Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

555 bayitu sanyayyu ,  27 Nuwamba 2023
Layi 52: Layi 52:
==== Ibrahim Tareda Alqawari Guda Biyu ====
==== Ibrahim Tareda Alqawari Guda Biyu ====
A cikin tsohon Alqawari (Old Testment) da farko an ambaci Ibrahim da sunan
A cikin tsohon Alqawari (Old Testment) da farko an ambaci Ibrahim da sunan
Abhraham amma a cikin babi na 17 ya zo kamar haka: (Amma yanzu alkawarina yana tare da kai, za ka zama Uban al'ummai da yawa, ba kuwa za a kira sunanka da sunan Abram ba. Maimakon haka, sunanka zai zama Ibrahim. Domin na sa ka uban al'ummai da yawa) 54
Abhraham amma a cikin babi na 17 ya zo kamar haka: (Amma yanzu alkawarina yana tare da kai, za ka zama Uban al'ummai da yawa, ba kuwa za a kira sunanka da sunan Abram ba.<ref>Faidayesh, 11:26.</ref> Maimakon haka, sunanka zai zama Ibrahim. Domin na sa ka uban al'ummai da yawa) <ref>Faidayesh, 17:4-5, Tarjameh Fazel Khan Hamdani (Grosi).</ref>
Kan asasin ruwayar Tsohon Alkawari, (Old Testment) Ibrahim yana da dangantaka da Qabilun Aramic da suka yi hijira daga yankin Larabawa zuwa gabar kogin Furat a arewacin Siriya. 55 daidai da babi na 11 Sifru Faidayesh, Tarah Mahaifin Ibrahim (A.S) ya yi hijira tare da Ibrahim da Saratu da Lut zuwa Kan’ana yayin da suka isa Harran sai suka xan tsaya suka yada zango, a wannan wuri ne ya rasu, 56 wasu sun fitar da natija daga wannan labari cewa an haifi Ibrahim a garin Kaldaniyan, tare da dukkanin bayanai a farkon babi na 12 an bayyana cewa Harran ta kasance Mahaifar Ibrahim kuma qasar Mahaifinsa Tarah. 57
Kan asasin ruwayar Tsohon Alkawari, (Old Testment) Ibrahim yana da dangantaka da Qabilun Aramic da suka yi hijira daga yankin Larabawa zuwa gabar kogin Furat a arewacin Siriya. <ref>Sousse,Al-Arab wal Al-Yahud fi Al-tarikh, 1972, shafi na 252</ref> daidai da babi na 11 Sifru Faidayesh, Tarah Mahaifin Ibrahim (A.S) ya yi hijira tare da Ibrahim da Saratu da Lut zuwa Kan’ana yayin da suka isa Harran sai suka xan tsaya suka yada zango, a wannan wuri ne ya rasu, <ref>Faidayesh, 11:31-32</ref> wasu sun fitar da natija daga wannan labari cewa an haifi Ibrahim a garin Kaldaniyan, tare da dukkanin bayanai a farkon babi na 12 an bayyana cewa Harran ta kasance Mahaifar Ibrahim kuma qasar Mahaifinsa Tarah. <ref>Faidayesh, 12:1-4</ref>
Bisa riwaya At-taura Ibrahim har zuwa shkeara 75 ya kasance a garin Harran, bayan nan qarqashin umarnin Ubangiji ya tashi daga Harran zuwa Kan’ana ya kuma tafi ne tare da matarsa Saratu da `dan dan’uwansa wato Lut da wasu ba’arin mutane, ya yada zango a gabashin Bai’ilu anan ya kafa Hema ya kuma gina Mayanka a wurin. 58 bayan wani lokaci sakamakon faruwar Fari (rashin samun ruwan sama) dole ya yi hijara zuwa Misra, 59 bayan wannan lokaci sai ya qara dawowa baitu’il, 60 bayan nan kuma ya tafi Hebron (Alkhalil) ya zauna a can. 61  
Bisa riwaya At-taura Ibrahim har zuwa shkeara 75 ya kasance a garin Harran, bayan nan qarqashin umarnin Ubangiji ya tashi daga Harran zuwa Kan’ana ya kuma tafi ne tare da matarsa Saratu da `dan dan’uwansa wato Lut da wasu ba’arin mutane, ya yada zango a gabashin Bai’ilu anan ya kafa Hema ya kuma gina Mayanka a wurin. <ref>Faidayesh, 12:1-8 .</ref> bayan wani lokaci sakamakon faruwar Fari (rashin samun ruwan sama) dole ya yi hijara zuwa Misra, <ref>Faidayesh, 12:10.</ref> bayan wannan lokaci sai ya qara dawowa baitu’il, <ref>Faidayesh, 13:1-4</ref> bayan nan kuma ya tafi Hebron (Alkhalil) ya zauna a can. <ref>Faidayesh, 13:18.</ref>  
A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga Qasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin `yar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaxayi cikinta; daga qarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. 62 Allama Xabaxaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga qissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukqamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran qissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. 63
A cikin At-Taura ya zo cewa lokacin da Ibrahim ya shiga Qasar Misra ya gabatar da matarsa Saratu a matsayin `yar’uwarsa domin kareta daga cutarwar Misrawa don kada su yi kwaxayi cikinta; daga qarshe Sarkin Misra na wannan zamanin ya fitinu da kyawun da Saratu take da shi, kai tsaye ya riketa matarsa saboda ita ya kyautatawa Ibrahim, amma sai Allah ya jarrabci wannan Sarki da bala’i mai tsanani. <ref>Faidayesh, 12:11-19.</ref> Allama Xabaxaba’i ya yi watsi da wannan sashe daga qissar da ta zo dangane da Ibrahim sakamakon rashin dacewarsa da mukqamin Annabta tare da kuma cin karo da sauran qissoshin Ibrahim (A.S) ya nuna cewa an jirkita At-Taura. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, Juzu'i na 7, shafi na 225 da 226.</ref>
Tsohon Alkawari (Old Testment) ya gabatar da Is’haq matsayin wanda aka Umarci Ibrahim da yanka shi a mafarki. 64 a wasu wuraren kuma ya kawo cewa an umarci Ibrahim da Yanka Xansa ba tare da ambaton wanene cikin `ya`yansa ba. 65 haka kuma ya zo cikin Attaura Allah ya qulla Alkawari da Ibrahim a Kan’ana da ya bada kyautar Kogin Furat ga `ya`yansa da za su fito daga tsatson xansa Is’haq. 64
Tsohon Alkawari (Old Testment) ya gabatar da Is’haq matsayin wanda aka Umarci Ibrahim da yanka shi a mafarki. <ref>Faidayesh, 22:1-14.</ref> a wasu wuraren kuma ya kawo cewa an umarci Ibrahim da Yanka Xansa ba tare da ambaton wanene cikin `ya`yansa ba. <ref>Tekwin, 22:2</ref> haka kuma ya zo cikin Attaura Allah ya qulla Alkawari da Ibrahim a Kan’ana da ya bada kyautar Kogin Furat ga `ya`yansa da za su fito daga tsatson xansa Is’haq. <ref>Faidayesh, 15:18.</ref>
Haka zalika cikin Sabon Alkawari (New Testment) an ambaci sunan Ibrahim a wurare har guda 71 haka nasabar Isa Almasihu da wasixa guda 39 kamar yanda ya zo a Matta (Matta, 1:1-7) ko wasixa 54 (Luka 3:24-25 tana danganewa zuwa Ibrahim. Imanin Ibrahim cikin Sabon Alkawari an bayyana shi da mafi xaukakar Imani, saboda ya yarda ya rayu cikin baqunta a qasar Palasxinu qasar da ba tasa ba amma ya karvi hukuncin Allah ya rayu cikinta tare da layya da xansa a wurin. 67
Haka zalika cikin Sabon Alkawari (New Testment) an ambaci sunan Ibrahim a wurare har guda 71 haka nasabar Isa Almasihu da wasixa guda 39 kamar yanda ya zo a Matta (Matta, 1:1-7) ko wasixa 54 (Luka 3:24-25 tana danganewa zuwa Ibrahim. Imanin Ibrahim cikin Sabon Alkawari an bayyana shi da mafi xaukakar Imani, saboda ya yarda ya rayu cikin baqunta a qasar Palasxinu qasar da ba tasa ba amma ya karvi hukuncin Allah ya rayu cikinta tare da layya da xansa a wurin. <ref>Sajjadi, “Ibrahim Khalil (AS)”, shafi na 506.</ref>

==== Siffofin Hazrat Ibrahim A Cikin Irfanin Muslunci ====
==== Siffofin Hazrat Ibrahim A Cikin Irfanin Muslunci ====
A ra’ayin da yawa yawan Arifan Muslunci, suna ganin Hazrat Ibrahim (A.S) matsayin Saliki cikin Sairin baxini, ya keta gadojin suluki ya kai ga Qololuwar Martabobin Kamala, Abdul Kareem Qushairi Arifi kuma Malamin tafsiri a qarni na huxu zuwa na biyar h qamari, yana ganin malakut da Annabi ya yi a matsayin jazaba (abin jan hankali) kafin suluki, 68 Rashid-dini Mubidi ya yi Imani da cewa wannan jazabar dagane da bakixayan Tajalli itace Mabayyanar Ubangiji, ta samar da sha'awa; Amma tare da ganin rashin wanzuwar waɗannan bayyanuwar, ya gane cewa ba za su iya kasancewa cikin cikakkiyar ƙauna ba, 69

A ra’ayin Arifai gavovin Qissoshin Hazrat Ibrahim (A.S) da suka zo a Alkur’ani misalin Sanyaya wuta, Layya da xansa Isma’il, Nisantar jikunan sama (Taurari, wata da rana), neman raya matattu, da kashe Tsuntsate da raya su, da dai sauransu. Cike suke da isharorin Irfani da Tawilai na baxini. 70 alal misali, A cikin Kissar ciratuwa daga tauraro zuwa wata da rana da kuma fuskanta zuwa fagen gaskiya, (Fadar Allah) da Annabi Ibrahim (AS) ya yi, Qushairi ya fassara tauraro da voyayyen hasken hankali, wata a matsayin ilimi da rassansa. dokokin allahntaka,  rana a matsayin sufanci, 71 Abdul-Karim Kashani yana ganin waxannan martabobi guda uku matsayin martabobin nafsu da Ruhu da Zuciya, Hazrat Ibrahim tare da samu Ma’arifa cikin gushewar waxannan martabobi yake kaiwa ga samun muqamin kaxaita. 72 Malam Shabastari ya rera waqe kan wannan Muqami.

Automoderated users, confirmed, movedable
7,327

gyararraki