Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 24: Layi 24:
Cece-ku-ce a kan abin da ya shafi shaidar Sayyida Fatima, amincin Allah ya tabbata a gare ta, ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawo da ya wuce shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin "Al-Tahreesh" na Dirar bin Amri, wanda aka rubuta a ƙarni na biyu bayan hijira, cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta rasu ne sakamakon dukan da Umar ya yi mata.[13] Abdullahi bin Yazid Al-Fazari, ɗaya daga cikin malaman tauhidi na karni na biyu bayan hijira, ya nuna a cikin littafin “Al-Rudud” cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta yi ɓari ne saboda duka da cin zarafi da wasu Sahabbai suka yi mata[14]. Muhammad Hussain Kashif Al-Giɗa (ya rasu a shekara ta 1373 bayan hijira) ya ce mawakan Shi'a a karni na biyu da na uku, kamar su Al-Kumait Al-Asadi, ASayyid Al-Himyari, Du'abal Al-Kuza'i da sauransu, sun kawo abin da ya sami Faɗima na zalinci a cikin waƙoƙinsu da ƙasidunsu tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta[15].

Abdul Karim al-Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike na Ahlus-Sunnah a mazhabobin Musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bn al-Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu'utazila (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi  ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Kaɗɗab yi mata. [16] Kamar yadda Al-Shahrastani ya ruwaito, abin da gwamnatin Mu'utazili ta dauka ne ya sa ya nisanta kansa da takwarorinshi[17] Alƙali Abd al-Jabbar al-Mu'tazili (ya rasu a shekara ta 415 bayan hijira) ya yi ishara da abin da ƴan Shi'a suka yi imani da shi a kan abin da Fatima ta samu na duka, da mari, da zubar da ciki daga cikin malaman Shi'a na zamaninsa a Masar, Bagadaza, da wasu yankuna na Sham, kuma ya ce suna zaman makoki sabo da Fatima da danta Al-Muhsin aminci ya tabbata a gare su.[18] ya zo a cikin litattafan Ahlussuna cewa; duk wanda ya yi imani cewa Faɗima ta yi shahada ne ba mutuwar ɗabi'i ba,to sunan shi Rafidi.[19]
Abdul Karim al-Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike na Ahlus-Sunnah a mazhabobin Musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bn al-Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu'utazila (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi  ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Kaɗɗab yi mata. [16] Kamar yadda Al-Shahrastani ya ruwaito, abin da gwamnatin Mu'utazili ta dauka ne ya sa ya nisanta kansa da takwarorinshi[17] Alƙali Abd al-Jabbar al-Mu'tazili (ya rasu a shekara ta 415 bayan hijira) ya yi ishara da abin da ƴan Shi'a suka yi imani da shi a kan abin da Fatima ta samu na duka, da mari, da zubar da ciki daga cikin malaman Shi'a na zamaninsa a Masar, Bagadaza, da wasu yankuna na Sham, kuma ya ce suna zaman makoki sabo da Fatima da danta Al-Muhsin aminci ya tabbata a gare su.[18] ya zo a cikin litattafan ahlus-sunna cewa; duk wanda ya yi imani cewa Faɗima ta yi shahada ne ba mutuwar ɗabi'i ba,to sunan shi Rafidi.[19]

==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ====
==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ====
Layi 67: Layi 67:

==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ====

Daga cikin abubuwan da Ahlussuna suke kafa hujja da shi kan cewar ita Fa ɗima A S ba shahada ta yi ba,akwai alaƙa a tsakanin imam Ali A S da sauaran kalifofi da kuma iyalan gidan shi a cikin wanai littafi mai suna Fa ɗima  ƴar Annabi marubucin littafi  ya yi ƙori ya baiyana cewa Abubakar da Umar sun kasance suna son Fa ɗima Azzahara sosai [67] duk da haka kuma shi da kan shi ya tabbatar cewa bayan matsalar Fadak Fa ɗima tayanke alaƙarta da Abubakar kuma bata yi mishi bai'a ba [68] Muhammad Nafi'u marubuci  ɗan sunna yana da littafi mai suna Ruhama'u Bainahum  ya yi ƙoƙari a cikin littafin na shi ya nuna cewa awaki alaƙa mai kyau tsakanin kalifofi uku,wato Abubakar,Umar da Usman da  Imam Ali A S [69] kamar yadda yazo cikin wata maƙala da aka bugata a majallar Nida'ul Islam wacce ake bugawa bayan duk wata hu ɗu ƙoƙarin nuna wasu abubuwa da suke nuna kyaun alaƙa tsakanin  Imam Ali A S da sauran kalifofi da kuma alaƙar matan da  ƴan  ƴansu da Fa ɗima A S,kuma  ya yi ƙoƙarin nuna cewa irin wannan alaƙar ba tadace musgunamata ba da kuma dukanta da zalintarta ba.[70]
Daga cikin abubuwan da ahlus-sunna suke kafa hujja da shi kan cewar ita Fa ɗima A S ba shahada ta yi ba,akwai alaƙa a tsakanin imam Ali A S da sauaran kalifofi da kuma iyalan gidan shi a cikin wanai littafi mai suna Fa ɗima  ƴar Annabi marubucin littafi  ya yi ƙori ya baiyana cewa Abubakar da Umar sun kasance suna son Fa ɗima Azzahara sosai [67] duk da haka kuma shi da kan shi ya tabbatar cewa bayan matsalar Fadak Fa ɗima tayanke alaƙarta da Abubakar kuma bata yi mishi bai'a ba [68] Muhammad Nafi'u marubuci  ɗan sunna yana da littafi mai suna Ruhama'u Bainahum  ya yi ƙoƙari a cikin littafin na shi ya nuna cewa awaki alaƙa mai kyau tsakanin kalifofi uku,wato Abubakar,Umar da Usman da  Imam Ali A S [69] kamar yadda yazo cikin wata maƙala da aka bugata a majallar Nida'ul Islam wacce ake bugawa bayan duk wata hu ɗu ƙoƙarin nuna wasu abubuwa da suke nuna kyaun alaƙa tsakanin  Imam Ali A S da sauran kalifofi da kuma alaƙar matan da  ƴan  ƴansu da Fa ɗima A S,kuma  ya yi ƙoƙarin nuna cewa irin wannan alaƙar ba tadace musgunamata ba da kuma dukanta da zalintarta ba.[70]
Malamin aƙida nan  ɗan shi'a Sayyid Murtada wanda ya rasu a shekara ta 436 hijira  ya yin da yake raddi kan abin da wasu daga cikin marubuta  ƴan sunna sukace,yace gudun mawar da  Imam Ali A S ya kasance yana bawa halifa Abubakar da Umar da Usman bazai yiyu ba ace kawai sabo da hakan ace yana goyan bayansu ba,sabo da nusar da mutum da kuma fa ɗakar da shi kan kuskure kan hukunce hukunce da kuma kare musulinci wajibi ne kan wana malami[71] Marubucin littafin nan “Dangantakar Siyasar Sayyidina Ali (a.s) da Khalifofi” (Dangatakar Siyasar Imam Ali (a.s) da Khalifofi) ya kuma tattauna matakai 107 na Imam Ali a.s shawarwarin da ya bawa halifofi,kuma a ƙarshe ya kai ga natija da sakamako cewa wannan shawarwarin basa nuna cewa  Imam Ali A S yana tare da su halifofin, Shawarar tasu ba ta kasance ta musamman ga Imam ba, a'a, suna cikin tarukan tarukan tarukan tarukan ne da majalissu na gama-gari da kuma lokacin da jama'a suka tambaye su, ba wai halifofi ne suka nada Ali (a.s) a matsayin waziri kuma mai ba su shawara ba. A'a  Imam Ali ya kuma ne a fagen siyasance yana aikin noma da haƙar rijiyoyi, kuma idan halifofi suka tuntubi Imam Ali (a.s) don haka babu wata hanya da za ta magance matsalolin da ke tattare da su[72].     

Daga cikin abubuwan da ake kafa dalili da tabbatar da soyayyar Umar da sallamawar shi ga Ahlul Baiti, ita ce aurensa da Ummu Kulsum  ƴar Imam Ali, wanda bai dace da cewa shi ne yasa Faɗima A S ta yi shahada ba.[73] ] Akwai masu bincike da suka musanta cewa an yi wannann aure[74] Sayyid Murtada yana ganin cewa aure Ummu Kulsum ya faro ne bisa takurawa da matsin lamba da barazana kan  Imam Ali (A.S)[75] sabo da haka ba zai ta ɓa zama dalili na kyawuntar alaƙa tsakanin Imam  Ali (A.S) da halifofi ba,[76] kuma akwai ruwaya daga  Imam Sadiƙ A S idan yakira wannan auran da kwace,kuma wannan yana ƙarfafa maganar ƙarfaƙarfa a lokacin yin wannan aure[77]

Layi 73: Layi 73:

=== Ahlulbaiti Sunsa Sunayan Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴansu ===

Wasu daga cikin ahlussuna suna cewa  Imam Ali A S ya ra ɗawa  ƴa  ƴanshi sunayan Abubakar,Umar da Usman, kuma suna  ɗauka wannan magana a matsayin da lili mai ƙarfi wanda yake nuna kyan alaƙa da dangantaka da soyayya tsakanin Imam Ali (A.S) da su[78] kuma suka ce irin wannan alaka da take a tsakanin su bai dace ace sune suka sanadiyar yin shahadar Fatima ba, wannan maganar an kawota a cikin wani littafi mai suna Tambayoyin da suka ja matasan Shi'a zuwa gaskiya[79]
Wasu daga cikin ahlus-sunna suna cewa  Imam Ali A S ya ra ɗawa  ƴa  ƴanshi sunayan Abubakar,Umar da Usman, kuma suna  ɗauka wannan magana a matsayin da lili mai ƙarfi wanda yake nuna kyan alaƙa da dangantaka da soyayya tsakanin Imam Ali (A.S) da su[78] kuma suka ce irin wannan alaka da take a tsakanin su bai dace ace sune suka sanadiyar yin shahadar Fatima ba, wannan maganar an kawota a cikin wani littafi mai suna Tambayoyin da suka ja matasan Shi'a zuwa gaskiya[79]

Assayid Ali Ashsharustani ya yi bayani dalla-dalla kan raɗa suna a farkon musulinci da ƙarnoni da suka biyu baya a cikin littafin shi mai suna Raɗa suna tsakanin rangwame da  ɗaga ƙafa na  Imam Ali A S da anfanin da  Umaiyawa sukayi da shi,bayan ya anbaci abubuwa ashirin da tara ya kai ga sakamakon cewa;irin wannan sa sunan baya nuni kan kyawun alaƙatsakanin  Imam Ali A S da sauran halifofi [80] kamar yadda rashin sa suna baya nuna gaba da adawa,sabo da sunaye irin Abubakar,Umar da Usman sun kasance tin kafin su da kuma bayansu.[81] A  ɗaya bangaren kuma, bisa wata ruwayar da aka samu daga halifa na biyu, cewa Imam Ali (a.s) yana ganinsa a matsayin makaryaci kuma maha'inci[82] ko kuma cewa Abubakar ba asalin sunan mutum ba ne, Alkunyace,kuma babu wani mutum da yake sawa  ɗanshi alkunya a matsayin suna.[83]

Shahararren malamin Ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-Harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi SAW S da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai[84]. al-Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa  ƴa'yan imamai suna da sunan halifofi  ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-Wahid Al-Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira,  ɗaya kuma na Al- Tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai[85].

Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki