Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

489 bayitu sanyayyu ,  27 Nuwamba 2023
Layi 60: Layi 60:


==== Siffofin Hazrat Ibrahim A Cikin Irfanin Muslunci ====
==== Siffofin Hazrat Ibrahim A Cikin Irfanin Muslunci ====
A ra’ayin da yawa yawan Arifan Muslunci, suna ganin Hazrat Ibrahim (A.S) matsayin Saliki cikin Sairin baxini, ya keta gadojin suluki ya kai ga Qololuwar Martabobin Kamala, Abdul Kareem Qushairi Arifi kuma Malamin tafsiri a qarni na huxu zuwa na biyar h qamari, yana ganin malakut da Annabi ya yi a matsayin jazaba (abin jan hankali) kafin suluki, 68 Rashid-dini Mubidi ya yi Imani da cewa wannan jazabar dagane da bakixayan Tajalli itace Mabayyanar Ubangiji, ta samar da sha'awa; Amma tare da ganin rashin wanzuwar waɗannan bayyanuwar, ya gane cewa ba za su iya kasancewa cikin cikakkiyar ƙauna ba, 69
A ra’ayin da yawa yawan Arifan Muslunci, suna ganin Hazrat Ibrahim (A.S) matsayin Saliki cikin Sairin baxini, ya keta gadojin suluki ya kai ga Qololuwar Martabobin Kamala, Abdul Kareem Qushairi Arifi kuma Malamin tafsiri a qarni na huxu zuwa na biyar h qamari, yana ganin malakut da Annabi ya yi a matsayin jazaba (abin jan hankali) kafin suluki, <ref>Qashiri, Lataef Al-Esharat, 1981, juzu'i na 1, shafi na 484.</ref> Rashid-dini Mubidi ya yi Imani da cewa wannan jazabar dagane da bakixayan Tajalli itace Mabayyanar Ubangiji, ta samar da sha'awa; Amma tare da ganin rashin wanzuwar waɗannan bayyanuwar, ya gane cewa ba za su iya kasancewa cikin cikakkiyar ƙauna ba, <ref>Meibodi, Kashf Al-Asrar, 1371, juzu'i na 1, shafi na 351.</ref>
A ra’ayin Arifai gavovin Qissoshin Hazrat Ibrahim (A.S) da suka zo a Alkur’ani misalin Sanyaya wuta, Layya da xansa Isma’il, Nisantar jikunan sama (Taurari, wata da rana), neman raya matattu, da kashe Tsuntsate da raya su, da dai sauransu. Cike suke da isharorin Irfani da Tawilai na baxini. 70 alal misali, A cikin Kissar ciratuwa daga tauraro zuwa wata da rana da kuma fuskanta zuwa fagen gaskiya, (Fadar Allah) da Annabi Ibrahim (AS) ya yi, Qushairi ya fassara tauraro da voyayyen hasken hankali, wata a matsayin ilimi da rassansa. dokokin allahntaka,  rana a matsayin sufanci, 71 Abdul-Karim Kashani yana ganin waxannan martabobi guda uku matsayin martabobin nafsu da Ruhu da Zuciya, Hazrat Ibrahim tare da samu Ma’arifa cikin gushewar waxannan martabobi yake kaiwa ga samun muqamin kaxaita. 72 Malam Shabastari ya rera waqe kan wannan Muqami.
A ra’ayin Arifai gavovin Qissoshin Hazrat Ibrahim (A.S) da suka zo a Alkur’ani misalin Sanyaya wuta, Layya da xansa Isma’il, Nisantar jikunan sama (Taurari, wata da rana), neman raya matattu, da kashe Tsuntsate da raya su, da dai sauransu. Cike suke da isharorin Irfani da Tawilai na baxini. <ref>cf. Nezhat, "Tahawuli Shaksiyat dar Negareshe Tawili tafasir Irfani ba Takid bar Kisseh Hazrat Ibrahim", zamistan 2019, shafi 41-13; Kermani, "Hazrat Ibrahim (AS) dar Irfane Islami", 1399, shafi na 1-18.</ref> alal misali, A cikin Kissar ciratuwa daga tauraro zuwa wata da rana da kuma fuskanta zuwa fagen gaskiya, (Fadar Allah) da Annabi Ibrahim (AS) ya yi, Qushairi ya fassara tauraro da voyayyen hasken hankali, wata a matsayin ilimi da rassansa. dokokin allahntaka,  rana a matsayin sufanci, <ref>Qashiri, Lata'ef Al-Esharat, 1981, juzu'i na 1, shafi na 485.</ref> Abdul-Karim Kashani yana ganin waxannan martabobi guda uku matsayin martabobin nafsu da Ruhu da Zuciya, Hazrat Ibrahim tare da samu Ma’arifa cikin gushewar waxannan martabobi yake kaiwa ga samun muqamin kaxaita. <ref>Kashani, Sharh Fusus Al-Hekam, 1422, juzu'i na 1, shafi na 206.</ref> Malam Shabastari ya rera waqe kan wannan Muqami.
Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki