Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 38: | Layi 38: | ||
Malamin addini a karni na sha biyar, Mirza Jawad Al-Tabrizi, ya yi la’akari da abin da Imam Ali (a.s) ya faɗa a lokacin da aka binne Fatima (amincin Allah ya tabbata a gare ta), ruwayar Imam Al-Kazim (a.s).da hadisin Imam Sadiƙ (a.s) dangane da hujjar imamanci, da rashin sanin inda kabarin Fatimah yake (a.s), da wasiyyarta cewa a binne ta da daddare duk suna daga cikin hujjar tabbatar da shahadarta. [34] | Malamin addini a karni na sha biyar, Mirza Jawad Al-Tabrizi, ya yi la’akari da abin da Imam Ali (a.s) ya faɗa a lokacin da aka binne Fatima (amincin Allah ya tabbata a gare ta), ruwayar Imam Al-Kazim (a.s).da hadisin Imam Sadiƙ (a.s) dangane da hujjar imamanci, da rashin sanin inda kabarin Fatimah yake (a.s), da wasiyyarta cewa a binne ta da daddare duk suna daga cikin hujjar tabbatar da shahadarta. [34] | ||
==== | ==== Madogaran Shi’a ==== | ||
A cikin littafan Alhujum [farmaki] wanda Abduzzahara ya rubuta akwai ruwaya | A cikin littafan Alhujum [farmaki] wanda Abduzzahara ya rubuta akwai ruwaya ɗari biyu da sittin da kuma abin da tarihi ya kawo ta hanyar masu kawo da naƙalto da ruwaya kimanin mutum ɗari da hamsin kuma dukkansu marubuta kuma ƴan shi’a, kuma kowacce ruwaya tana magana kan wani dalili daga cikin dalilai na shahadar Faɗima Azzahara (S) kamar harin da su Umar suka kai gidanta, zubar mata da ciki, marinta da a ka yi da kuma dukanta da bulala,[35] littafin da marubuta na shi’a suka dogara da shi a kan wannan magana shi ne littafi na Sulaimu ɗan ƙaisi wanda ya rasu a shekara ta casa’in 90 bayan hijira[36] bisa abin da sheik ɗusi wanda ya rasu a shekara ta 460 hihira ya kawo a cikin littafin Talkisu Shafi ya ce babu wani saɓani a tsakanin ƴan shi’a kan cewa Umar ne ya daki cikin Faɗima sanadiyar hakane cikinta ya zube.[37] kuma ƴan shi’a sun kawo ruwayoyi da dama kan wannan al’amari.[38] | ||
==== Kafa hujjar ƴan shi’a daga Litatafan Ahlus-suna ==== | ==== Kafa hujjar ƴan shi’a daga Litatafan Ahlus-suna ==== |