Boyayyen ma'aikaci
Bambanci tsakin sauye-sauye na "Ranar Ghadir"
babu gajeren bayani
imported>Rezvani (Created page with "'''Ghadir''' dai shi ne ranar 18 ga Zul-Hijja kuma yana ɗaya daga cikin manyan bukukuwan ‘yan Shi’a , wanda ranar ne aka nada Imam Ali (a.s.) a matsayin magajin Manzon Allah (s.a.w.). An ruwaito Hadisan Manzon Allah (SAW) da Imamai (SAW) game da falalar wannan rana. Haka nan kuma a wannan rana an yi umarni da aiyuka kamar azumi, karanta ziyarar Ghadir da ciyar da muminai 'Yan Shi'a na murnar wannan rana. Ana bada hutun ranar Ghadir a hukumance a ƙasar Iran, kuma...") |
imported>Rezvani No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Ghadir''' dai shi ne ranar 18 ga Zul-Hijja kuma yana ɗaya daga cikin manyan bukukuwan ‘yan Shi’a , wanda ranar ne aka nada Imam Ali (a.s.) a matsayin magajin Manzon Allah (s.a.w.). An ruwaito Hadisan Manzon Allah (SAW) da Imamai (SAW) game da falalar wannan rana. Haka nan kuma a wannan rana an yi umarni da aiyuka kamar azumi, karanta ziyarar Ghadir da ciyar da muminai 'Yan Shi'a na murnar wannan rana. Ana bada hutun ranar Ghadir a hukumance a ƙasar Iran, kuma al'ummar ƙasar na zuwa ziyara gidajen sharifai a wannan rana. | '''Ranar Ghadir''' dai shi ne ranar 18 ga Zul-Hijja kuma yana ɗaya daga cikin manyan bukukuwan ‘yan Shi’a , wanda ranar ne aka nada Imam Ali (a.s.) a matsayin magajin Manzon Allah (s.a.w.). An ruwaito Hadisan Manzon Allah (SAW) da Imamai (SAW) game da falalar wannan rana. Haka nan kuma a wannan rana an yi umarni da aiyuka kamar azumi, karanta ziyarar Ghadir da ciyar da muminai 'Yan Shi'a na murnar wannan rana. Ana bada hutun ranar Ghadir a hukumance a ƙasar Iran, kuma al'ummar ƙasar na zuwa ziyara gidajen sharifai a wannan rana. | ||
== LABARIN ABINDA YAFARU A RANAR == | == LABARIN ABINDA YAFARU A RANAR == |