Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
m (Rezvani moved page Shahadar sayyada fatima a a s to Shahadar Sayyada Fatima (S)) |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
:''Wannan wata ƙasida ce game da shahadar sayyida fatima (s). domin samun bayani dangane da abubuwa da suke da alaƙa ku duba: ƙasidar [[Waƙi'ar Kai Hari Gidan Fatima (S)]] da ƙasidar [[Rakiyar Jana'izar Fatima (S) da Binneta]] | |||
'' | |||
[[File:ایتها الصدیقة الشهیده.jpg|thumb| Rubuce-rubucen Frazi na Sayyida Fatima (a.s) wadda a cikinta aka yi magana da Fatima (a.s) a matsayin shahada.]] | |||
'''Shahadar Sayyid Faɗima a (S)''' (larabci{{Arabic| شهادة السيدة فاطمة (ع)،}}) yana daga cikin dadaddiyar akidar ƴan Shi’a, kamar yadda ƴan Shi’a suka yi imani da cewa Fatima ƴar Manzon Allah tsira da Allah su tabbata a gare su, ba ta mutu haka kawai ba ko mutuwa ta dabi’a ba, a a. ta yi shahada ne sakamakon abin da wasu daga cikin sahabban Manzon Allah suka yi mata, kuma babban sanadin shahadarta shi ne Umar bin Khaddabi. | |||
Asalin sabani tsakanin [[Ahlus-Sunna]] da [[Shi'a]] dangane da sha'anin shahadarta ya samo asali ne tun lokacin rayuwarta kankanuwa bayan wafatin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama da alayensa. Rigingimun da suka biyo bayan wafatin Annabi da abubuwan da suka faru a shekara ta 11 bayan hijira, inda aka samu sabani dangane da ranar shahadanta bayan wafatin Annabi. Da kuma cewa ta rasu ne a matsayin shahada bayan an karya hakarkarinta kuma ta yi ɓari ya zube saboda dukan cikinta da Kalifa Umar ya yi, kamar yadda mafi yawan ƴan Shi’a suka yi imani da shi, kuma a fili yake cewa ta rasu ne sakamakon rashin lafiya da bakin ciki da damuwa da suka sameta a sanadiyyar rasuwar Manzon Allah Sallallahu Alaihi wa Alihi Wasallama kamar yadda Ahlus-Sunna suka yi imani. | |||
Asalin sabani tsakanin [[Ahlus-Sunna]] da [[Shi'a]] dangane da sha'anin shahadarta ya samo asali ne tun lokacin rayuwarta | |||
ƴan Shi’a | ƴan Shi’a suna yin zaman makoki kan tinawa da shahadarta a ranakon da suke kiransu da Ayyamu Faɗimiyya, sakamakon dogaro da wasu ruwayoyi, daga cikinsu ga wasu kamar haka: | ||
An rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] ya zo a cikinta cewa; Faɗima Siddiƙa ta yi shahada ne. Malamin addinin Shi'a Muhammad bin Jarir al- ɗabari ya ambata a cikin littafinshi Dala'ilul Al-Imama wata ruwaya daga [[Imam Sadik (A.S)]] cewa ta yi shahada ne saboda ɓari da ta yi sakamakon duka da aka yi mata. Daga cikin fitattun abubuwan da aka ambata a cikin ruwayoyi dangane da shahadarta, shi ne abin da ya faru na harin da aka kaiwa gidanta da Imam Ali, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, da zubar da cikinta, Al-Muhsin, da mari da dukanta da Ummar ya yi. | An rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] ya zo a cikinta cewa; Faɗima Siddiƙa ta yi shahada ne. Malamin addinin Shi'a Muhammad bin Jarir al- ɗabari ya ambata a cikin littafinshi Dala'ilul Al-Imama wata ruwaya daga [[Imam Sadik (A.S)]] cewa ta yi shahada ne saboda ɓari da ta yi sakamakon duka da aka yi mata. Daga cikin fitattun abubuwan da aka ambata a cikin ruwayoyi dangane da shahadarta, shi ne abin da ya faru na harin da aka kaiwa gidanta da Imam Ali, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, da zubar da cikinta, Al-Muhsin, da mari da dukanta da Ummar ya yi. | ||
wasu daga cikin masu bincike sun yi ƙoƙarin yin shakku kan ingancin ruwayoyin da suka kawo maganar bankawa gida Fatima da Imam Ali aminci ya tabbata a gare su, | wasu daga cikin masu bincike sun yi ƙoƙarin yin shakku kan ingancin ruwayoyin da suka kawo maganar bankawa gida Fatima da Imam Ali aminci ya tabbata a gare su, wuta, ta hanyar bijiro da wasu matsaloli da tambaya kan tarihin faruwar abin. Sai dai wasu daga cikin masu bincike da malaman tarihi sun basu amsa, daga cikinsu akwai Assayyid Ja'afar Murtada Al’amili wanda ya rasu a shekara 1441 hajirar manzon Allah. | ||
Bisa wasu ruwayoyi masu yawa Faɗima aminci ya tabbata a gareta an binneta ne da dare, mai bincike a tarihin musulinci malama Yusif Alƙarawi yace Faɗima itace ta yi wasiyya kan cewa a binneta cikin dare,sabo da bataso wanda ya zalinceta ya halarci | |||
Bisa wasu ruwayoyi masu yawa Faɗima aminci ya tabbata a gareta an binneta ne da dare, mai bincike a tarihin musulinci malama Yusif Alƙarawi yace Faɗima itace ta yi wasiyya kan cewa a binneta cikin dare, sabo da bataso wanda ya zalinceta ya halarci yi mata suttira, babban malami kuma Marji’i na taƙlidi a ƙarni na sha biyar Almirza Jawad Attabrizi ya ce bisa duba da abin da imam Ali ya faɗa loƙacin binneta da ruwayar da aka rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] da [[Imam Sadiƙ (A.S)]] da ɓoye kabarita da kuma yin wasiyys da a binneta da dare suna cikin dalilai kan cewa ita Faɗima shahada ta yi ba haka kawai ta mutu ba. | |||
== Muhimmanci Mas'alar Shahadar Faɗima (S) == | == Muhimmanci Mas'alar Shahadar Faɗima (S) == |