Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 63: Layi 63:
Kungiyar marubuta da masu bincike ta Ahlus-Sunnah sun yi shakkun sahihancin isar da sako ga wadannan rahotanni na tarihi,[59] amma wani lokacin matsalarsu ba ta kasance daga bangaren isnadi ba, misali, Al-Madheesh, marubuciyar Ahlus-Sunna, a cikin littafin Fatima Bint Al-Nabi a matsayin martani ga abubuwan da suka faru na harin da kuma batun faduwar, ya jefar da littafin tarihi ba a la’akari da cewa marubucin Rafidi ne kuma littafinsa ba shi da wata kima ta fuskar kimiyya.[60] Ya siffanta abin da Ibn Abd Rabbuh ya ruwaito a cikin littafin Al-Iƙdu Al-Farid – wanda ba shi da isnadi – a matsayin abin kyama kuma ya ce Ibn Abd Rabbo yana iya zama dan shi’a, kuma dole ne a binciki akidarsa[61]. abin da ya zo a cikin littafin Al-Imama wa Al-Siyasa a kan cewa ba Ibn ƙutaybah Al-Dinawari ba ne mawallafinsa [62] don inkarin dogaro da maganar Imam Ali (a.s). Har ma Mudheesh ya musanta rubuta littafin Nahj al-Balagha ga Imam Ali (a.s)[63]. duk da haka wasu marubuta na ahlus-sunna da kuma ruwayoyi da yawa waɗanda aka rawaito kan barazanar ƙona gidan Imam Ali(a.s),  marubuta basa kore barazanar da a ka yiwa Imam Ali cewa za su ƙona gidan shi, kuma kazalika basa kore cincirundan da aka yi a ƙofar gidan  Imam da Faɗima (S).[64]

==== Wasu litatafai sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ====
==== Wasu litattafai Sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ====
Daga cikin dalilan da waɗanda suka sa ɓawa yan Shi’a sukayi ruƙi da shi, shi ne cewa su kan su wasu daga cikin litatafan ƴan Shi’a sun fa ɗi cewa Fa ɗima Azzahara ta yi wafati ne ba shahada ba, wasu marubuta na Shi’a sun yi musu raddi cewa yin wafati a luga wati a yare yana da ma’ana mai fa ɗi, ma’anar wafati ta ƙunshi mutuwa irin ta gama gari da kuma mutuwa ta sanadiyar wani abu,kamar wani  yabawa wani guba,kamar yadda hakan yazo cikin maƙalar wafatin ko kuma shahadar Fa ɗima Azzahara,kazalika litatafai na tarihi na Ahlussuna sun yi anfani da kalmar wafati a kan Umar da Usman a lokacin da su ankashesu ne [65] hakanan A ɗ ɗabarasi ya kawo a cikin ɗaya daga maganganun shi  ya yin da yake magana kan shahadar [[Imam Husaini (A.S)]].[.66]
Daga cikin dalilan da waɗanda suka saɓawa yan Shi’a suka yi riƙo da shi, shi ne cewa su kan su wasu daga cikin litattafan ƴan Shi’a sun faɗi cewa Faɗima Azzahara ta yi wafati ne ba shahada ba, wasu marubuta na Shi’a sun yi musu raddi cewa yin wafati a lugga wato a yare yana da ma’ana mai faɗi, ma’anar wafati ta ƙunshi mutuwa irin ta gama gari da kuma mutuwa ta sanadiyar wani abu,kamar wani  yabawa wani guba, kamar yadda hakan ya zo cikin maƙalar wafatin ko kuma shahadar Faɗima Azzahara, kazalika litattafai na tarihi na Ahlus-sunna sun yi amfani da kalmar wafati a kan Umar da Usman a lokacin da su an kashesu ne [65] hakanan Aɗɗabarasi ya kawo a cikin ɗaya daga maganganun shi  ya yin da yake magana kan shahadar [[Imam Husaini (A.S)]].[.66]

===Akwai alaƙa mai kyau tsakanin  Imam Ali A S da sauran kalifofi===
===Akwai alaƙa mai kyau tsakanin  Imam Ali A S da sauran kalifofi===
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki