Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Gabobin Sujjada"

1,335 bayitu sanyayyu ,  15 Nuwamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 18: Layi 18:
Kan asasin ra’ayin Mashhur din Malaman Shi’a, cikin gabban sujjada bakwai kadai Goshi ne ya zama wajibi inda za a dora shi ya kasance tsarkakke daga najasa, <ref>Tabatabaei Yazdi, Al-Arwa Al-Wughta, 1417 AH, Mujalladi na 1, shafi na 177.</ref> na’am Abu Salahu Halabi daga Malaman fikihun Shi’a a karni na 4-5 h Kamari, yana ganin wajabcin kawar da najasa daga inda za a dora gabban sujjada bakwai. <ref>Abu Salah Halabi, Al-Kafi Fiqhu, 1403H, Mujalladi na 1, shafi na 140.</ref>

Mahallin Sujjada inda za a dora goshi a kai wajibi ne ya kasance daga jinsin Kasa ko kuma abin da kasa ta tsirar da sharadin kada su kasance daga abin da ake ci ko ake sawa. <ref>Tabatabaei Yazdi, al-Arwa al-Wughta, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 388.</ref> madogarar wannan hukunci ya kasance Ijma’in Malaman Fikihu. <ref>Sabzevari, Mahezzab Al-Ahkam, 1413 AH, juzu'i na 5, shafi na 434.</ref> da wannan dalili ya zama baya inganta a dora Goshi kan abin da ba kasa ba ko abin da ta tsirar, kamar dai Zinare, Azurfa, da dutsen Akik da Fairuz da suka kasance an fito da su ne daga Ma’adanan Kasa. <ref>Tabatabaei Yazdi, Al-Arwa Al-Wughta, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 389.</ref>

== Bayanin kula ==
<references />
== Nassoshi ==
* Abu Salah Halabi, Taqi al-Din bin Najm al-Din, Al-Kafi fi Fiqh, Isfahan, Maktabatu Imam Amirul Mumineen, 1403H.
* Bahrani, Yusuf bin Ahmad, al-Hadaiq al-Nadrah, Qum, Al-Nashar al-Islami Institute, 1363.
* Hurrul aamili, Muhammad bin Hassan, wasa'il al-Shia, Qum, Al-Al-Bayt Institute, 1416H.
* Sabzevari, Sayyid Abdul-Ali, Mahezzab Al-Ahkam, Qom, Darul Tafsir, bugu na 4, 1413H.
* Sistani, Sayyid Ali, Tauzihul al-Masa'il, Kum, Mehr Publications, 1415H.
* Shahid Thani, Zain al-Din bin Nur al-Din, Masalak al-Afham, Qom, Al-Maarif al-Islamiya Institute, bugu na farko, 1413H.
* Tabatabaei Yazdi, Seyyed Mohammad Kazem, Al-Arwa al-Wughqa, Qom, Al-Nashar al-Islami Institute, bugu na farko, 1417H.
* Allameh Hali, Hasan bin Yusuf, Tahrir al-Ahkam, Mashhad, Al-Bait Institute, bugun farko, beta.
* Allameh Hali, Hasan bin Yusuf, Tazkire al-Faqha, Qum, Al-Bait Institute, 1414H.
* Kulaini, Muhammad bin Yaqub, Al-Kafi, Kum, Darul Hadith, bugun farko, 1387.
*, Qum, muassaseh dayiratul maref fikh islami,  mausu'atu fikh islam tabdakn li mazhab Ahlil-baiti (A.S), bugu na farko, 1423 Hijira.
* Mohagheg Karki, Ali bin Hossein, Jame Al-Maqassed, Qom, Al-Bait Institute, bugu na biyu, 1414H.
* Najafi, Mohammad Hassan, Javaher Al-Kalam, Beirut, Dar Ahya Al-Trath Al-Arabi, bugu na 7, 1362.
Automoderated users, confirmed, movedable
6,940

gyararraki