Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim'''(Larabci:{{Arabic|بسم الله | [[File:بسمله امیرخانی.jpg|thumb|Bismillah rubutun hannun Gulam Husaini Amir Khani]] | ||
'''Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim'''(Larabci:{{Arabic|بسم الله الرحمنّ الرحيم}}) ko kuma basmala ay ace daga ayoyin Kur’ani wacce ita ce farkon dukkanin surori in banda nsuratul tauba, kamar yadda ya zo a riwaya an yi bayanin falaloli game da wannan aya, daga jumlarsu ita ce aya mafi karamci kuma mafi girman ayoyin kur’ani. | |||
Malamai suna ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tareda yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin kowanne aiki. | Malamai suna ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tareda yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin kowanne aiki. | ||
Kan asasin fatawowin malamai, haƙiƙa baya halasta a taɓa rubutun bismilla ba tare da alwala ba, haka nan yayin farauta ko yanka na shari’a wajibi ne karanta bismilla. | Kan asasin fatawowin malamai, haƙiƙa baya halasta a taɓa rubutun bismilla ba tare da alwala ba, haka nan yayin farauta ko yanka na shari’a wajibi ne karanta bismilla. | ||
Layi 6: | Layi 7: | ||
== Muhummancin Bismilla Cikin Saƙafar Muslunci == | == Muhummancin Bismilla Cikin Saƙafar Muslunci == | ||
Muhammad Jawad Mugniyya cikin tafsirin Al-Kashif ya ce “Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim” bayan kalmar shahada guda biyu ta kasance taken musulmai, musulmai suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla | Muhammad Jawad Mugniyya cikin tafsirin Al-Kashif ya ce “Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim” bayan kalmar shahada guda biyu ta kasance taken musulmai, musulmai suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla<ref> Mughniyeh, al-Tafsir al-Kashif, Dar al-Anwar, juzu'i na 1, shafi na 24.</ref> a cewar Murtada Muɗahhari wannan jumla tana daga mafi muhimmancin taken muslunci, sannan don gudun mantuwa ya dace musulmai sun zana rubutunta kan allon zayyana kyawawan rubutu, su kafa a kan bangon gidajensu, sannan gabannin dukkanin ayyukansu su fara da karantata.<ref> Motahari, Panzdeh Guftar, 1389, shafi na 162-163.</ref> | ||
An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala’o’I haƙiƙa suna rubuta wannan aya kan dutse ko tiles sannan su kafeta kan baƙin kofar gida [ | An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala’o’I haƙiƙa suna rubuta wannan aya kan dutse ko tiles sannan su kafeta kan baƙin kofar gida<ref>موسوی آملی، [https://www.ensani.ir/fa/article/46398/سر-در-نوشته-های-قرآن «سر در نوشتههای قرآن»]، سایت پرتال علوم اسلامی.</ref> sakamakon yawan amfani da bismilla a farkon kowanne aiki wannan jumla wanbi lokaci a harshen farisanci maimakon amfani da fi’ilai misalin (Befarmayi) ko (Beshatabi) sai ayi amfani da ita.<ref> Moini, Amsal wa ta'abiri Kur'ani, 1394, shafi na 153-155.</ref> haka nan a farkon risala ko littafai kalmar (bismillahir rahmanir Rahim) ana rubuta da tarjamar farisanci (Bename khodawande bakhshande mehraban) ko kuma wata jumla kwatankwacin haka..<ref>[https://kalamesabz.com/ترتیب-پایان-نامه-نویسی/ «ترتیب پایان نامه نویسی»]، سایت کلام سبز.</ref> | ||
An ce a farkon annabta Annabi (S.A.W) ya kasance yana amfani da jumlar “Bismikallahumma” a farkon wasisƙunsa da makamantansu | An ce a farkon annabta Annabi (S.A.W) ya kasance yana amfani da jumlar “Bismikallahumma” a farkon wasisƙunsa da makamantansu<ref> Qalqshandi, Sobh al-Ashi fi Sanaa al-Ansha, Dar al-Katb al-Alamiya, juzu'i na 1, shafi na 480.</ref>] har zuwa lokacin da ayar | ||
<center>وَ قَالَ ارْكَبُوا فِيهَا بِسْمِ اللَّهِ مَجْرَاهَا وَ مُرْسَاهَا» | <center>وَ قَالَ ارْكَبُوا فِيهَا بِسْمِ اللَّهِ مَجْرَاهَا وَ مُرْسَاهَا»<ref> سوره هود، آیه ۴۱.</ref></center> | ||
Ta sauka ya kasance yana amfani da bismillahi, bayan saukar aya ta 110 suratul isra’i yana karanta bismillahi Ar-Rahman, amma daga ƙarshe bayan saukar ayar | Ta sauka ya kasance yana amfani da bismillahi, bayan saukar aya ta 110 suratul isra’i yana karanta bismillahi Ar-Rahman, amma daga ƙarshe bayan saukar ayar | ||
<center>إِنَّهُ مِنْ سُلَيْمَانَ وَإِنَّهُ بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ»، | <center>إِنَّهُ مِنْ سُلَيْمَانَ وَإِنَّهُ بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ»،<ref> سوره نمل، آیه ۳۰.</ref> Misali, duba Tabari, Jame al-Bayan, 1412 AH, juzu'i na 1, shafi na 38.</center> | ||
bayan Saukarta sai ya koma karanta bismillah a kammalenta. | bayan Saukarta sai ya koma karanta bismillah a kammalenta.<ref> Jisas, Ahkam al-Qur'an, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 7.</ref> wasu ba’ari sun tafi kan cewa “bismillahir Ar-rahmanir Rahim” cewa itace aya ta farko da ta sauka tare da suratul alaƙ wurin Annabi (S.A.W).<ref></ref> | ||
haka kuma ana kiranta da sunaye misalin basmala | haka kuma ana kiranta da sunaye misalin basmala<ref> Misali, duba Hoshangi, “Basmeleh”, shafi na 426.</ref> da tasmiya<ref> Misali, duba Abolfatuh Razi, Rouz al-Janan, 1376, juzu'i na 1.</ref> | ||
=== Falaloli === | === Falaloli === |