Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

Ba sauyi a yanayi ,  30 Nuwamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
'''Hazrat Ibrahim''' wanda ya fi shahara da sunan Ibrahim Khalil, shi ne na biyu cikin jerin Annabawa Ulul Azmi, an aiko Ibrahim da Annabta a yankin da yake tsakanin ƙoramu guda biyu (ƙoramar Furat Da ƙoramar Dajla) da suke ƙasar Iraƙ, Annabi Ibrahim (A.S) ya kira Namarudu wanda ya kasance Sarkin wannan gari tare da mutanensa zuwa Tauhidi, babu waɗanda suka amsa kirasa sai `yan tsiraru, sakamakon ɗebe tsammani da sa rai daga yin imanin sauran mutanen garin sai Annabi Ibrahim (A.S) ya yi hijira zuwa ƙasar Palasɗinu.  
'''Hazrat Ibrahim''' wanda ya fi shahara da sunan Ibrahim Khalil, shi ne na biyu cikin jerin Annabawa Ulul Azmi, an aiko Ibrahim da Annabta a yankin da yake tsakanin ƙoramu guda biyu (ƙoramar Furat Da ƙoramar Dajla) da suke ƙasar Iraƙ, Annabi Ibrahim (A.S) ya kira Namarudu wanda ya kasance Sarkin wannan gari tare da mutanensa zuwa Tauhidi, babu waɗanda suka amsa kirasa sai ƴan tsiraru, sakamakon ɗebe tsammani da sa rai daga yin imanin sauran mutanen garin sai Annabi Ibrahim (A.S) ya yi hijira zuwa ƙasar Palasɗinu.  
Kan asasin abin da ya zo daga ayoyin Alkur’ani, haƙiƙa mutanen zamanin Annabi Ibrahim (A.S) sun kasance Masu bautar Gumaka, sakamakon Annabi Ibrahim (A.S) ya kakkarya musu Gumakan da suke bautawa sai suka yanke shawarar jefa shi cikin wuta, sai dai kuma cewa wutar da suka jefa shi ta yi sanyi saboda Allah ya umarceta da ta yi sanyi ga Ibrahim, cikin ikon Allah Hazrat Ibrahim (A.S) ya fito daga cikin wannan wuta lafiya ƙalau ba tare da ta ƙona shi ba.

Isma’il (A.S) da Is’haƙ (A.S) sun kasance `ya`yan Hazrat Ibrahim (A.S) kuma magadansa, nasabar ƙabilar Banu Isra’ila waɗanda aka aiko Annabawa da yawa cikinsu ta kasance daga `Ya`yan Annabi Ibrahim (A.S) haka kuma Maryam Mahaifiyar Hazrat Isa (A.S) ta kasance cikin Jikokin Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Is’haƙ (A.S) sannan Annabin Muslunci shima nasabarsa tana danganewa zuwa ga Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Hazrat Isma’il (A.S)
Isma’il (A.S) da Is’haƙ (A.S) sun kasance ƴaƴan Hazrat Ibrahim (A.S) kuma magadansa, nasabar ƙabilar Banu Isra’ila waɗanda aka aiko Annabawa da yawa cikinsu ta kasance daga ƴaƴan Annabi Ibrahim (A.S) haka kuma Maryam Mahaifiyar Hazrat Isa (A.S) ta kasance cikin Jikokin Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Is’haƙ (A.S) sannan Annabin Muslunci shima nasabarsa tana danganewa zuwa ga Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Hazrat Isma’il (A.S)
Haƙiƙa Alkur’ani ya danganta ginin ɗakin Ka’aba da kiran mutane zuwa ga aikin Hajji ga Hazrat Ibrahim (A.S) haka kuma ya gabatar da shi matsayin Khalilullahi (Masoyin Allah), kan asasin Ayoyin Alkur’ani, bayan gama jarraba shi da bala’i daga jumalarsu umartarsa da yanka ɗansa sai ya samu muƙamin Imamanci ƙari kan muƙamin Annabta da aka aiko shi da ita.

Layi 19: Layi 19:

==== Aure Da Samun Haihuwa ====
==== Aure Da Samun Haihuwa ====
Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naƙalin At-Taura ya aureta a garin Uru Kaldaniyan <ref>Faidayesh, 11:29.</ref> kan asasin bayanin Dehkhoda a ƙamus Na lugga Ur ko auru a cikin Attaura wani gari ne a tsohuwar Nahiyar Somir a kudancin garin Babul, wannan gari yana nan a kudancin ƙasar Iraƙ, wanda a yanzu yana nan kusa da Titin Jirgin ƙasa da yake tsakanin garin Basra da Bagdad, yana daga cikin muhimman cibiyoyin tarihi da Al’adu na Somari, a faɗin At-Taura nan ne aka haifi Annabi Ibrahim (A.S), sunan wannan babban gari wanda aka kafa tun zamanin da can tun ƙarni na huɗu kafin Miladiyya, bayan wannan zamani garin ya nutse cikin ƙasa an manta da shi ba a gano garin ba sai a a ƙarni na 19 m, <ref>Dehkhoda, luggatnameh, zailu Ur</ref> ya zo a littafin At-taura cewa Saratu ta kasance `yar’uwar Ibrahim amma ba daga gidansu ba. <ref>Faidayesh, 20:12.</ref> amma abin da ya dace daga riwayoyin Shi’a haƙiƙa Saratu ta kasance `ya ga gwaggon Ibrahim kuma `yar’uwa ga Annabi Lut (A.S) <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229; Ayyashi, Tafsirul Ayyashi, 1380 AH, juzu'i na 2, shafi na 254.</ref> kan asasin ɗaya daga cikin waɗannan riwayoyi, Ibrahim (A.S) ya auri Saratu a garin Kusa, Saratu ta kasance Mace mai tarin dukiya da tarin Dabbobi da ƙasa, bayan ta auri Ibrahim sai ta yi kyautar dukiyarta gare shi, Hazrat Ibrahim (A.S) ya haɓɓaka dukiyar ta ƙaru sosai ta kai ga babu wanda ya kaishi tarin dukiya a garin da yake rayuwa. <ref>Kulainy, Kafi, 1407 AH, juzu'i na 8, shafi na 370; Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229.</ref>
Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naƙalin At-Taura ya aureta a garin Uru Kaldaniyan <ref>Faidayesh, 11:29.</ref> kan asasin bayanin Dehkhoda a ƙamus Na lugga Ur ko auru a cikin Attaura wani gari ne a tsohuwar Nahiyar Somir a kudancin garin Babul, wannan gari yana nan a kudancin ƙasar Iraƙ, wanda a yanzu yana nan kusa da Titin Jirgin ƙasa da yake tsakanin garin Basra da Bagdad, yana daga cikin muhimman cibiyoyin tarihi da Al’adu na Somari, a faɗin At-Taura nan ne aka haifi Annabi Ibrahim (A.S), sunan wannan babban gari wanda aka kafa tun zamanin da can tun ƙarni na huɗu kafin Miladiyya, bayan wannan zamani garin ya nutse cikin ƙasa an manta da shi ba a gano garin ba sai a a ƙarni na 19 m, <ref>Dehkhoda, luggatnameh, zailu Ur</ref> ya zo a littafin At-taura cewa Saratu ta kasance ƴar’uwar Ibrahim amma ba daga gidansu ba. <ref>Faidayesh, 20:12.</ref> amma abin da ya dace daga riwayoyin Shi’a haƙiƙa Saratu ta kasance ƴa ga gwaggon Ibrahim kuma ƴar’uwa ga Annabi Lut (A.S) <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229; Ayyashi, Tafsirul Ayyashi, 1380 AH, juzu'i na 2, shafi na 254.</ref> kan asasin ɗaya daga cikin waɗannan riwayoyi, Ibrahim (A.S) ya auri Saratu a garin Kusa, Saratu ta kasance Mace mai tarin dukiya da tarin Dabbobi da ƙasa, bayan ta auri Ibrahim sai ta yi kyautar dukiyarta gare shi, Hazrat Ibrahim (A.S) ya haɓɓaka dukiyar ta ƙaru sosai ta kai ga babu wanda ya kaishi tarin dukiya a garin da yake rayuwa. <ref>Kulainy, Kafi, 1407 AH, juzu'i na 8, shafi na 370; Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229.</ref>
Da farko dai Hazrat Ibrahim bai samu haihuwa daga Saratu ba, da wannan dalili ne Saratu ta bashi kyautar baiwarta mai suna Hajara, Allah ya azurta Ibrahim da samun Haihuwa ta hanyar Hajara aka samu ɗa Namiji mai suna Isma’il <ref>Ibn Athir, Al-Kamel, 1385 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 101.</ref> bayan wasu shekaru sai ya samu haihuwa da Saratu da ɗa Namiji da aka sama suna Is’haƙ, an haifi Is’haƙ bayan shuɗewar shekaru 5 ko 13 da haihuwar Isma’il. <ref>Masoudi, Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 41-42</ref> kan asasin ba’arin naƙali, yayin da aka haifi Is’haƙ, haƙiƙa Hazrat Ibrahim (A.S) ya tsufa har ya haura shekaru 100 a <ref>Masoudi,Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 46.</ref>duniya, a wani ƙaulin ance ya kai shekaru 120 a duniya. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref>

Malaman Tarihi sun ce, Hazrat Ibrahim (A.S) bayan rasuwar Saratu ya auri wasu matan har guda biyu kuma ya samu `ya`ya huɗu tare da ɗaya daga cikinsu ya kuma samu `ya`ya guda bakwai tare da ɗayar, adadin `ya`yansa goma sha uku. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> Mazi, Zamran, Sarehajji da Sabaƙ sun kasance `ya`yansa daga Matarsa mai suna (ƙanɗur), Nafis, Madin, Kishan, Sharukh, Amimu, Lut da Yaƙshan sun kasance `ya`yansa daga matarsa mai suna (Hajjuni), <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H,Nashir darul Sadar juzu’i na 1, shafi na 48.</ref>
Malaman Tarihi sun ce, Hazrat Ibrahim (A.S) bayan rasuwar Saratu ya auri wasu matan har guda biyu kuma ya samu ƴaƴa huɗu tare da ɗaya daga cikinsu ya kuma samu ƴaƴa guda bakwai tare da ɗayar, adadin ƴaƴansa goma sha uku. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> Mazi, Zamran, Sarehajji da Sabaƙ sun kasance ƴaƴansa daga Matarsa mai suna (ƙanɗur), Nafis, Madin, Kishan, Sharukh, Amimu, Lut da Yaƙshan sun kasance ƴaƴansa daga matarsa mai suna (Hajjuni), <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H,Nashir darul Sadar juzu’i na 1, shafi na 48.</ref>

==== Ibrahim A Cikin Alkur’ani ====
==== Ibrahim A Cikin Alkur’ani ====
Layi 48: Layi 48:
Asalin Maƙala: Zabihullahi
Asalin Maƙala: Zabihullahi
Daga cikin Jarrabawar Allah kan Hazrat Ibrahim akwai umartarsa da Yanka ɗansa. Daidai da rahotan da ya zo daga Alkur’ani haƙiƙa Ibrahim (A.S) ya yi mafarki yana Yanka ɗansa, bayan farkawa sai ya gayawa ɗansa abin da ya faru a mafarki, sai ɗansa ya nemi ya zartar da umarnin Ubangiji a kansa da ya ba shi a mafarki, sai dai cewa bayan Ibrahim ya kwantar da ɗansa zai yanka sai ya ji wani sauti ya zo (Ya kai Ibrahim haƙiƙa ka gasgata mafarkinka, lallai haka muke sakawa masu kyawunta aiki, da muke karbar kyakkyawar niyyarsu a matsayin aiki) da yaƙini wannan bayyananniyar jarrabawa ce haƙiƙa mun fanshi ɗanka da wani babban abin yanka.) <ref>Suratul Safat, aya ta 101 zuwa 108</ref>

Alkur’ani bai faɗi sunan ɗan Ibrahim da aka fanshe shi daga yanka ba da wani babban abin Layya, cikin wannan batun na wanene daga cikin `ya`yan Ibrahim akwai saɓani tsakanin Shi’a da Ahlus-sunna, wasu ba’ari suna cewa Isma’il wanda aka kusa yankawa, wasu kuma suna cewa Is’haƙ ne <ref>Duba ƙurtubi, Al-Jame Al-Ahkam Al-ƙur'an, 1364, juzu'i na 16, shafi na 100; Bahrani, Al-Burhan fi Tafsirul Kur’ani, juzu’i na 4, shafi na 616 zuwa 622.</ref> Shaik ɗusi ya tafi kan cewa riwayoyin Shi’a sun nuna cewa Isma’il ne. <ref>Tusi, Al-Tabayan, Dar Ehiya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 8, shafi na 518</ref> Mulla Salihu Mazandarani cikin Sharh Usulul Alkafi ya tafi kan cewa ra’ayin cewa Isma’il ne wanda aka fansa daga yanka ya kasance ra’ayin da Mashhur ɗin Malaman Shi’a suka tafi a kansa, <ref>Mazandarani, Shahrah Furu Al-Kafi, 1429 AH, juzu'i na 4, shafi na 402</ref> cikin Ziyaratu Gufaila keɓantacciyar Ziyarar Imam Husaini (A.S) a tsakiyar watan Rajab nan ma ya zo kamar haka (Amincin Allah ya tabbata a gareka ya magajin Isma’il Zabihullahi) <ref> السَّلامُ عَلَيكَ يا وارِثَ إسماعيلَ ذَبيحِ اللّه‏. محمدی ری‌شهری، دانشنامه امام حسين(ع)، ج‏١٢، ص١٢٧</ref>
Alkur’ani bai faɗi sunan ɗan Ibrahim da aka fanshe shi daga yanka ba da wani babban abin Layya, cikin wannan batun na wanene daga cikin ƴaƴan Ibrahim akwai saɓani tsakanin Shi’a da Ahlus-sunna, wasu ba’ari suna cewa Isma’il wanda aka kusa yankawa, wasu kuma suna cewa Is’haƙ ne <ref>Duba ƙurtubi, Al-Jame Al-Ahkam Al-ƙur'an, 1364, juzu'i na 16, shafi na 100; Bahrani, Al-Burhan fi Tafsirul Kur’ani, juzu’i na 4, shafi na 616 zuwa 622.</ref> Shaik ɗusi ya tafi kan cewa riwayoyin Shi’a sun nuna cewa Isma’il ne. <ref>Tusi, Al-Tabayan, Dar Ehiya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 8, shafi na 518</ref> Mulla Salihu Mazandarani cikin Sharh Usulul Alkafi ya tafi kan cewa ra’ayin cewa Isma’il ne wanda aka fansa daga yanka ya kasance ra’ayin da Mashhur ɗin Malaman Shi’a suka tafi a kansa, <ref>Mazandarani, Shahrah Furu Al-Kafi, 1429 AH, juzu'i na 4, shafi na 402</ref> cikin Ziyaratu Gufaila keɓantacciyar Ziyarar Imam Husaini (A.S) a tsakiyar watan Rajab nan ma ya zo kamar haka (Amincin Allah ya tabbata a gareka ya magajin Isma’il Zabihullahi) <ref> السَّلامُ عَلَيكَ يا وارِثَ إسماعيلَ ذَبيحِ اللّه‏. محمدی ری‌شهری، دانشنامه امام حسين(ع)، ج‏١٢، ص١٢٧</ref>

==== Ibrahim Tareda Alƙawari Guda Biyu ====
==== Ibrahim Tareda Alƙawari Guda Biyu ====
Layi 55: Layi 55:
Kan asasin ruwayar Tsohon Alkawari, (Old Testment) Ibrahim yana da dangantaka da ƙabilun Aramic da suka yi hijira daga yankin Larabawa zuwa gabar kogin Furat a arewacin Siriya. <ref>Sousse,Al-Arab wal Al-Yahud fi Al-tarikh, 1972, shafi na 252</ref> daidai da babi na 11 Sifru Faidayesh, Tarah Mahaifin Ibrahim (A.S) ya yi hijira tare da Ibrahim da Saratu da Lut zuwa Kan’ana yayin da suka isa Harran sai suka ɗan tsaya suka yada zango, a wannan wuri ne ya rasu, <ref>Faidayesh, 11:31-32</ref> wasu sun fitar da natija daga wannan labari cewa an haifi Ibrahim a garin Kaldaniyan, tare da dukkanin bayanai a farkon babi na 12 an bayyana cewa Harran ta kasance Mahaifar Ibrahim kuma ƙasar Mahaifinsa Tarah. <ref>Faidayesh, 12:1-4</ref>

Bisa riwaya At-taura Ibrahim har zuwa shkeara 75 ya kasance a garin Harran, bayan nan ƙarƙashin umarnin Ubangiji ya tashi daga Harran zuwa Kan’ana ya kuma tafi ne tare da matarsa Saratu da `dan dan’uwansa wato Lut da wasu ba’arin mutane, ya yada zango a gabashin Bai’ilu anan ya kafa Hema ya kuma gina Mayanka a wurin. <ref>Faidayesh, 12:1-8 .</ref> bayan wani lokaci sakamakon faruwar Fari (rashin samun ruwan sama) dole ya yi hijara zuwa Misra, <ref>Faidayesh, 12:10.</ref> bayan wannan lokaci sai ya ƙara dawowa baitu’il, <ref>Faidayesh, 13:1-4</ref> bayan nan kuma ya tafi Hebron (Alkhalil) ya zauna a can. <ref>Faidayesh, 13:18.</ref>   

A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga ƙasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin `yar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaɗayi cikinta; daga ƙarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. <ref>Faidayesh, 12:11-19.</ref> Allama ɗabaɗaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga ƙissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukƙamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran ƙissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, Juzu'i na 7, shafi na 225 da 226.</ref>
A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga ƙasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin ƴar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaɗayi cikinta; daga ƙarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. <ref>Faidayesh, 12:11-19.</ref> Allama ɗabaɗaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga ƙissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukƙamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran ƙissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, Juzu'i na 7, shafi na 225 da 226.</ref>
Tsohon Alkawari (Old Testment) ya gabatar da Is’haƙ matsayin wanda aka Umarci Ibrahim da yanka shi a mafarki. <ref>Faidayesh, 22:1-14.</ref> a wasu wuraren kuma ya kawo cewa an umarci Ibrahim da Yanka ɗansa ba tare da ambaton wanene cikin `ya`yansa ba. <ref>Tekwin, 22:2</ref> haka kuma ya zo cikin Attaura Allah ya ƙulla Alkawari da Ibrahim a Kan’ana da ya bada kyautar Kogin Furat ga `ya`yansa da za su fito daga tsatson ɗansa Is’haƙ. <ref>Faidayesh, 15:18.</ref>
Tsohon Alkawari (Old Testment) ya gabatar da Is’haƙ matsayin wanda aka Umarci Ibrahim da yanka shi a mafarki. <ref>Faidayesh, 22:1-14.</ref> a wasu wuraren kuma ya kawo cewa an umarci Ibrahim da Yanka ɗansa ba tare da ambaton wanene cikin ƴaƴansa ba. <ref>Tekwin, 22:2</ref> haka kuma ya zo cikin Attaura Allah ya ƙulla Alkawari da Ibrahim a Kan’ana da ya bada kyautar Kogin Furat ga ƴaƴansa da za su fito daga tsatson ɗansa Is’haƙ. <ref>Faidayesh, 15:18.</ref>
Haka zalika cikin Sabon Alkawari (New Testment) an ambaci sunan Ibrahim a wurare har guda 71 haka nasabar Isa Almasihu da wasiɗa guda 39 kamar yanda ya zo a Matta (Matta, 1:1-7) ko wasiɗa 54 (Luka 3:24-25 tana danganewa zuwa Ibrahim. Imanin Ibrahim cikin Sabon Alkawari an bayyana shi da mafi ɗaukakar Imani, saboda ya yarda ya rayu cikin baƙunta a ƙasar Palasɗinu ƙasar da ba tasa ba amma ya karɓi hukuncin Allah ya rayu cikinta tare da layya da ɗansa a wurin. <ref>Sajjadi, “Ibrahim Khalil (AS)”, shafi na 506.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki