Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

16 bayitu sanyayyu ,  4 Disamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 15: Layi 15:
Akwai saɓanin Malamai kan sunan Mahaifin Hazrat Ibrahim (A.S) a tsohon Alkawari (Old Testment) an rubuta Tarih matsayin sunan Mahaifinsa, <ref>Faidayesh, 11:24, matane Abri; ƙS: Tarjameh Farsi keh Tarah Amade.</ref> cikin masadir ɗin Musulmi suke kiransa da Tarukh, <ref>Tabari, Tarikh Al-Umam wa Al-Muluk, 1967, juzu'i na 1, shafi na 233.</ref> ko Tarah <ref>Ibn Kathir, Al-Bedayah wa al-Nehayah, 1986, juzu'i na 1, shafi na 142; Ibn Hisham, Al-Sirah al-Nabawiyyah, Darul Marafah, juzu'i na 1, shafi na 2</ref> cikin Alkur’ani ya zo misalin:

<center>«وَ إِذْ قالَ إِبْراهِیمُ لِأَبِیهِ آزَرَ»</center>
<center>«وَ إِذْ قالَ إِبْراهِیمُ لِأَبِیهِ آزَرَ»</center>
nsa Azara. <ref>Suratul An'am, aya ta 74</ref> kan asasin wannan aya wasu Malaman tafisirin Ahlus-sunna sun bayyana cewa Azara shi ne Mahaifin Ibrahim. <ref>Fakhr Razi, Mufatih Al-Ghaib, 1420 AH, juzu'i na 13, shafi na 31.</ref> amma Malaman tafsirin Shi’a sun tafi kan ra’ayin cewa Kalmar (Abbu) wacce ta zo a wannan aya ba ta da Ma’anar Uba Mahaifi. <ref>Abul Fattuh Razi, Rouz Al-Jinnan wa Ruh Al-Jinnan, 1408 AH, juzu'i na 7, shafi na 340 da 341; Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 5, shafi.303.</ref> a harshen Larabci ana amfani da Kalmar (Abbu) kan Kawu da Kaka da ma Mai kula da yaro ƙari kan uba Mahaifi. Allama ɗabaɗaba’i a cikin Tafsirin Almizan yana cewa: babu kokwanto (Azara) da sunansa ya zo cikin wannan aya bai kasance Mahaifin Ibrahim ba, amma sakamakon Wasiɗar wasu hususiyoyi da Unwanai da ya kasance tare da su sai aka kira shi da uba, misalin kasancewarsa Kawun Ibrahim, kuma a mahangar lugga ana amfani da Kalmar (Abbu) kan Kaka da Kawu. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 165.</ref> Ibrahim ya barranta kansa daga Azara wanda ya kasance yana kiransa da Uba amma a haƙiƙa bai kasance Mahaifinsa ba. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, Ismailian Charters, juzu'i na 7, shafi na 217.</ref>
nsa Azara. <ref>Suratul An'am, aya ta 74</ref> kan asasin wannan aya wasu Malaman tafisirin Ahlus-sunna sun bayyana cewa Azara shi ne Mahaifin Ibrahim. <ref>Fakhr Razi, Mufatih Al-Ghaib, 1420 AH, juzu'i na 13, shafi na 31.</ref> amma Malaman tafsirin Shi’a sun tafi kan ra’ayin cewa Kalmar (Abbu) wacce ta zo a wannan aya ba ta da Ma’anar Uba Mahaifi. <ref>Abul Fattuh Razi, Rouz Al-Jinnan wa Ruh Al-Jinnan, 1408 AH, juzu'i na 7, shafi na 340 da 341; Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 5, shafi.303.</ref> a harshen Larabci ana amfani da Kalmar (Abbu) kan Kawu da Kaka da ma Mai kula da yaro ƙari kan uba Mahaifi. Allama ɗabaɗaba’i a cikin Tafsirin Almizan yana cewa: babu kokwanto (Azara) da sunansa ya zo cikin wannan aya bai kasance Mahaifin Ibrahim ba, amma sakamakon Wasiɗar wasu hususiyoyi da Unwanai da ya kasance tare da su sai aka kira shi da uba, misalin kasancewarsa Kawun Ibrahim, kuma a mahangar lugga ana amfani da Kalmar (Abbu) kan Kaka da Kawu. <ref>Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 165.</ref> Ibrahim ya barranta kansa daga Azara wanda ya kasance yana kiransa da Uba amma a haƙiƙa bai kasance Mahaifinsa ba. <ref>Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, Ismailian Charters, juzu'i na 7, shafi na 217.</ref>
Kan asasin wasu rahotanni daga Masadir na tarihi a shekarar da aka haifi Ibrahim a shekarar ne Sarki Namrudu ya bada umarnin kashe duk wani yaro Namiji da aka Haifa saboda Masu duba ƙasa sun gaya masa cewa a cikin shekarar ne za a haifi yaron da zai zo da wani sabon addini saɓanin wanda Namrudu yake kai, kuma wannan yaro zai girma ya kakkarya Gumakan da suke bautawa, da wannan dalili ne Hazrat Ibrahim sakamakon Tsoron Namarudawa ya je ya shiga wani Kogo da yake kusa da gidansa bai fito daga cikinsa ba sai bayan watanni goma sha biyar. <ref>Tabari, Tarikh Al-Umm wa Al-Muluk, 1967, juzu'i na 1, shafi na 234</ref>

==== Aure Da Samun Haihuwa ====
==== Aure Da Samun Haihuwa ====
Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naƙalin At-Taura ya aureta a garin Uru Kaldaniyan <ref>Faidayesh, 11:29.</ref> kan asasin bayanin Dehkhoda a ƙamus Na lugga Ur ko auru a cikin Attaura wani gari ne a tsohuwar Nahiyar Somir a kudancin garin Babul, wannan gari yana nan a kudancin ƙasar Iraƙ, wanda a yanzu yana nan kusa da Titin Jirgin ƙasa da yake tsakanin garin Basra da Bagdad, yana daga cikin muhimman cibiyoyin tarihi da Al’adu na Somari, a faɗin At-Taura nan ne aka haifi Annabi Ibrahim (A.S), sunan wannan babban gari wanda aka kafa tun zamanin da can tun ƙarni na huɗu kafin Miladiyya, bayan wannan zamani garin ya nutse cikin ƙasa an manta da shi ba a gano garin ba sai a a ƙarni na 19 m, <ref>Dehkhoda, luggatnameh, zailu Ur</ref> ya zo a littafin At-taura cewa Saratu ta kasance ƴar’uwar Ibrahim amma ba daga gidansu ba. <ref>Faidayesh, 20:12.</ref> amma abin da ya dace daga riwayoyin Shi’a haƙiƙa Saratu ta kasance ƴa ga gwaggon Ibrahim kuma ƴar’uwa ga Annabi Lut (A.S) <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229; Ayyashi, Tafsirul Ayyashi, 1380 AH, juzu'i na 2, shafi na 254.</ref> kan asasin ɗaya daga cikin waɗannan riwayoyi, Ibrahim (A.S) ya auri Saratu a garin Kusa, Saratu ta kasance Mace mai tarin dukiya da tarin Dabbobi da ƙasa, bayan ta auri Ibrahim sai ta yi kyautar dukiyarta gare shi, Hazrat Ibrahim (A.S) ya haɓɓaka dukiyar ta ƙaru sosai ta kai ga babu wanda ya kaishi tarin dukiya a garin da yake rayuwa. <ref>Kulainy, Kafi, 1407 AH, juzu'i na 8, shafi na 370; Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229.</ref>
Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naƙalin At-Taura ya aureta a garin Uru Kaldaniyan <ref>Faidayesh, 11:29.</ref> kan asasin bayanin Dehkhoda a ƙamus Na lugga Ur ko auru a cikin Attaura wani gari ne a tsohuwar Nahiyar Somir a kudancin garin Babul, wannan gari yana nan a kudancin ƙasar Iraƙ, wanda a yanzu yana nan kusa da Titin Jirgin ƙasa da yake tsakanin garin Basra da Bagdad, yana daga cikin muhimman cibiyoyin tarihi da Al’adu na Somari, a faɗin At-Taura nan ne aka haifi Annabi Ibrahim (A.S), sunan wannan babban gari wanda aka kafa tun zamanin da can tun ƙarni na huɗu kafin Miladiyya, bayan wannan zamani garin ya nutse cikin ƙasa an manta da shi ba a gano garin ba sai a a ƙarni na 19 m, <ref>Dehkhoda, luggatnameh, zailu Ur</ref> ya zo a littafin At-taura cewa Saratu ta kasance ƴar’uwar Ibrahim amma ba daga gidansu ba. <ref>Faidayesh, 20:12.</ref> amma abin da ya dace daga riwayoyin Shi’a haƙiƙa Saratu ta kasance ƴa ga gwaggon Ibrahim kuma ƴar’uwa ga Annabi Lut (A.S) <ref>Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229; Ayyashi, Tafsirul Ayyashi, 1380 AH, juzu'i na 2, shafi na 254.</ref> kan asasin ɗaya daga cikin waɗannan riwayoyi, Ibrahim (A.S) ya auri Saratu a garin Kusa, Saratu ta kasance Mace mai tarin dukiya da tarin Dabbobi da ƙasa, bayan ta auri Ibrahim sai ta yi kyautar dukiyarta gare shi, Hazrat Ibrahim (A.S) ya haɓɓaka dukiyar ta ƙaru sosai ta kai ga babu wanda ya kaishi tarin dukiya a garin da yake rayuwa. <ref>Kulainy, Kafi, 1407 AH, juzu'i na 8, shafi na 370; Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229.</ref>
Da farko dai Hazrat Ibrahim bai samu haihuwa daga Saratu ba, da wannan dalili ne Saratu ta bashi kyautar baiwarta mai suna Hajara, Allah ya azurta Ibrahim da samun Haihuwa ta hanyar Hajara aka samu ɗa Namiji mai suna Isma’il <ref>Ibn Athir, Al-Kamel, 1385 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 101.</ref> bayan wasu shekaru sai ya samu haihuwa da Saratu da ɗa Namiji da aka sama suna Is’haƙ, an haifi Is’haƙ bayan shuɗewar shekaru 5 ko 13 da haihuwar Isma’il. <ref>Masoudi, Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 41-42</ref> kan asasin ba’arin naƙali, yayin da aka haifi Is’haƙ, haƙiƙa Hazrat Ibrahim (A.S) ya tsufa har ya haura shekaru 100 a <ref>Masoudi,Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 46.</ref>duniya, a wani ƙaulin ance ya kai shekaru 120 a duniya. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref>

Malaman Tarihi sun ce, Hazrat Ibrahim (A.S) bayan rasuwar Saratu ya auri wasu matan har guda biyu kuma ya samu ƴaƴa huɗu tare da ɗaya daga cikinsu ya kuma samu ƴaƴa guda bakwai tare da ɗayar, adadin ƴaƴansa goma sha uku. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> Mazi, Zamran, Sarehajji da Sabaƙ sun kasance ƴaƴansa daga Matarsa mai suna (ƙanɗur), Nafis, Madin, Kishan, Sharukh, Amimu, Lut da Yaƙshan sun kasance ƴaƴansa daga matarsa mai suna (Hajjuni), <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H,Nashir darul Sadar juzu’i na 1, shafi na 48.</ref>

Layi 27: Layi 27:

==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaɗin Allah) ====
==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaɗin Allah) ====
A cikin wasu adadin ayoyin Alkur’ani an kawo bayanin Annabtarsa da kiransa zuwa ga tauhidi. 30 haka kuma a cikin aya ta 35 cikin suratu Ahkaf ya zo cikin Annabawa Ulul Azmi, <ref>Suratul Maryam, aya ta 41-48 – Suratul Anbiya, aya ta 51-57 – Suratul Shaara, aya ta 69-82 – Suratul Safat, aya ta 83-100 – Suratul Zakharf, aya ta 26 da ta 27 – Suratul Matahnah.Aya ta 4- Suratul Ankabut, aya ta 16-25.</ref> kan asasin riwayoyi, Ibrahim ya kasance na biyu cikin Jerin Annabawa Ulul Azmi bayan Annabi Nuhu (A.S) <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, juzu'i na 18, shafi na 218</ref> daidai da aya ta 124 cikin suratul Baƙara, Allah ya baiwa Hazrat Ibrahim (A.S) muƙamin Imamanci bayan jarraba shi da wasu adadin bala’o’i, a ra’ayin Allama ɗabaɗaba’i haƙiƙa Muƙamin Imama da ya zo cikin wannan aya ya zo da ma’anar shiryarwa ta baɗini, muƙamin da kafin kaiwa gare shi dole ya zamana an samu kamala ta samuwa da muƙamin Ma’anawiyya na musamman bayan an sha mujahada mai tarin yawa. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1393 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 272.</ref>
A cikin wasu adadin ayoyin Alkur’ani an kawo bayanin Annabtarsa da kiransa zuwa ga tauhidi. 30 haka kuma a cikin aya ta 35 cikin suratu Ahkaf ya zo cikin Annabawa Ulul Azmi, <ref>Suratul Maryam, aya ta 41-48 – Suratul Anbiya, aya ta 51-57 – Suratul Shaara, aya ta 69-82 – Suratul Safat, aya ta 83-100 – Suratul Zakharf, aya ta 26 da ta 27 – Suratul Matahnah.Aya ta 4- Suratul Ankabut, aya ta 16-25.</ref> kan asasin riwayoyi, Ibrahim ya kasance na biyu cikin Jerin Annabawa Ulul Azmi bayan Annabi Nuhu (A.S) <ref>Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, juzu'i na 18, shafi na 218</ref> daidai da aya ta 124 cikin suratul Baƙara, Allah ya baiwa Hazrat Ibrahim (A.S) muƙamin Imamanci bayan jarraba shi da wasu adadin bala’o’i, a ra’ayin Allama ɗabaɗaba’i haƙiƙa Muƙamin Imama da ya zo cikin wannan aya ya zo da ma’anar shiryarwa ta baɗini, muƙamin da kafin kaiwa gare shi dole ya zamana an samu kamala ta samuwa da muƙamin Ma’anawiyya na musamman bayan an sha mujahada mai tarin yawa. <ref>Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, 1393 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 272.</ref>
Kan asasin ayaoyin Alkur’ani, Allah ya zaɓi Hazrat Ibrahim matsayin Khalil (Badaɗi) <ref>Suratul Nisa’i, aya ta 125.</ref> da wannan dalili ne aka masa laƙabi da Khalilullahi, kan asasin wasu riwayoyi da suka zo a littafin Ilalul Ash-Shara’i, yawan sujjada, da rashin korar masu neman taimako daga gare shi, da rashin nema daga wanin Allah, ciyarwa da kuma ibada suna daga dalilin zaɓarsa da unwanin Khalilullahi. <ref>Sadouƙ, Ilalul Sharai, 1385, juzu'i na 1, shafi na 34 da 35.</ref>

Layi 55: Layi 55:
Kan asasin ruwayar Tsohon Alkawari, (Old Testment) Ibrahim yana da dangantaka da ƙabilun Aramic da suka yi hijira daga yankin Larabawa zuwa gabar kogin Furat a arewacin Siriya. <ref>Sousse,Al-Arab wal Al-Yahud fi Al-tarikh, 1972, shafi na 252</ref> daidai da babi na 11 Sifru Faidayesh, Tarah Mahaifin Ibrahim (A.S) ya yi hijira tare da Ibrahim da Saratu da Lut zuwa Kan’ana yayin da suka isa Harran sai suka ɗan tsaya suka yada zango, a wannan wuri ne ya rasu, <ref>Faidayesh, 11:31-32</ref> wasu sun fitar da natija daga wannan labari cewa an haifi Ibrahim a garin Kaldaniyan, tare da dukkanin bayanai a farkon babi na 12 an bayyana cewa Harran ta kasance Mahaifar Ibrahim kuma ƙasar Mahaifinsa Tarah. <ref>Faidayesh, 12:1-4</ref>

Bisa riwaya At-taura Ibrahim har zuwa shkeara 75 ya kasance a garin Harran, bayan nan ƙarƙashin umarnin Ubangiji ya tashi daga Harran zuwa Kan’ana ya kuma tafi ne tare da matarsa Saratu da `dan dan’uwansa wato Lut da wasu ba’arin mutane, ya yada zango a gabashin Bai’ilu anan ya kafa Tanti ya kuma gina Mayanka a wurin. <ref>Faidayesh, 12:1-8 .</ref> bayan wani lokaci sakamakon faruwar Fari (rashin samun ruwan sama) dole ya yi hijara zuwa Misra, <ref>Faidayesh, 12:10.</ref> bayan wannan lokaci sai ya ƙara dawowa baitu’il, <ref>Faidayesh, 13:1-4</ref> bayan nan kuma ya tafi Hebron (Alkhalil) ya zauna a can. <ref>Faidayesh, 13:18.</ref>   

A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga ƙasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin ƴar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaɗayi cikinta; daga ƙarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. <ref>Faidayesh, 12:11-19.</ref> Allama ɗabaɗaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga ƙissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukƙamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran ƙissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, Juzu'i na 7, shafi na 225 da 226.</ref>
A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga ƙasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin ƴar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaɗayi cikinta; daga ƙarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. <ref>Faidayesh, 12:11-19.</ref> Allama ɗabaɗaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga ƙissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukƙamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran ƙissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. <ref>Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, 1417 AH, Juzu'i na 7, shafi na 225 da 226.</ref>
Tsohon Alkawari (Old Testment) ya gabatar da Is’haƙ matsayin wanda aka Umarci Ibrahim da yanka shi a mafarki. <ref>Faidayesh, 22:1-14.</ref> a wasu wuraren kuma ya kawo cewa an umarci Ibrahim da Yanka ɗansa ba tare da ambaton wanene cikin ƴaƴansa ba. <ref>Tekwin, 22:2</ref> haka kuma ya zo cikin Attaura Allah ya ƙulla Alkawari da Ibrahim a Kan’ana da ya bada kyautar Kogin Furat ga ƴaƴansa da za su fito daga tsatson ɗansa Is’haƙ. <ref>Faidayesh, 15:18.</ref>

Haka zalika cikin Sabon Alkawari (New Testment) an ambaci sunan Ibrahim a wurare har guda 71 haka nasabar Isa Almasihu da wasiɗa guda 39 kamar yanda ya zo a Matta (Matta, 1:1-7) ko wasiɗa 54 (Luka 3:24-25 tana danganewa zuwa Ibrahim. Imanin Ibrahim cikin Sabon Alkawari an bayyana shi da mafi ɗaukakar Imani, saboda ya yarda ya rayu cikin baƙunta a ƙasar Palasɗinu ƙasar da ba tasa ba amma ya karɓi hukuncin Allah ya rayu cikinta tare da layya da ɗansa a wurin. <ref>Sajjadi, “Ibrahim Khalil (AS)”, shafi na 506.</ref>

Layi 85: Layi 85:
* Sadouƙ, Muhammad Bin Ali, Ilalul Shara'i, ƙum, Shagon Littafin Daɓari, 1966/1385.
* Sadouƙ, Muhammad Bin Ali, Ilalul Shara'i, ƙum, Shagon Littafin Daɓari, 1966/1385.
* Taheri, Mohammad Hossein, "Ibrahim (a.s) wa khandanesh dar Attaura wa Alƙur'an", a cikin Mujallar Ilimin Addini na ƙuarterly, lamba 1, Winter 2008
* Taheri, Mohammad Hossein, "Ibrahim (a.s) wa khandanesh dar Attaura wa Alƙur'an", a cikin Mujallar Ilimin Addini na ƙuarterly, lamba 1, Winter 2008
* Tabataba'i, Seyyed Mohammad Hossein, Al-Mizan fi Tafsirin ƙur'an, ƙum, Islamic Publications of the Seminary Society of Teachers, 5th, 1417 AH.
* Ɗabaɗaba'i, Seyyed Mohammad Hossein, Al-Mizan fi Tafsirin ƙur'an, ƙum, Islamic Publications of the Seminary Society of Teachers, 5th, 1417 AH.
* Tabarsi, Fazl bin Hasan, Muhama al-Bayan fi Tafsir al-ƙur'an, Gabatarwa na Mohammad Jaɓad Balaghi, Tehran, Nasser Khosrow Publications, 1372.
* Tabarsi, Fazl bin Hasan, Muhama al-Bayan fi Tafsir al-ƙur'an, Gabatarwa na Mohammad Jaɓad Balaghi, Tehran, Nasser Khosrow Publications, 1372.
* Tabari, Muhammad bin Jarir, Tarikh Al-Umam wal Al-Maluk, Beirut, Dar al-Tarath, Tathaniyyah, 1967.
* Tabari, Muhammad bin Jarir, Tarikh Al-Umam wal Al-Maluk, Beirut, Dar al-Tarath, Tathaniyyah, 1967.
Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki