Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 56: | Layi 56: | ||
==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ==== | ==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ==== | ||
Wasu masu bincike na | Wasu masu bincike na ahlus-sunna suna shakku zubar da cikin Muhsin ɗan Ali (a.s) a abubuwan da suka faro a ranar bai’a, sun tafi kan cewa an haifeshi ne kan wannan lokacin kuma ya rasu yana jariri[51].amma mafi yawancin ƴan shi’a sun yi imani da cewa anyi ɓarin shi ne a lokacin kai hari gidan Faɗima (S) da kuma dukanta da a kayi da bulala[[52] kamar yadda akwai wasu litattafai na ahlus-sunna da suka nuna ƙarara cewa anyi ɓarin Muhsin ne.[53] wanda ya rubuta littafi mai suna [Muhsin Al-sibtu Maulud am sakata" Muhammad Mahadi alkurasani a cikin babi na uku a littafin ya yi ƙiyasi a tsakanin nassosi na tarihi, ya kai ga natijar cewa shi Muhsin anyi ɓarin shi ne a lokacin da aka kai hari gidan Imam Ali (a.s) sakamakon duka da mari da Faɗima tasha.[54] | ||
==== A litatafan Tarihi Babu abin da Yake Nuna Cewa An ƙona Gidan Fatima (S) ==== | ==== A litatafan Tarihi Babu abin da Yake Nuna Cewa An ƙona Gidan Fatima (S) ==== |