Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Gabobin Sujjada"

1,662 bayitu sanyayyu ,  15 Nuwamba 2023
(Created page with "'''Gabobin Sujjada''' ko Masajidul Sab’atu (gabbai Bakwai) wasu sassa ne daga gangar jikin Mai sallah a lokacin Sujjada yake dora su kan Kasa, kan asasin ra’ayin Malaman fikihun Shi’a sa’ilin Sujjada dole a dora Goshi, Tafin Hannu guda biyu, saman gwiwa da kuma saman yatsun Hannuwa da yatsun kafafu kan kasa, dora Hanci kan Kasa yana daga mustahabbi. Aksarin Malaman fikihu suna kan ra’ayin cewa ba dole ba ne sai dukkanin gabban sun damfara da kasa, bari dai ida...")
 
Layi 4: Layi 4:


== Sanin Mafhumi ==
== Sanin Mafhumi ==
Gabban Sujjada ko gabbai bakwai ko Masajidul Sab’atu ko kuma ace wurare guda bakwai daga sassan jiki da ake dora su kan kasa a yayin yin sujjada, wajibi ne su taba kasa 1 wadannan gabbai sun kasance kamar haka: Goshi, Tafin Hannun guda biyu, saman gwiwowin kafa biyu da kuma saman yatsun hannu da saman yatsun kafa 2 ana bahasi kan wadannan gabbai guda bakwai cikin babin Sallah a litattafan fikihu. 3
Gabban Sujjada ko gabbai bakwai ko Masajidul Sab’atu ko kuma ace wurare guda bakwai daga sassan jiki da ake dora su kan kasa a yayin yin sujjada, wajibi ne su taba kasa <ref>muassaseh dayiratul maref fikh islami,  mausu'atu fikh islami, 1423 AH, juzu'i na 15, shafi na 108.</ref> wadannan gabbai sun kasance kamar haka: Goshi, Tafin Hannun guda biyu, saman gwiwowin kafa biyu da kuma saman yatsun hannu da saman yatsun kafa <ref>Bahrani, Al-Hadaeq al-Nadrah, 1363, juzu'i na 8, shafi na 276.</ref> ana bahasi kan wadannan gabbai guda bakwai cikin babin Sallah a litattafan fikihu. <ref>Misali, duba Tabatabaei Yazdi, al-urwa al-Wughta, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 176.</ref>
Hukunce-hukunce
Hukunce-hukunce
ba’ari daga hukunce-hukuncen gabban sujjada sun kasance kamar haka:
ba’ari daga hukunce-hukuncen gabban sujjada sun kasance kamar haka:
*a cewar Yusuf Bahrani Malamin Fikihun Shi’a wanda ya mutu a shekara ta 1186 h Kamari, kan asasin ra’ayin da mashhur daga Malaman fikihun Shi’a suke kai, wajibi ne yayin yin sujjada a dora gabbai bakwai na sujjada a kan kasa. 4
*a cewar Yusuf Bahrani Malamin Fikihun Shi’a wanda ya mutu a shekara ta 1186 h Kamari, kan asasin ra’ayin da mashhur daga Malaman fikihun Shi’a suke kai, wajibi ne yayin yin sujjada a dora gabbai bakwai na sujjada a kan kasa. <ref>Bahrani, Al-Hadaeq al-Nadrah, 1363, juzu'i na 8, shafi na 276</ref>
*alal akalla gabban su shafi kasa a lokacin yin sujjada in banda Goshi shi dole ne ya damfaru da kasa. 5 ba’arin Malaman fikihu sun tafi kan ra’ayin cewa shima goshi idan ya shafi kasa ya tabata ya wadatar. 6 sabanin sauran Malamai da suke ganin wajabcin damfaruwar mikdarin girman dirhami daga Goshi a kan kasa. 7
*alal akalla gabban su shafi kasa a lokacin yin sujjada in banda Goshi shi dole ne ya damfaru da kasa. <ref>Bahrani, al-Hadaeq al-Nadrah, 1363, juzu'i na 8, shafi.277</ref> ba’arin Malaman fikihu sun tafi kan ra’ayin cewa shima goshi idan ya shafi kasa ya tabata ya wadatar. <ref>Shahid Sani, Masalak al-Afham, 1413 AH, juzu'i na 1, shafi na 218.</ref> sabanin sauran Malamai da suke ganin wajabcin damfaruwar mikdarin girman dirhami daga Goshi a kan kasa. <ref>Najafi, Jawahirul Kalam, 1362, juzu'i na 10, shafi na 144.</ref>
*lokacin karanta zikirin Sujjada dago da gabban sujjada bakwai sama bisa ganganci yana bata sallah; 8 kan asasin fatawar Ayatullahi Sistani koda Mai sallah baya cikin halin karanta zikirin Sujjada sai ya dago da daya daga gabban Sujjada guda bakwai sama, bisa Ihtiyadi Wujubi sallarsa ta baci. 9
*lokacin karanta zikirin Sujjada dago da gabban sujjada bakwai sama bisa ganganci yana bata sallah; <ref>Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam, Al-Al-Bait Institute, juzu'i na 1, shafi na 40</ref> kan asasin fatawar Ayatullahi Sistani koda Mai sallah baya cikin halin karanta zikirin Sujjada sai ya dago da daya daga gabban Sujjada guda bakwai sama, bisa Ihtiyadi Wujubi sallarsa ta baci. <ref>Sistani,Tauzihul Al-Masa'il, 1415 AH, Juzu'i na 1, shafi na 224.</ref>


=== Mustahabbai ===
=== Mustahabbai ===
*dora Hanci kan kasa; Malaman fikihu suna ganin mustahabbi ne a dora saman hanci kan kasa a yayin sujjada. 10 dalili kan wannan hukunci wata riwaya ce da aka nakaltota daga Imam Sadik (A.S) da ya bayyana cewa dora saman Hanci kan kasa yana cikin Sunnar Annabi (S.A.W) 11-12 a ra’ayin Allama Hilli dora saman Hanci kan kasa Mustahabbi ne mai karfi 13
*dora Hanci kan kasa; Malaman fikihu suna ganin mustahabbi ne a dora saman hanci kan kasa a yayin sujjada. <ref> muassaseh dayiratul maref fikh islami, mausu'atu fikh islami , 1423 AH, juzu'i na 18, shafi na 288-289.</ref> dalili kan wannan hukunci wata riwaya ce da aka nakaltota daga Imam Sadik (A.S) da ya bayyana cewa dora saman Hanci kan kasa yana cikin Sunnar Annabi (S.A.W) <ref>Hurrul amili, wasa'il al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 6, shafi na 343; Kilini, Al-Kafi, 2007, juzu'i na 6, shafi na 144.</ref>-<ref>Bahrani, al-Hadaeq al-Nadrah, 1363, juzu'i na 8, shafi na 276.</ref> a ra’ayin Allama Hilli dora saman Hanci kan kasa Mustahabbi ne mai karfi <ref>Allameh Hilli, Tazkire al-Fuqaha, 1414 AH, juzu'i na 3, shafi na 188.</ref>
*Thakwiyya: Mustahabbi ne bude Dantse da rashin dora gwiwar hannaye kan kasa a halin Sujjada. 14 haka kuma Mustahabbi ga Mace a halin sujjada ita ta dora gwiwar hannayenta kan kasa tare da damfare gabban jikinta da juna. 15
*Thakwiyya: Mustahabbi ne bude Dantse da rashin dora gwiwar hannaye kan kasa a halin Sujjada. <ref>Mohaghegh Karki, Jame Al-Maqassed, 1414 AH, juzu'i na 2, shafi na 306.</ref> haka kuma Mustahabbi ga Mace a halin sujjada ita ta dora gwiwar hannayenta kan kasa tare da damfare gabban jikinta da juna. <ref>Mohagheq Karki, Jame Al-Maqassed, 1414 AH, juzu'i na 2, shafi na 365.</ref>


==== Hukunce-hukuncen Gabban Sujjada ====
==== Hukunce-hukuncen Gabban Sujjada ====
Kan asasin ra’ayin Mashhur din Malaman Shi’a, cikin gabban sujjada bakwai kadai Goshi ne ya zama wajibi inda za a dora shi ya kasance tsarkakke daga najasa, 16 na’am Abu Salahu Halabi daga Malaman fikihun Shi’a a karni na 4-5 h Kamari, yana ganin wajabcin kawar da najasa daga inda za a dora gabban sujjada bakwai. 17
Kan asasin ra’ayin Mashhur din Malaman Shi’a, cikin gabban sujjada bakwai kadai Goshi ne ya zama wajibi inda za a dora shi ya kasance tsarkakke daga najasa, <ref>Tabatabaei Yazdi, Al-Arwa Al-Wughta, 1417 AH, Mujalladi na 1, shafi na 177.</ref> na’am Abu Salahu Halabi daga Malaman fikihun Shi’a a karni na 4-5 h Kamari, yana ganin wajabcin kawar da najasa daga inda za a dora gabban sujjada bakwai. <ref>Abu Salah Halabi, Al-Kafi Fiqhu, 1403H, Mujalladi na 1, shafi na 140.</ref>
Mahallin Sujjada inda za a dora goshi a kai wajibi ne ya kasance daga jinsin Kasa ko kuma abin da kasa ta tsirar da sharadin kada su kasance daga abin da ake ci ko ake sawa. 18 madogarar wannan hukunci ya kasance Ijma’in Malaman Fikihu. 19 da wannan dalili ya zama baya inganta a dora Goshi kan abin da ba kasa ba ko abin da ta tsirar, kamar dai Zinare, Azurfa, da dutsen Akik da Fairuz da suka kasance an fito da su ne daga Ma’adanan Kasa. 20
Mahallin Sujjada inda za a dora goshi a kai wajibi ne ya kasance daga jinsin Kasa ko kuma abin da kasa ta tsirar da sharadin kada su kasance daga abin da ake ci ko ake sawa. <ref>Tabatabaei Yazdi, al-Arwa al-Wughta, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 388.</ref> madogarar wannan hukunci ya kasance Ijma’in Malaman Fikihu. <ref>Sabzevari, Mahezzab Al-Ahkam, 1413 AH, juzu'i na 5, shafi na 434.</ref> da wannan dalili ya zama baya inganta a dora Goshi kan abin da ba kasa ba ko abin da ta tsirar, kamar dai Zinare, Azurfa, da dutsen Akik da Fairuz da suka kasance an fito da su ne daga Ma’adanan Kasa. <ref>Tabatabaei Yazdi, Al-Arwa Al-Wughta, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 389.</ref>
Automoderated users, confirmed, movedable
6,940

gyararraki