Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

45 bayitu sanyayyu ,  27 Nuwamba 2023
Layi 36: Layi 36:
==== Mu’ujizozi ====
==== Mu’ujizozi ====
Kan asasin abin da ya zo daga ayoyin Alkur’ani, sanyaya wuta da kuma raya matattun tsuntsaye guda huxu ana kirga shi daga cikin Mu’ujizozin Hazrat Ibrahim (A.S):
Kan asasin abin da ya zo daga ayoyin Alkur’ani, sanyaya wuta da kuma raya matattun tsuntsaye guda huxu ana kirga shi daga cikin Mu’ujizozin Hazrat Ibrahim (A.S):
Sanyaya wuta: Ayoyi na 57-70 Suratul Anbiya, bayan Hazrat Ibrahim ya ga mutanensa sun karkatu zuwa ga bautar gumaka kuma ya fahimci ba zasu dena ba, sai ya kakkarya Gumakan, sannan ya jingina aikin ga Babban Gunki tsakanin Gumakan, ya ce musu su tambayi Gumakan su gaya musu wanda ya kakkarya su idan har gumakan suna iya Magana, sai masu bautan Gumaka suka kunyata kan hujjar Ibrahim, sai dai cewa tare da haka basu tuba daga bautar gumakan ba, sai suka yanke shawarar jefa shi wuta sakamakon kakkarya musu Gumaka da ya yi, sai dai cewa bayan sun jefa shi cikin wutar sau wutar ta yi sanyi bata qona shi ba. 40
Sanyaya wuta: Ayoyi na 57-70 Suratul Anbiya, bayan Hazrat Ibrahim ya ga mutanensa sun karkatu zuwa ga bautar gumaka kuma ya fahimci ba zasu dena ba, sai ya kakkarya Gumakan, sannan ya jingina aikin ga Babban Gunki tsakanin Gumakan, ya ce musu su tambayi Gumakan su gaya musu wanda ya kakkarya su idan har gumakan suna iya Magana, sai masu bautan Gumaka suka kunyata kan hujjar Ibrahim, sai dai cewa tare da haka basu tuba daga bautar gumakan ba, sai suka yanke shawarar jefa shi wuta sakamakon kakkarya musu Gumaka da ya yi, sai dai cewa bayan sun jefa shi cikin wutar sau wutar ta yi sanyi bata qona shi ba. <ref>Suratul Anbiyya, aya ta 57 zuwa 70.</ref>
Raya Matattun tsuntsaye guda huxu: kan asasin aya ta 260 Suratul Baqara, ciki amsa roqon da Ibrahim ya yi daga Ubangiji na Ubangiji ya nuna masa yanda yake raya Matattu, Allah ya umarce shi da yanka Tsuntsaye guda huxu sannan ya caxanya namansu da juna sannan ya ajie curi xaixai kan adadin wasu Duwatsu sannan ya kira waxannan Tsuntsaye sai suka tashi rayayyu suka nufo inda yake.
Raya Matattun tsuntsaye guda huxu: kan asasin aya ta 260 Suratul Baqara, ciki amsa roqon da Ibrahim ya yi daga Ubangiji na Ubangiji ya nuna masa yanda yake raya Matattu, Allah ya umarce shi da yanka Tsuntsaye guda huxu sannan ya caxanya namansu da juna sannan ya ajiye curi xaixai kan adadin wasu Duwatsu sannan ya kira waxannan Tsuntsaye sai suka tashi rayayyu suka nufo inda yake.


==== Hijira ====
==== Hijira ====
Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki