Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

563 bayitu sanyayyu ,  27 Nuwamba 2023
Layi 47: Layi 47:
==== Yanka xansa ====
==== Yanka xansa ====
Asalin Maqala: Zabihullahi
Asalin Maqala: Zabihullahi
Daga cikin Jarrabawar Allah kan Hazrat Ibrahim akwai umartarsa da Yanka xansa. Daidai da rahotan da ya zo daga Alkur’ani haqiqa Ibrahim (A.S) ya yi mafarki yana Yanka Xansa, bayan farkawa sai ya gayawa Xansa abin da ya faru a mafarki, sai xansa ya nemi ya zartar da umarnin Ubangiji a kansa da ya ba shi a mafarki, sai dai cewa bayan Ibrahim ya kwantar da Xansa zai yanka sai ya ji wani sauti ya zo (Ya kai Ibrahim haqiqa ka gasgata mafarkinka, lallai haka muke sakawa masu kyawunta aiki, da muke karbar kyakkyawar niyyarsu a matsayin aiki) da yaqini wannan bayyananniyar jarrabawa ce haqiqa mun fanshi xanka da wani babban abin yanka.) 48
Daga cikin Jarrabawar Allah kan Hazrat Ibrahim akwai umartarsa da Yanka xansa. Daidai da rahotan da ya zo daga Alkur’ani haqiqa Ibrahim (A.S) ya yi mafarki yana Yanka Xansa, bayan farkawa sai ya gayawa Xansa abin da ya faru a mafarki, sai xansa ya nemi ya zartar da umarnin Ubangiji a kansa da ya ba shi a mafarki, sai dai cewa bayan Ibrahim ya kwantar da Xansa zai yanka sai ya ji wani sauti ya zo (Ya kai Ibrahim haqiqa ka gasgata mafarkinka, lallai haka muke sakawa masu kyawunta aiki, da muke karbar kyakkyawar niyyarsu a matsayin aiki) da yaqini wannan bayyananniyar jarrabawa ce haqiqa mun fanshi xanka da wani babban abin yanka.) <ref>Suratul Safat, aya ta 101 zuwa 108</ref>
Alkur’ani bai faxi sunan Xan Ibrahim da aka fanshe shi daga yanka ba da wani babban abin Layya, cikin wannan batun na wanene daga cikin `ya`yan Ibrahim akwai savani tsakanin Shi’a da Ahlus-sunna, wasu ba’ari suna cewa Isma’il wanda aka kusa yankawa, wasu kuma suna cewa Is’haq ne 49 Shaik Xusi ya tafi kan cewa riwayoyin Shi’a sun nuna cewa Isma’il ne. 50 Mulla Salihu Mazandarani cikin Sharh Usulul Alkafi ya tafi kan cewa ra’ayin cewa Isma’il ne wanda aka fansa daga yanka ya kasance ra’ayin da Mashhur Xin Malaman Shi’a suka tafi a kansa, 51 cikin Ziyaratu Gufaila kevantacciyar Ziyarar Imam Husaini (A.S) a tsakiyar watan Rajab nan ma ya zo kamar haka (Amincin Allah ya tabbata a gareka ya magajin Isma’il Zabihullahi) 52
Alkur’ani bai faxi sunan Xan Ibrahim da aka fanshe shi daga yanka ba da wani babban abin Layya, cikin wannan batun na wanene daga cikin `ya`yan Ibrahim akwai savani tsakanin Shi’a da Ahlus-sunna, wasu ba’ari suna cewa Isma’il wanda aka kusa yankawa, wasu kuma suna cewa Is’haq ne <ref>Duba Qurtubi, Al-Jame Al-Ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 16, shafi na 100; Bahrani, Al-Burhan fi Tafsirul Kur’ani, juzu’i na 4, shafi na 616 zuwa 622.</ref> Shaik Xusi ya tafi kan cewa riwayoyin Shi’a sun nuna cewa Isma’il ne. <ref>Tusi, Al-Tabayan, Dar Ehiya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 8, shafi na 518</ref> Mulla Salihu Mazandarani cikin Sharh Usulul Alkafi ya tafi kan cewa ra’ayin cewa Isma’il ne wanda aka fansa daga yanka ya kasance ra’ayin da Mashhur Xin Malaman Shi’a suka tafi a kansa, <ref>Mazandarani, Shahrah Furu Al-Kafi, 1429 AH, juzu'i na 4, shafi na 402</ref> cikin Ziyaratu Gufaila kevantacciyar Ziyarar Imam Husaini (A.S) a tsakiyar watan Rajab nan ma ya zo kamar haka (Amincin Allah ya tabbata a gareka ya magajin Isma’il Zabihullahi) <ref> السَّلامُ عَلَيكَ يا وارِثَ إسماعيلَ ذَبيحِ اللّه‏. محمدی ری‌شهری، دانشنامه امام حسين(ع)، ج‏١٢، ص١٢٧</ref>


==== Ibrahim Tareda Alqawari Guda Biyu ====
==== Ibrahim Tareda Alqawari Guda Biyu ====
Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki