Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim"

babu gajeren bayani
(Created page with "'''Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim'''(Larabci:{{Arabic|بسم الله الرمنّ الرحيم}}) ko kuma basmala ay ace daga ayoyin Kur’ani wacce it ace farkon dukkanin surori in banda nsuratul tauba, kamar yadda ya zo a riwaya an yi bayanin falaloli game da wannan aya, daga jumlarsu ita ce aya mafi karamci kuma mafi girman ayoyin kur’ani. Malamai suna ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tareda yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin kowann...")
 
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
'''Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim'''(Larabci:{{Arabic|بسم الله الرمنّ الرحيم}}) ko kuma basmala ay ace daga ayoyin Kur’ani wacce it ace farkon dukkanin surori in banda nsuratul tauba, kamar yadda ya zo a riwaya an yi bayanin falaloli game da wannan aya, daga jumlarsu ita ce aya mafi karamci kuma mafi girman ayoyin kur’ani.

Malamai suna ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tareda yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin kowanne aiki.

Kan asasin fatawowin malamai, haƙiƙa baya halasta a taɓa rubutun bismilla ba tare da alwala ba, haka nan yayin farauta ko yanka na shari’a wajibi ne karanta bismilla.

Imamiyya da ba’arin malaman ahlus-sunna sun tafi kan cewa bismilla ay ace mai zaman kanta a cikin kowacce sura kuma wani yank ice ta wannan sura, sai dai kuma wasu ba’arin ahlus-sunna suna ganin cewa kaɗai cikin suratul fatiha ce basmala ta kasance aya mai cin gashin kanta kuma wani yanki na wannan sura, wasu kuma suka ce hatta a cikin suratul fatiha bata kasance aya mai cin gashin kanta ba, bari dai kadai ana karanta ta a farkon kowacce sura in banda suratul tauba domin neman tabarruki.

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki