Automoderated users, confirmed, movedable
7,327
gyararraki
(→Hijira) |
|||
Layi 40: | Layi 40: | ||
==== Hijira ==== | ==== Hijira ==== | ||
Cikin aya ta 71 Suratul Anbiya da ta zo game da Ibrahim (A.S): (kuma muka tseratar da shi tare da Lut zuwa wata qasa da muka albarkaceta) | Cikin aya ta 71 Suratul Anbiya da ta zo game da Ibrahim (A.S): (kuma muka tseratar da shi tare da Lut zuwa wata qasa da muka albarkaceta) <ref>Suratul Anbiya, aya ta 71</ref> wasu ba’arin litattafan tafsiri sun bayyana cewa wannan qasa da aka yi ishara zuwa gareta a wannan aya ita ce qasar Sham <ref>Mulhala wa Siyuti, Tafsir Al-Jalalaini, 1416 AH, shafi na 402; Abul-Fatuh Razi, Rouz al-Janan, 1408 AH, juzu'i na 15, shafi na 200.</ref> ko kuma a ce Palasxinu ko Baitul Muqaddas <ref>Kashani, Tafsir Manhaj Al-Sadeghin, 1336, juzu'i na 6, shafi na 8.</ref> haka kuma ta kasance wurin hijirar Ibrahim (A.S) <ref>Qutb Ravandi,Kasas Anbiya, Astan Quds Razavi, juzu'i na 1, shafi na 298.</ref> | ||
Gina Xakin Ka’aba | Gina Xakin Ka’aba | ||
Cikin aya ta 127 Suratul Baqara ya zo cewa Hazrat Ibrahim tare da Taimakon Xansa Isma’il ya gina xakin Ka’aba. | Cikin aya ta 127 Suratul Baqara ya zo cewa Hazrat Ibrahim tare da Taimakon Xansa Isma’il ya gina xakin Ka’aba. <ref>Suratul Baqarah, aya ta:127.</ref> kuma qarqashin umarnin Ubangiji ya kira mutane zuwa aikii ibadar Hajji. <ref>Suratul Hajj, aya ta:27.</ref> daidai da abin da ya zo a riwaya, an fara gina xakin Ka’aba ne ta hannun Adamu (A.S) shi kuma Hazrat Ibrahim (A.S) ya sabunta gininta. <ref>Faizul Kashani, Tafsir Al-Safi, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 189 da 190.</ref> | ||
==== Yanka xansa ==== | ==== Yanka xansa ==== |