Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim"

Layi 21: Layi 21:


==== Farawa da Sunan Allah ====
==== Farawa da Sunan Allah ====
Malaman tafsiri suna cewa ana karanta bismilla gabanin kowanne aiki domin ya zama an fara da sunan Allah [18] a cewar Muhammad Husaini ɗabaɗaba’i cikin tafsirul Al-mizan, Allah ya buɗe kur’ani da sunansa mafi darajar suna domin zancensa ya kasance alama da tunawa da shi, haka nan ta haka ya koyar da bayinsa da su dinga buɗe ayyukansu da zantukansu da faraway da sunansa don zama na Allah kuma abin da yake nuna shi. [19]
Malaman tafsiri suna cewa ana karanta bismilla gabanin kowanne aiki domin ya zama an fara da sunan Allah<ref> Misali, duba Tabarsi, Majmael al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Fakhr Razi, al-Tafsir al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 103; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 15-17; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93.</ref> a cewar Muhammad Husaini ɗabaɗaba’i cikin tafsirul Al-mizan, Allah ya buɗe kur’ani da sunansa mafi darajar suna domin zancensa ya kasance alama da tunawa da shi, haka nan ta haka ya koyar da bayinsa da su dinga buɗe ayyukansu da zantukansu da faraway da sunansa don zama na Allah kuma abin da yake nuna shi.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 15.</ref>


==== Ma’anar Bismilla ====
==== Ma’anar Bismilla ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki