Automoderated users, confirmed, movedable
7,327
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 54: | Layi 54: | ||
Abhraham amma a cikin babi na 17 ya zo kamar haka: (Amma yanzu alkawarina yana tare da kai, za ka zama Uban al'ummai da yawa, ba kuwa za a kira sunanka da sunan Abram ba.<ref>Faidayesh, 11:26.</ref> Maimakon haka, sunanka zai zama Ibrahim. Domin na sa ka uban al'ummai da yawa) <ref>Faidayesh, 17:4-5, Tarjameh Fazel Khan Hamdani (Grosi).</ref> | Abhraham amma a cikin babi na 17 ya zo kamar haka: (Amma yanzu alkawarina yana tare da kai, za ka zama Uban al'ummai da yawa, ba kuwa za a kira sunanka da sunan Abram ba.<ref>Faidayesh, 11:26.</ref> Maimakon haka, sunanka zai zama Ibrahim. Domin na sa ka uban al'ummai da yawa) <ref>Faidayesh, 17:4-5, Tarjameh Fazel Khan Hamdani (Grosi).</ref> | ||
Kan asasin ruwayar Tsohon Alkawari, (Old Testment) Ibrahim yana da dangantaka da ƙabilun Aramic da suka yi hijira daga yankin Larabawa zuwa gabar kogin Furat a arewacin Siriya. <ref>Sousse,Al-Arab wal Al-Yahud fi Al-tarikh, 1972, shafi na 252</ref> daidai da babi na 11 Sifru Faidayesh, Tarah Mahaifin Ibrahim (A.S) ya yi hijira tare da Ibrahim da Saratu da Lut zuwa Kan’ana yayin da suka isa Harran sai suka ɗan tsaya suka yada zango, a wannan wuri ne ya rasu, <ref>Faidayesh, 11:31-32</ref> wasu sun fitar da natija daga wannan labari cewa an haifi Ibrahim a garin Kaldaniyan, tare da dukkanin bayanai a farkon babi na 12 an bayyana cewa Harran ta kasance Mahaifar Ibrahim kuma ƙasar Mahaifinsa Tarah. <ref>Faidayesh, 12:1-4</ref> | Kan asasin ruwayar Tsohon Alkawari, (Old Testment) Ibrahim yana da dangantaka da ƙabilun Aramic da suka yi hijira daga yankin Larabawa zuwa gabar kogin Furat a arewacin Siriya. <ref>Sousse,Al-Arab wal Al-Yahud fi Al-tarikh, 1972, shafi na 252</ref> daidai da babi na 11 Sifru Faidayesh, Tarah Mahaifin Ibrahim (A.S) ya yi hijira tare da Ibrahim da Saratu da Lut zuwa Kan’ana yayin da suka isa Harran sai suka ɗan tsaya suka yada zango, a wannan wuri ne ya rasu, <ref>Faidayesh, 11:31-32</ref> wasu sun fitar da natija daga wannan labari cewa an haifi Ibrahim a garin Kaldaniyan, tare da dukkanin bayanai a farkon babi na 12 an bayyana cewa Harran ta kasance Mahaifar Ibrahim kuma ƙasar Mahaifinsa Tarah. <ref>Faidayesh, 12:1-4</ref> | ||
Bisa riwaya At-taura Ibrahim har zuwa shkeara 75 ya kasance a garin Harran, bayan nan ƙarƙashin umarnin Ubangiji ya tashi daga Harran zuwa Kan’ana ya kuma tafi ne tare da matarsa Saratu da `dan dan’uwansa wato Lut da wasu ba’arin mutane, ya yada zango a gabashin Bai’ilu anan ya kafa | Bisa riwaya At-taura Ibrahim har zuwa shkeara 75 ya kasance a garin Harran, bayan nan ƙarƙashin umarnin Ubangiji ya tashi daga Harran zuwa Kan’ana ya kuma tafi ne tare da matarsa Saratu da `dan dan’uwansa wato Lut da wasu ba’arin mutane, ya yada zango a gabashin Bai’ilu anan ya kafa Tanti ya kuma gina Mayanka a wurin. <ref>Faidayesh, 12:1-8 .</ref> bayan wani lokaci sakamakon faruwar Fari (rashin samun ruwan sama) dole ya yi hijara zuwa Misra, <ref>Faidayesh, 12:10.</ref> bayan wannan lokaci sai ya ƙara dawowa baitu’il, <ref>Faidayesh, 13:1-4</ref> bayan nan kuma ya tafi Hebron (Alkhalil) ya zauna a can. <ref>Faidayesh, 13:18.</ref> | ||
A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga ƙasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin ƴar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaɗayi cikinta; daga ƙarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. <ref>Faidayesh, 12:11-19.</ref> Allama ɗabaɗaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga ƙissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukƙamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran ƙissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, Juzu'i na 7, shafi na 225 da 226.</ref> | A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga ƙasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin ƴar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaɗayi cikinta; daga ƙarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. <ref>Faidayesh, 12:11-19.</ref> Allama ɗabaɗaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga ƙissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukƙamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran ƙissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, Juzu'i na 7, shafi na 225 da 226.</ref> | ||
Tsohon Alkawari (Old Testment) ya gabatar da Is’haƙ matsayin wanda aka Umarci Ibrahim da yanka shi a mafarki. <ref>Faidayesh, 22:1-14.</ref> a wasu wuraren kuma ya kawo cewa an umarci Ibrahim da Yanka ɗansa ba tare da ambaton wanene cikin ƴaƴansa ba. <ref>Tekwin, 22:2</ref> haka kuma ya zo cikin Attaura Allah ya ƙulla Alkawari da Ibrahim a Kan’ana da ya bada kyautar Kogin Furat ga ƴaƴansa da za su fito daga tsatson ɗansa Is’haƙ. <ref>Faidayesh, 15:18.</ref> | Tsohon Alkawari (Old Testment) ya gabatar da Is’haƙ matsayin wanda aka Umarci Ibrahim da yanka shi a mafarki. <ref>Faidayesh, 22:1-14.</ref> a wasu wuraren kuma ya kawo cewa an umarci Ibrahim da Yanka ɗansa ba tare da ambaton wanene cikin ƴaƴansa ba. <ref>Tekwin, 22:2</ref> haka kuma ya zo cikin Attaura Allah ya ƙulla Alkawari da Ibrahim a Kan’ana da ya bada kyautar Kogin Furat ga ƴaƴansa da za su fito daga tsatson ɗansa Is’haƙ. <ref>Faidayesh, 15:18.</ref> |