Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 42: Layi 42:


==== Kafa hujjar ƴan shi’a daga Litatafan Ahlus-suna ====
==== Kafa hujjar ƴan shi’a daga Litatafan Ahlus-suna ====
ƴan shi’a suna kafa hujja da tabbatar da wasu dalilai na shahadar Faɗima A S daga litatafan Ahlussunna,daga litatafai masu yawa daga litatafai na hadisi da na tarihi, kai harma da na fiƙihu,kamar marubuta harin da aka kai gida Fatima A S sun anbaci mutum tamanin da suka tattaro ruwayoyi da labarai na kaiwa gidan Fatima hari daga litatafan Ahlussuna[39] wanna ya faro ne bayan littafi na Almagazi wanda Musa  ɗan Uƙba wanda ya rasu a shekara ta 141 ya rubuta shi ne littafi mafi da ɗewa.
ƴan shi’a suna kafa hujja da tabbatar da wasu dalilai na shahadar Faɗima (S) daga litatafan Ahlus-sunna, daga litatafai masu yawa daga litatafai na hadisi da na tarihi, kai harma da na fiƙihu, kamar marubuta harin da aka kai gida Fatima (S) sun anbaci mutum tamanin da suka tattaro ruwayoyi da labarai na kaiwa gidan Fatima hari daga litatafan Ahlus-sunna[39] wannan ya faro ne bayan littafi na Almagazi wanda Musa  ɗan Uƙba wanda ya rasu a shekara ta 141 ya rubuta shi ne littafi mafi da ɗewa.


Husainh Gayyb Golami wanda aka haifa a shekara ta 1338 H. ya tattara a cikin littafin ƙona gidan Fatima, a cikin littafan da Ahlus-Sunnah suka yi la’akari da su, sama da ruwayoyi 20 daga littafai da maruwaitan Ahlus-Sunnah.ruwaya ta farko ya rawaitota daga littafi na Almusannaf na ɗan abi Shaiba wanda ya yi wafati a shekara ta 235 hijira.[41] An nakalto hadisin ƙarshe da aka ambata a cikin littafin daga littafin Kanzul al-Ummal na al-Muttaƙi al-Hindi ya rasu a shekara ta 977 bayan hijira. Har ila yau, a cikin wani littafi mai suna “Shahadar mahaifiyata Zahra ba ƙirƙara akayi ba Shahadar mahaifiyata Zahra ba tatsuniya ba ce, marubucin ya dogara da littafai 18 daga Ahlus-Sunnah kuma yana rawaito labarin hari da abubuwan da suka faru a gidan Fatima. [42] Irin wa ɗannan majiyoyi sun nemi ambaton batun karbar mubaya’a daga Imam Ali da kuma yi masa barazanar ƙona gidanshi a ranar mubaya’a ta hanyar maganganu daban-daban da daga maruwaita daban-daban [43].
Husainh Gayyb Golami wanda aka haifa a shekara ta 1338 H. ya tattara a cikin littafin ƙona gidan Fatima, a cikin littafan da Ahlus-Sunna suka yi la’akari da su, sama da ruwayoyi 20 daga littafai da maruwaitan Ahlus-Sunnah. ruwaya ta farko ya rawaitota daga littafi na Almusannaf na ɗan abi Shaiba wanda ya yi wafati a shekara ta 235 hijira.[41] An nakalto hadisin ƙarshe da aka ambata a cikin littafin daga littafin Kanzul al-Ummal na al-Muttaƙi al-Hindi ya rasu a shekara ta 977 bayan hijira. Har ila yau, a cikin wani littafi mai suna "Shahadat Madaram Zahra Asaneh nis", marubucin ya dogara da littafai 18 daga Ahlus-Sunna kuma yana rawaito labarin hari da abubuwan da suka faru a gidan Fatima. [42] Irin waɗannan majiyoyi sun nemi ambaton batun karbar mubaya’a daga Imam Ali da kuma yi masa barazanar ƙona gidanshi a ranar mubaya’a ta hanyar maganganu daban-daban da daga maruwaita daban-daban [43].


==== Wasu Tambayoyi a Kan kaiwa Gidan Fatima Hari ====
==== Wasu Tambayoyi a Kan kaiwa Gidan Fatima Hari ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki