Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 58: Layi 58:
Wasu masu bincike na ahlus-sunna suna shakku zubar da cikin Muhsin ɗan Ali (a.s) a abubuwan da suka faro a ranar bai’a, sun tafi kan cewa an haifeshi ne kan wannan lokacin kuma ya rasu yana jariri[51].amma mafi yawancin  ƴan shi’a sun yi imani da cewa anyi  ɓarin shi ne a lokacin kai hari gidan Faɗima (S) da kuma dukanta da a kayi da bulala[[52] kamar yadda akwai wasu litattafai na ahlus-sunna da suka nuna ƙarara cewa anyi ɓarin Muhsin ne.[53] wanda ya rubuta littafi mai suna [Muhsin Al-sibtu Maulud am sakata" Muhammad Mahadi alkurasani a cikin babi na uku a littafin ya yi ƙiyasi a tsakanin nassosi na tarihi, ya kai ga natijar cewa shi Muhsin anyi ɓarin shi ne a lokacin da aka kai hari gidan Imam Ali (a.s) sakamakon duka da mari da Faɗima tasha.[54]
Wasu masu bincike na ahlus-sunna suna shakku zubar da cikin Muhsin ɗan Ali (a.s) a abubuwan da suka faro a ranar bai’a, sun tafi kan cewa an haifeshi ne kan wannan lokacin kuma ya rasu yana jariri[51].amma mafi yawancin  ƴan shi’a sun yi imani da cewa anyi  ɓarin shi ne a lokacin kai hari gidan Faɗima (S) da kuma dukanta da a kayi da bulala[[52] kamar yadda akwai wasu litattafai na ahlus-sunna da suka nuna ƙarara cewa anyi ɓarin Muhsin ne.[53] wanda ya rubuta littafi mai suna [Muhsin Al-sibtu Maulud am sakata" Muhammad Mahadi alkurasani a cikin babi na uku a littafin ya yi ƙiyasi a tsakanin nassosi na tarihi, ya kai ga natijar cewa shi Muhsin anyi ɓarin shi ne a lokacin da aka kai hari gidan Imam Ali (a.s) sakamakon duka da mari da Faɗima tasha.[54]


==== A litatafan Tarihi Babu abin da Yake Nuna Cewa An ƙona Gidan Fatima (S) ====
==== A litattafan Tarihi Babu Abin da Yake Nuna Cewa An Ƙona Gidan Fatima (S) ====
Daga cikin tambayoyi da rashin fahimta a matsalar shahadar Fatima A S shi cewa abin da yanzu kan wanna matsala a ltatafan ahlussuna na tarihi da hadisi kawai barazanar ƙona gida ce,amma babu batun cewa ankƙona gidan,[55]amma duk da haka marubuta sun rubata litatafai da yawa bisa dogaro kan wasu litatafai da yawa sun tabbatar cewa lalle ankai hari gidan Faɗima A S.daga cikin litatafan da aka rubuta akwai littafi mai suna kai hari gidan Faɗima.[56] da littafin ƙona gidan Faɗima,kuma wasu daga cikin litatafai sunyi nuni ƙarara kan cewa an daki Faɗima A S kuma k=wani ya shiga gidanta ya zubarmata da ciki[58] Kungiyar marubuta da masu bincike ta Ahlus-Sunnah sun yi shakkun sahihancin isar da sako ga wadannan rahotanni na tarihi,[59] amma wani lokacin matsalarsu ba ta bangaren Sindi ba, misali, Al-Madheesh, marubuciyar Sunna, a cikin littafin Fatima Bint Al-Nabi a matsayin martani ga abubuwan da suka faru na harin da kuma batun faduwar, ya jefar da littafin tarihi ba a la’akari da cewa marubucin Rafidi ne kuma littafinsa ba shi da wata kima ta fuskar kimiyya. ,[60 Ya siffanta abin da Ibn Abd Rabbuh ya ruwaito a cikin littafin Al-Aƙd Al-Farid – wanda ba shi da isnadi – a matsayin abin kyama kuma ya ce Ibn Abd Rabbo yana iya zama dan shi’a, kuma dole ne a binciki akidarsa[61]. abin da ya zo a cikin littafin Al-Imama da Al-Siyasiya a kan cewa ba Ibn ƙutaybah Al-Dinawari ba ne mawallafinsa [62] don inkarin dogaro da maganar Imam Ali (a.s). Har ma Mudheesh ya musanta rubuta littafin Nahj al-Balagha ga Imam Ali[63] amincin Allah ya tabbata a gare shi.duk da haka wasu marubuta na ahlussunan da  kuma ruwayoyi da da yawa waɗanda aka rawaito kan barazanar ƙona gidan  Imam Ali A S,su marubuta basa kore baranar da akayiwa  Imam Ali cewa zasu ƙona gidan shi,kuma kazalika basa kire cincirindan da akayi a ƙafar gidan  Imam da Faɗima A S,[64]
Daga cikin tambayoyi da rashin fahimta a mas'alar shahadar Fatima (S) shi ne cewa abin da ya zo kan wannan mas'ala a litattafan ahlus-sunna na tarihi da hadisi kawai barazanar ƙona gida ce, amma babu batun cewa an ƙona gidan,[55] amma duk da haka marubuta sun rubuta litattafai da yawa bisa dogaro kan wasu litattafai da yawa sun tabbatar cewa lallai an kai hari gidan Faɗima (S). daga cikin litatafan da aka rubuta akwai littafi mai suna "Alhujum Ala Baiti Faɗima."[56] da littafin ƙona gidan Faɗima, kuma wasu daga cikin litattafai sun yi nuni ƙarara kan cewa an daki Faɗima (S) kuma wani ya shiga gidanta ya zubar mata da ciki[58]


Kungiyar marubuta da masu bincike ta Ahlus-Sunnah sun yi shakkun sahihancin isar da sako ga wadannan rahotanni na tarihi,[59] amma wani lokacin matsalarsu ba ta kasance daga bangaren isnadi ba, misali, Al-Madheesh, marubuciyar Ahlus-Sunna, a cikin littafin Fatima Bint Al-Nabi a matsayin martani ga abubuwan da suka faru na harin da kuma batun faduwar, ya jefar da littafin tarihi ba a la’akari da cewa marubucin Rafidi ne kuma littafinsa ba shi da wata kima ta fuskar kimiyya.[60] Ya siffanta abin da Ibn Abd Rabbuh ya ruwaito a cikin littafin Al-Iƙdu Al-Farid – wanda ba shi da isnadi – a matsayin abin kyama kuma ya ce Ibn Abd Rabbo yana iya zama dan shi’a, kuma dole ne a binciki akidarsa[61]. abin da ya zo a cikin littafin Al-Imama wa Al-Siyasa a kan cewa ba Ibn ƙutaybah Al-Dinawari ba ne mawallafinsa [62] don inkarin dogaro da maganar Imam Ali (a.s). Har ma Mudheesh ya musanta rubuta littafin Nahj al-Balagha ga Imam Ali (a.s)[63]. duk da haka wasu marubuta na ahlus-sunna da kuma ruwayoyi da yawa waɗanda aka rawaito kan barazanar ƙona gidan Imam Ali(a.s),  marubuta basa kore barazanar da a ka yiwa Imam Ali cewa za su ƙona gidan shi, kuma kazalika basa kore cincirundan da aka yi a ƙofar gidan  Imam da Faɗima (S).[64]


==== Wasu litatafai sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ====
==== Wasu litatafai sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki