Automoderated users, confirmed, movedable
8,094
gyararraki
(Created page with "Ranar Talaƙ wato Alƙiyama Ranar gamuwa tana daya daga cikin sunayen ranar ƙiyama, kuma an ambace ta a cikin Alkur’ani a aya ta 15 a cikin suratul Gafir. An ambaci ma’anoni da dama na ranar Talaƙ, waɗanda su ne: haduwar mutanen ƙasa da sama, ko haduwar mahalicci da halittu, ko taron al’ummomi tun daga farko da na ƙarshe, ko haɗuwar mutum da aikinsa, ko haduwar rayuka da jikkunansa. An ambaci wannan kalma sau ɗaya a cikin Alƙur’ani, a aya ta 15 a cikin S...") |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
Ranar Talaƙ wato Alƙiyama | |||
Ranar gamuwa tana daya daga cikin sunayen ranar ƙiyama, kuma an ambace ta a cikin Alkur’ani a aya ta 15 a cikin suratul Gafir. An ambaci ma’anoni da dama na ranar Talaƙ, waɗanda su ne: haduwar mutanen ƙasa da sama, ko haduwar mahalicci da halittu, ko taron al’ummomi tun daga farko da na ƙarshe, ko haɗuwar mutum da aikinsa, ko haduwar rayuka da jikkunansa. | '''Ranar Talaƙ wato Alƙiyama''' (Larabci:{Arabic|يومُ التَّلاق}) ko Ranar gamuwa tana daya daga cikin sunayen ranar ƙiyama, kuma an ambace ta a cikin Alkur’ani a aya ta 15 a cikin suratul Gafir. An ambaci ma’anoni da dama na ranar Talaƙ, waɗanda su ne: haduwar mutanen ƙasa da sama, ko haduwar mahalicci da halittu, ko taron al’ummomi tun daga farko da na ƙarshe, ko haɗuwar mutum da aikinsa, ko haduwar rayuka da jikkunansa. | ||
An ambaci wannan kalma sau ɗaya a cikin Alƙur’ani, a aya ta 15 a cikin Suratul Ghafir | An ambaci wannan kalma sau ɗaya a cikin Alƙur’ani, a aya ta 15 a cikin Suratul Ghafir | ||
Maɗaukaki ne, Ma'abũcin Al'arshi, Yana aika Rũhi da umurninSa a kan wanda Yake so daga cikin bayanSh, domin Ya yi gargaɗi ga ranar gamuwa. | Maɗaukaki ne, Ma'abũcin Al'arshi, Yana aika Rũhi da umurninSa a kan wanda Yake so daga cikin bayanSh, domin Ya yi gargaɗi ga ranar gamuwa. |