Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
(→Tarihi) |
|||
Layi 27: | Layi 27: | ||
==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ==== | ==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ==== | ||
Asalin saɓani kan shahadar Faɗima aminci ya tabbata a gareta yana komawa ne sakamakon ita Faɗima ta yi wafati ne bayan rasuwar manzan | Asalin saɓani kan shahadar Faɗima aminci ya tabbata a gareta yana komawa ne sakamakon ita Faɗima ta yi wafati ne bayan rasuwar manzan tsira da aminci su tabbata a gareshi Allah da kwanaki kaɗan, kuma wannan lokacin mutane suna tajayayya kan halifancin Annabi,sakamakon mutane sun rabu biyu wasu daga cikin Almuhajirun da Ansar sun yiwa halifa Abubakar bai’a a gurin taransu wato Saƙifatu Bani Sa’ida,amma wasu daga cikin sahabbai sun ƙiyarda suyiwa Abubakar bai’a,sabo da sunsa cewa Manzon Allah ya yi wasulci cewa Imam Ali shi ne halifan shi a bayan shi, kuma hakan ne yasa Abubakar ya umarci Umar da wasu mutne cewa su garzayaa zuwa gidan Imam Ali domin su kar ɓi bai’a daga gareshi,a nannefa Abubakar yace zasu ƙona gidan Imam Ali da duk wanda yake cikin indai ba su yi bai’a ba.[20] to ana haka ne Faɗima tana kafa hujja kan cewa gonar Fadak tasuce amma wasu daga cikin masu yiwa Abubakar aiki suka kwaceta, to ana hakka ne sai Faɗima taha ɗu da Abubakar sai tanemi da ya dawo mata da gonarta ta Fadak [21] To bayan ya hanata wannan gonar, sai ta yi wata huɗuba a masallacin Annabi tsira da aminci su tabbata a gareshi.[22] | ||
Akwai ittifaƙi a litatafan shi’a cewa shi Muhsin wanda yake jariri ne a cikin Faɗima ta yi ɓarin shi bayan kai hari gidanta[23] amma wasu daga cikin litatafan Ahlus-sunna sun rawaito cewa shi Muhsin an haifeshi a raye amma daga baya ne ya rasu yana jariri.[24] amma duk da haka malamin nan mai sharhin Nahjul balaga Ibni Abil Hadid Almu’utazili wanda ya rasu a shekara ta 656 hijira ya yi nuni a muƙabalar da ya yi shi da malamin shi Abi Ja’afar cewa Muhsin anyi ɓarin shi ne bayan kai harin da a kayi gidan Fatima domin karbar bai’a daga Imam Ali [25] aminci ya tabbata a gare shi, sannan wannan shi ne ra’ayin Ibrahim ɗan Sayyar wanda akafi sani da Annazzam Almu’utazili wanda ya rasu a shekara ta 221 hijira,[26] | |||
Bisa wasu ruwayoyi da yawa suna nuna cewa ita Faɗima an binneta ne da dadare[27] malami mai bincike a ƙarni na 15 hajira shiek Yusifi Alƙarawi ya ce Faɗima ita ce ta yi wasicci da a binneta cikin dare[28] ya zo a cikin ruwayoyi da yawa[29] cewa Faɗima ba ta so waɗanda suka zalincita su halarci jana’izarta ba. | |||
==== Tabbatar da shahadar Faɗima (S) Da Dalili Daga litattafan Shi’a ==== | |||
ƴan Shi’a sun dogara kan shahadar Sayyida Zahra (amincin Allah ya tabbata a gareta) da ruwayoyi da suka haɗa da ruwaya daga Imam Al-Kazim(A.S) ta kasance shahida mai gaskiya[30]. Malamin tauhidin Imam Muhammad bin Jarir al- ɗabari ya ambata a cikin littafin Isbatul Imama wata ruwaya daga Imam Sadik (a.s) cewa ita Faɗima ta yi shahada ne saboda ɓarin da ta yi sakamakon dukan da aka yi mata.[31] Bisa wannann ruwaya cewa ƙunfuth wanda bawan Umar bin Kaɗɗab ne ya yi mata duka bisa umarnin Umar [32], kuma a wata ruwayar da ta zo a cikin Nahj al-Balagha, Imam Ali (a.s) ya yi magana kan al'umma. haduwarsu don halaka Fatimah[33]. | |||
Malamin addini a karni na sha biyar, Mirza Jawad Al-Tabrizi, ya yi la’akari da abin da Imam Ali (a.s) ya faɗa a lokacin da aka binne Fatima (amincin Allah ya tabbata a gare ta), ruwayar Imam Al-Kazim (a.s).da hadisin Imam Sadiƙ (a.s) dangane da hujjar imamanci, da rashin sanin inda kabarin Fatimah yake (a.s), da wasiyyarta cewa a binne ta da daddare duk suna daga cikin hujjar tabbatar da shahadarta. [34] | |||
==== Litatafan Shi’a ==== | ==== Litatafan Shi’a ==== |