Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 6: | Layi 6: | ||
Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen Zunubi 4 an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki 5 kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu 6 | Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen Zunubi 4 an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki 5 kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu 6 | ||
=== Sanin Mafhumi | === Sanin Mafhumi === | ||
Ku duba Makala: Karkata zuwa ga Jinsi daya | Ku duba Makala: Karkata zuwa ga Jinsi daya | ||
Luwadi a Isdilahin Fikhu anyi ta’arifinta kamar haka: Mutum ya nutsar da Kaciyarsa cikin Ramin Duburar Dan’waunsa Namiji 7 a cewar Ali Mishkini daga Malaman Shi’a, wasu ba’ari daga Malaman Shi’a suna kirga shigar kasa da Kan Kaciya cikin Ramin Duburar Namiji Matsayin Luwadi 8 wasu kuma sun tafi kan Mudlakin Saduwa tsakanin Namiji da Namiji matsayin Luwadi ko da kuwa Kaciyar dayansu bata shiga Ramin Duburar dayansu ba. 9 | Luwadi a Isdilahin Fikhu anyi ta’arifinta kamar haka: Mutum ya nutsar da Kaciyarsa cikin Ramin Duburar Dan’waunsa Namiji 7 a cewar Ali Mishkini daga Malaman Shi’a, wasu ba’ari daga Malaman Shi’a suna kirga shigar kasa da Kan Kaciya cikin Ramin Duburar Namiji Matsayin Luwadi 8 wasu kuma sun tafi kan Mudlakin Saduwa tsakanin Namiji da Namiji matsayin Luwadi ko da kuwa Kaciyar dayansu bata shiga Ramin Duburar dayansu ba. 9 |