Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Gabobin Sujjada"

164 bayitu sanyayyu ,  11 Janairu
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
:''Wannan wata qasida ce  mai bayyanawa game da Mafhumin fiqihu ba zai iya zama ma'auni na ayyukan addini ba. Koma zuwa wasu tushe don ayyukan addini.''
'''Gabobin Sujjada''' ko Masajidul Sab’atu (gabbai Bakwai) wasu sassa ne daga gangar jikin Mai sallah a lokacin Sujjada yake dora su kan Kasa, kan asasin ra’ayin Malaman fikihun Shi’a sa’ilin Sujjada dole a dora Goshi, Tafin Hannu guda biyu, saman gwiwa da kuma saman yatsun Hannuwa da yatsun kafafu kan kasa, dora Hanci kan Kasa yana daga  mustahabbi.

Aksarin Malaman fikihu suna kan ra’ayin cewa ba dole ba ne sai dukkanin gabban sun damfara da kasa, bari dai idan suka shafi kasa ya wadatar, na’am shi goshi an togace hukuncinsa, dole ne alal akalla mikdarin dirhami ya damfaru da kasa.

Layi 19: Layi 21:
Mahallin Sujjada inda za a dora goshi a kai wajibi ne ya kasance daga jinsin Kasa ko kuma abin da kasa ta tsirar da sharadin kada su kasance daga abin da ake ci ko ake sawa. <ref>Tabatabaei Yazdi, al-Arwa al-Wughta, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 388.</ref> madogarar wannan hukunci ya kasance Ijma’in Malaman Fikihu. <ref>Sabzevari, Mahezzab Al-Ahkam, 1413 AH, juzu'i na 5, shafi na 434.</ref> da wannan dalili ya zama baya inganta a dora Goshi kan abin da ba kasa ba ko abin da ta tsirar, kamar dai Zinare, Azurfa, da dutsen Akik da Fairuz da suka kasance an fito da su ne daga Ma’adanan Kasa. <ref>Tabatabaei Yazdi, Al-Arwa Al-Wughta, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 389.</ref>

== Bayanin kula ==
== Bayanin kula ==
<references />
{{Bayanin kula}}

== Nassoshi ==
== Nassoshi ==
Layi 35: Layi 37:
* Mohagheg Karki, Ali bin Hossein, Jame Al-Maqassed, Qom, Al-Bait Institute, bugu na biyu, 1414H.

* Najafi, Mohammad Hassan, Javaher Al-Kalam, Beirut, Dar Ahya Al-Trath Al-Arabi, bugu na 7, 1362.

{{end}}
Automoderated users, confirmed, movedable
6,940

gyararraki