Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 18: | Layi 18: | ||
=== Falaloli === | === Falaloli === | ||
Akwai riwayoyi da suka daga tafsiran shi’a da ahlus-sunna da suke bayani kan darajoji da falalolinta, ƙurɗubi cikin tafsirinsa ya naƙalto daga Imam Ali (A.S) cewa ita bismilla magani daga dukkanin cuta kuma mai taimako ce ga duk wani magani. | Akwai riwayoyi da suka daga tafsiran shi’a da ahlus-sunna da suke bayani kan darajoji da falalolinta, ƙurɗubi cikin tafsirinsa ya naƙalto daga Imam Ali (A.S) cewa ita bismilla magani daga dukkanin cuta kuma mai taimako ce ga duk wani magani.<ref> Qortubi, Al-Jamael ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1, shafi na 107.</ref> kan asasin wani yankin riwaya cikin tafsirin Ayyashi naƙali daga Imam Rida (A.S). wannan aya ta kasance mafi karamci mafi girman ayoyin kur’ani.<ref> Ayashi, Tafsir al-Ayyashi, 2013, juzu'i na 1, shafi na 21.</ref> haka nan cikin ba’arin riwayoyi ya zo cewa kyawunta rubutata domin girmama ubangiji yana sanya samun gafarar ubangiji,<ref> Siyuti, Durrul al-Manthor, Dar al-Fakr, juzu'i na 1, shafi na 27.</ref> karantata hanya ce ta kuɓuta daga wutar jahannama,<ref> Bahrani, al-Burhan fi Tafsir Kur’ani, 1415 AH, juzu’i na 1, shafi na 99.</ref> cikin ba’arin riwayoyian naƙalto cewa an tattaro sirrikan bakiɗayan litattafan sama a cikin kur’an, sannan dukkanin abin da yake cikin kur’ani yana cikin fatiha, kuma dukkanin abin da yake fatiha yana ƙunshe cikin bismilla.<ref> Kundozi, Yanabi Al Mowadda, 1422 AH, Juzu'i na 1, 213.</ref> | ||
==== Farawa da Sunan Allah ==== | ==== Farawa da Sunan Allah ==== |