Automoderated users, confirmed, movedable
7,327
gyararraki
Layi 31: | Layi 31: | ||
==== Ibrahim Uban Annabawa ==== | ==== Ibrahim Uban Annabawa ==== | ||
Daidai da abin da ya zo a cikin Alkur’ani haqiqa Ibrahim ya kasance Kakan wasu adadin Annabawa | Daidai da abin da ya zo a cikin Alkur’ani haqiqa Ibrahim ya kasance Kakan wasu adadin Annabawa <ref>Suratul Ankabut, aya ta:27.</ref> haqiqa xansa Is’haq ya kasance kakan Banu Isra’ila wanda daga tsatsonsa ne aka samu Yaqub, Yusuf, Dawud, Sulaiman, Ayyuba, Musa, Haruna da sauran wasu Annabawa. <ref>Suratul An'am, aya ta 84.</ref> | ||
Haka kuma Nasabar Hazrat Isa (A.S) ta hanyar Mahaifiyarsa ta na danganewa zuwa ga Hazrat Yaqub xan Annabi Is’haq (A.S). | Haka kuma Nasabar Hazrat Isa (A.S) ta hanyar Mahaifiyarsa ta na danganewa zuwa ga Hazrat Yaqub xan Annabi Is’haq (A.S). <ref> Mughniyeh, Tafsir Al-Kashif, 1424 AH, juzu'i na 1, shafi na 208.</ref> kan asasin abin da ya zo daga riwaya nasabar Hazrat Muhammad (S.A.W) shima tana danganewa ga Isma’il xan Hazrat Ibrahim, ta wannan fuskar ne ake kiran Hazrat Ibrahim <ref>Ibn Hisham, Al-Sirah Al-Nabawiyyah, Dar Al-Marefah, juzu'i na 1, shafi na 2; Ibn Abdu Rabbihi, Al-iqdul Al-Farid, 1402H, juzu'i na 5, shafi na 89</ref> da laqabin Abul Anbiya (Uban Annabawa) <ref>Sayyid Qutb, fi Zilalul Alqur'ani, 1425 Hijira, juzu'i na 5, shafi na 2997.</ref> | ||
==== Mu’ujizozi ==== | ==== Mu’ujizozi ==== |