Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
(→Tarihi) |
|||
Layi 21: | Layi 21: | ||
ƴan Shi’a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tinawa da ranar shahadar Faɗima A S kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan Jimada Akir[9] rana ce ta hutu a gwamnatance sabo da tinawa da ranar shahadarta.[10] kasantuwar ƴan shi’a sun yi imani kan cewa halifa Umar shi ne wanda ya yi sanadiyar shahadar Faɗima (S), suna yin maganganu a gurin zaman makokin tinawa da ita waɗanda suke zargi Umar.[11] kai harma abin ya kai ga wasu ƴan shi’a suna farin cikin a ranar tara ga wata Rabi’u Awwal saboda rana ce da aka kashe halifa Umar bisa dogaro da wata ruwaya, kai akwai ma waɗanda suka ɗauketa ranar sallah, da sunan ranar sallar Faɗima Azzahara aminci ya tabbata a gareta.[12] | ƴan Shi’a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tinawa da ranar shahadar Faɗima A S kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan Jimada Akir[9] rana ce ta hutu a gwamnatance sabo da tinawa da ranar shahadarta.[10] kasantuwar ƴan shi’a sun yi imani kan cewa halifa Umar shi ne wanda ya yi sanadiyar shahadar Faɗima (S), suna yin maganganu a gurin zaman makokin tinawa da ita waɗanda suke zargi Umar.[11] kai harma abin ya kai ga wasu ƴan shi’a suna farin cikin a ranar tara ga wata Rabi’u Awwal saboda rana ce da aka kashe halifa Umar bisa dogaro da wata ruwaya, kai akwai ma waɗanda suka ɗauketa ranar sallah, da sunan ranar sallar Faɗima Azzahara aminci ya tabbata a gareta.[12] | ||
=== Tarihi === | === Takaitaccen Tarihi === | ||
Cece-ku-ce a kan abin da ya shafi shaidar Sayyida Fatima, amincin Allah ya tabbata a gare ta, ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawo da ya wuce shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin Al-Tahreesh na Dirar bin | Cece-ku-ce a kan abin da ya shafi shaidar Sayyida Fatima, amincin Allah ya tabbata a gare ta, ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawo da ya wuce shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin "Al-Tahreesh" na Dirar bin Amri, wanda aka rubuta a ƙarni na biyu bayan hijira, cewa ƴan Shi’a sun yi imani da cewa Fatima ta rasu ne sakamakon dukan da Umar ya yi mata.[13] Abdullahi bin Yazid Al-Fazari, ɗaya daga cikin malaman tauhidi na karni na biyu bayan hijira, ya nuna a cikin littafin “Al-Rudud” cewa ƴan Shi’a sun yi imani da cewa Fatima ta yi ɓari ne saboda duka da cin zarafi da wasu Sahabbai suka yi mata[14]. Muhammad Hussain Kashif Al-Giɗa (ya rasu a shekara ta 1373 bayan hijira) ya ce mawakan Shi'a a karni na biyu da na uku, kamar su Al-Kumait Al-Asadi, ASayyid Al-Himyari, Du’abal Al-Kuza'i da sauransu, sun kawo abin da ya sami Faɗima na zalinci a cikin waƙoƙinsu da ƙasidunsu tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta[15]. | ||
Abdul Karim al-Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike na Ahlus-Sunnah a mazhabobin Musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bn al-Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu’utazila (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi ɓari ne sakamakon dukan da Umar | |||
Abdul Karim al-Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike na Ahlus-Sunnah a mazhabobin Musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bn al-Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu’utazila (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Kaɗɗab yi mata. [16] Kamar yadda Al-Shahrastani ya ruwaito, abin da gwamnatin Mu’utazili ta dauka ne ya sa ya nisanta kansa da takwarorinshi[17] Alƙali Abd al-Jabbar al-Mu’tazili (ya rasu a shekara ta 415 bayan hijira) ya yi ishara da abin da ƴan Shi’a suka yi imani da shi a kan abin da Fatima ta samu na duka, da mari, da zubar da ciki daga cikin malaman Shi'a na zamaninsa a Masar, Bagadaza, da wasu yankuna na Sham, kuma ya ce suna zaman makoki sabo da Fatima da danta Al-Muhsin aminci ya tabbata a gare su.[18] ya zo a cikin litattafan Ahlussuna cewa; duk wanda ya yi imani cewa Faɗima ta yi shahada ne ba mutuwar ɗabi’i ba,to sunan shi Rafidi.[19] | |||
==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ==== | ==== Asalin Inda Saɓani Ya Fara ==== | ||
Layi 30: | Layi 31: | ||
Bisa wasu ruwayoyi dayawa suna nuna cewa ita Faɗima anbinneta ne da dare[27] malami mai bincike a ƙarni na 15 hajira shiek Yusifi Alƙarawi yace Faɗima itace ta yi wasici da abinneta cikin dare[28] yazo a cikin ruwayoyi da yawa[29] cewa Faɗima bataso waɗanda suka zalincita su halarci jana’izarta ba. | Bisa wasu ruwayoyi dayawa suna nuna cewa ita Faɗima anbinneta ne da dare[27] malami mai bincike a ƙarni na 15 hajira shiek Yusifi Alƙarawi yace Faɗima itace ta yi wasici da abinneta cikin dare[28] yazo a cikin ruwayoyi da yawa[29] cewa Faɗima bataso waɗanda suka zalincita su halarci jana’izarta ba. | ||
Tabbatar da shahadar Faɗima A S da dalili daga litatafan Shi’a. | Tabbatar da shahadar Faɗima A S da dalili daga litatafan Shi’a. | ||
ƴan Shi’a sun dogara kan shahadar Sayyida Zahra (amincin Allah ya tabbata a gareta) bisa ruwayoyi da suka ha ɗa da, ruwaya daga Imam Al-Kazim A S ta kasance shahida mai gaskiya[30]. Malamin tauhidin Imam Muhammad bin Jarir al- ɗabari ya ambata a cikin littafin Hujjar Imamanci wata ruwaya daga Imam Sadik (a.s) cewa ita Faɗima ta yi shahada ne saboda ɓarin data yi sakamakon dukan da aka yi mata. [31]. Bisa wannan ruwaya cewa ƙunfuth wanda bawan Umar bin Al- | ƴan Shi’a sun dogara kan shahadar Sayyida Zahra (amincin Allah ya tabbata a gareta) bisa ruwayoyi da suka ha ɗa da, ruwaya daga Imam Al-Kazim A S ta kasance shahida mai gaskiya[30]. Malamin tauhidin Imam Muhammad bin Jarir al- ɗabari ya ambata a cikin littafin Hujjar Imamanci wata ruwaya daga Imam Sadik (a.s) cewa ita Faɗima ta yi shahada ne saboda ɓarin data yi sakamakon dukan da aka yi mata. [31]. Bisa wannan ruwaya cewa ƙunfuth wanda bawan Umar bin Al-Kaɗɗab ne ya yi mata duka bisa umarnin Umar [32], kuma a wata ruwayar da aka zo a cikin Nahj al-Balagha, Imam Ali (a.s) ya yi magana kan al'umma. haduwarsu don halaka Fatimah[33]. | ||
Malamin addini a karni na sha biyar, Mirza Jawad Al-Tabrizi, ya yi la’akari da abin da Imam Ali (a.s) ya fa ɗa a lokacin da aka binne Fatima (amincin Allah ya tabbata a gare ta), ruwayar Imam Al-Kazim (a.s).da hadisin Imam Sadiƙ (a.s) dangane da hujjar imamanci, da rashin sanin ida kabarin Fatimah yake (a.s), da yi wasiyyarta cewa abinne ta da dare duk suna daga cikin hujjar tabbatar da shaidarta. [34] | Malamin addini a karni na sha biyar, Mirza Jawad Al-Tabrizi, ya yi la’akari da abin da Imam Ali (a.s) ya fa ɗa a lokacin da aka binne Fatima (amincin Allah ya tabbata a gare ta), ruwayar Imam Al-Kazim (a.s).da hadisin Imam Sadiƙ (a.s) dangane da hujjar imamanci, da rashin sanin ida kabarin Fatimah yake (a.s), da yi wasiyyarta cewa abinne ta da dare duk suna daga cikin hujjar tabbatar da shaidarta. [34] | ||
Layi 62: | Layi 63: | ||
==== Wasu litatafai sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ==== | ==== Wasu litatafai sun Bayyana Cewa Rasuwa Ta yi Ba Shahada Ba ==== | ||
Daga cikin dalilan da waɗanda suka sa ɓawa yan Shi’a sukayi ruƙi da shi, shi ne cewa su kan su wasu daga cikin litatafan ƴan Shi’a sun fa ɗi cewa Fa ɗima Azzahara ta yi wafati ne ba shahada ba, wasu marubuta na Shi’a sun yi musu raddi cewa yin wafati a luga wati a yare yana da ma’ana mai fa ɗi, ma’anar wafati ta ƙunshi mutuwa irin ta gama gari da kuma mutuwa ta sanadiyar wani abu,kamar wani yabawa wani guba,kamar yadda hakan yazo cikin maƙalar wafatin ko kuma shahadar Fa ɗima Azzahara,kazalika litatafai na tarihi na Ahlussuna sun yi anfani da kalmar wafati a kan Umar da Usman a lokacin da su ankashesu ne [65] hakanan A ɗ ɗabarasi ya kawo a cikin ɗaya daga maganganun shi ya yin da yake magana kan shahadar [[Imam Husaini (A.S)]].[.66] | Daga cikin dalilan da waɗanda suka sa ɓawa yan Shi’a sukayi ruƙi da shi, shi ne cewa su kan su wasu daga cikin litatafan ƴan Shi’a sun fa ɗi cewa Fa ɗima Azzahara ta yi wafati ne ba shahada ba, wasu marubuta na Shi’a sun yi musu raddi cewa yin wafati a luga wati a yare yana da ma’ana mai fa ɗi, ma’anar wafati ta ƙunshi mutuwa irin ta gama gari da kuma mutuwa ta sanadiyar wani abu,kamar wani yabawa wani guba,kamar yadda hakan yazo cikin maƙalar wafatin ko kuma shahadar Fa ɗima Azzahara,kazalika litatafai na tarihi na Ahlussuna sun yi anfani da kalmar wafati a kan Umar da Usman a lokacin da su ankashesu ne [65] hakanan A ɗ ɗabarasi ya kawo a cikin ɗaya daga maganganun shi ya yin da yake magana kan shahadar [[Imam Husaini (A.S)]].[.66] | ||
===Akwai alaƙa mai kyau tsakanin Imam Ali A S da sauran kalifofi=== | ===Akwai alaƙa mai kyau tsakanin Imam Ali A S da sauran kalifofi=== |