Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 52: Layi 52:
Wasu sun ce gidajen garin madina a lokacin ba su da kofofi,[45] kuma daga wannan bayanin sun yi ittifaƙi a kan cewa kona gidan Fatima ba gaskiya ba ne, Jaafar Murtada ya ambata a cikin littafin "Masatu Az-Zahra"  ya tabbatar da cewa kasancewar kofofin gidaje a wancan lokaci abu ne na kowa da kowa kuma gidan Fatima yana da kofa[46].
Wasu sun ce gidajen garin madina a lokacin ba su da kofofi,[45] kuma daga wannan bayanin sun yi ittifaƙi a kan cewa kona gidan Fatima ba gaskiya ba ne, Jaafar Murtada ya ambata a cikin littafin "Masatu Az-Zahra"  ya tabbatar da cewa kasancewar kofofin gidaje a wancan lokaci abu ne na kowa da kowa kuma gidan Fatima yana da kofa[46].


==== Menene ya Sanya Ali da Sauran Mutane Basu Kare Fatima (S)a loKacin da Aka Kai Hari Gidanta? ====
==== Menene Ya Hana Ali da Sauran Mutane Kare Fatima (S) A loKacin Da Aka Kai Hari Gidanta? ====
Daga cikin tambayoyi da akeyi akan kai hari gidan Fatima A S da cewa ta yi shahada ne sakamako kai harin akwai wanna tambayar,ita ce sabo da me shi  Imam Ali  ya yi shiru batare da yakare Fatima ba duba da cewa shi ya shara da jarumta kazalika sabo da me su sauran sahabbai basu kareta?[47] kaifa bama kawai Ahlussuna ne suke irin wanna tambayoyi ka ɗaiba,a’a har mar’ja’i na addini a ƙarni na shahu ɗu wato sheik Muhammda Husaini Alkashifulge ɗa shima  ya yi irin wanna tambayar.[48] amma jawabin ƴan shi’a kan wanna tambaya shi cewa,Manzon Allah ya umarci Imam Ali da  ya yi haƙuri kuma ya yi shiru sabo masalaha ta musulinci da kuma kiyaye shi.[49]duk da haka bisa abin da Salman Alfarisi ya fa ɗa a littafi na Salim,wanda mlm Yusuf Alƙarawi yake ganinshi a matsayi dalili mafi ƙarfi kan wanna matsalar cewa bayan Umar ya kai hari gidan Faɗima A S Imam Ali  ya yi tsalle ya kaimishi hari kuma yaci kwalashi ya buƙashi da ƙasa ya dakeshi a wiya  ya yi kamar zai kasheshi,saai yace mishi ya kai ɗan Sahhak narantse da wanda ya girmama Muhammad da annabta ba dan littafin Allah da ya gabata ba da kayi nadamar shiga gidana da kayi ko kuma da kasan cewa baka isa kashiga gidana ba,sai Umar ya nemi ɗaukin sahabban da sukazo tare da shi,sai suka ceceshi kuma suka ɗaure Imam Ali da igeya amincin Allah ya tabbata a gare shi.[50]
Daga cikin tambayoyi da ake yi akan kai hari gidan Fatima (S) da cewa ta yi shahada ne sakamako kai harin akwai wannan tambayar, ita ce sabo da me shi  Imam Ali  ya yi shiru ba tare da ya kare Fatima ba duba da cewa shi ya shahara da jarumta kazalika sabo da me su sauran sahabbai ba su kareta ba?[47] kai bama kawai Ahlus-sunna ne suke irin wannan tambayoyi ba kaɗai, a a hatta mar’ja’i na addini a ƙarni na sha huɗu wato sheik Muhammda Husaini Alkashiful giɗa shi ma ya yi irin wannan tambayar.[48] amma jawabin ƴan shi’a kan wannan tambaya shi cewa, Manzon Allah ya umarci Imam Ali da  ya yi haƙuri kuma ya yi shiru sabo masalaha ta musulinci da kuma kiyaye shi.[49] duk da haka bisa abin da Salman Alfarisi ya faɗa a littafi na Sulaimi, wanda malam Yusuf Alƙarawi yake ganinshi a matsayi dalili mafi ƙarfi kan wannan matsalar cewa bayan Umar ya kai hari gidan Faɗima (S) Imam Ali  ya yi tsalle ya kai mishi hari kuma yaci kwalashi ya bugashi da ƙasa ya dakeshi a wuya ya yi kamar zai kasheshi, sai yac e mishi ya kai ɗan Sahhak na rantse da wanda ya girmama Muhammad da annabta ba dan littafin Allah da ya gabata ba da kayi nadamar shiga gidana da ka yi ko kuma da kasan cewa baka isa ka shiga gidana ba, sai Umar ya nemi ɗaukin sahabban da suka zo tare da shi, suka ceceshi kuma suka ɗaure Imam Ali da igiya.[50]
 


==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ====
==== Shakka Kan Zubar Da Cikin Muhsin ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki