Automoderated users, confirmed, movedable
8,095
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 2: | Layi 2: | ||
'''Ranar Talaƙ wato Alƙiyama''' (Larabci:{Arabic|يومُ التَّلاق}) ko Ranar gamuwa tana daya daga cikin sunayen ranar ƙiyama, kuma an ambace ta a cikin Alkur’ani a aya ta 15 a cikin suratul Gafir. An ambaci ma’anoni da dama na ranar Talaƙ, waɗanda su ne: haduwar mutanen ƙasa da sama, ko haduwar mahalicci da halittu, ko taron al’ummomi tun daga farko da na ƙarshe, ko haɗuwar mutum da aikinsa, ko haduwar rayuka da jikkunansa. | '''Ranar Talaƙ wato Alƙiyama''' (Larabci:{Arabic|يومُ التَّلاق}) ko Ranar gamuwa tana daya daga cikin sunayen ranar ƙiyama, kuma an ambace ta a cikin Alkur’ani a aya ta 15 a cikin suratul Gafir. An ambaci ma’anoni da dama na ranar Talaƙ, waɗanda su ne: haduwar mutanen ƙasa da sama, ko haduwar mahalicci da halittu, ko taron al’ummomi tun daga farko da na ƙarshe, ko haɗuwar mutum da aikinsa, ko haduwar rayuka da jikkunansa. | ||
An ambaci wannan kalma sau ɗaya a cikin Alƙur’ani, a aya ta 15 a cikin Suratul Ghafir | An ambaci wannan kalma sau ɗaya a cikin Alƙur’ani, a aya ta 15 a cikin Suratul Ghafir | ||
Maɗaukaki ne, Ma'abũcin Al'arshi, | Maɗaukaki ne, Ma'abũcin Al'arshi, yana aika Rũhi da umurninsa a kan wanda yake so daga cikin bayansa, domin Ya yi gargaɗi ga ranar gamuwa. | ||
== Ma'anar haɗuwa == | ==Ma'anar haɗuwa== | ||
An ambaci ma'anoni da dama na haɗuwa a cikin ayar | An ambaci ma'anoni da dama na haɗuwa a cikin ayar | ||
Kamar yadda aka ruwaito daga Imam Sadik, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: “Ranar haduwa ita ce ranar haduwar mutanen sama da mutanen kasa[1]. | Kamar yadda aka ruwaito daga Imam Sadik, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: “Ranar haduwa ita ce ranar haduwar mutanen sama da mutanen kasa[1]. |