da tabbatar da soyayyar Umar da sallamawar shi ga Ahlul Baiti, ita ce aurensa da Ummu Kulsum  ƴar Imam Ali, wanda bai dace da cewa shi ne yasa Faɗima A S ta yi shahada ba.[73] ] Akwai masu bincike da suka musanta cewa an yi wannann aure[74] Sayyid Murtada yana ganin cewa aure Ummu Kulsum ya faro ne bisa takurawa da matsin lamba da barazana kan  Imam Ali (A.S)[75] sabo da haka ba zai ta ɓa zama dalili na kyawuntar alaƙa tsakanin Imam  Ali (A.S) da halifofi ba,[76] kuma akwai ruwaya daga  Imam Sadiƙ A S idan yakira wannan auran da kwace,kuma wannan yana ƙarfafa maganar ƙarfaƙarfa a lokacin yin wannan aure[77]

Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki