Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Luwaɗi"

6,317 bayitu sanyayyu ,  5 Nuwamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 3: Layi 3:


== Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma ==
== Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma ==
Luwadi tana daga Mafi Girma cikin Manya-manyan Zunubai 1 cikin wani Hadisi daga Imam Sadik (A.S) ya bayyana girmamar Lefin aikata Luwadi fiye da aikata Zina 2 kan asasin wata riwaya daga Annabin Muslunci (S.A.W) Mai aikata Luwadi yana kasancewa cikin Fushin Allah da La’anarsa. 3
Luwadi tana daga Mafi Girma cikin Manya-manyan Zunubai <ref>Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (A.S.), Mujalladi na 2, shafi na 224</ref> cikin wani Hadisi daga Imam Sadik (A.S) ya bayyana girmamar Lefin aikata Luwadi fiye da aikata Zina <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 543.</ref> kan asasin wata riwaya daga Annabin Muslunci (S.A.W) Mai aikata Luwadi yana kasancewa cikin Fushin Allah da La’anarsa. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 544.</ref>
Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen Zunubi 4 an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki 5 kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu 6
Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen Zunubi <ref>Suratul Ankabut, aya ta 28 da ta 29; Suratul A'araf, aya ta 80.</ref> an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki <ref>Faqihi, Tarbiyyat Jinsi, 2007, shafi na 311.</ref> kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu <ref>Faiz al-Islam, Tarjameh wa tafsir Al-kur’anil Al-Kareem, 1378, juzu’i na 2, shafi na 443.</ref>


=== Sanin Mafhumi ===
=== Sanin Mafhumi ===
Ku duba Makala: Karkata zuwa ga Jinsi daya
Ku duba Makala: Karkata zuwa ga Jinsi daya
Luwadi a Isdilahin Fikhu anyi ta’arifinta kamar haka: Mutum ya nutsar da Kaciyarsa cikin Ramin Duburar Dan’waunsa Namiji 7 a cewar Ali Mishkini daga Malaman Shi’a, wasu ba’ari daga Malaman Shi’a suna kirga shigar kasa da Kan Kaciya cikin Ramin Duburar Namiji Matsayin Luwadi 8 wasu kuma sun tafi kan Mudlakin Saduwa tsakanin Namiji da Namiji matsayin Luwadi ko da kuwa Kaciyar dayansu bata shiga Ramin Duburar dayansu ba. 9
Luwadi a Isdilahin Fikhu anyi ta’arifinta kamar haka: Mutum ya nutsar da Kaciyarsa cikin Ramin Duburar Dan’waunsa Namiji <ref>Mashkini, Mustalahat Al-Fiqh, 2001, shafi na 457.</ref> a cewar Ali Mishkini daga Malaman Shi’a, wasu ba’ari daga Malaman Shi’a suna kirga shigar kasa da Kan Kaciya cikin Ramin Duburar Namiji Matsayin Luwadi <ref>Mashkini, Mustalahat Al-Fiqh, 2001, shafi na 457.</ref> wasu kuma sun tafi kan Mudlakin Saduwa tsakanin Namiji da Namiji matsayin Luwadi ko da kuwa Kaciyar dayansu bata shiga Ramin Duburar dayansu ba. <ref>Mashkini, Mustalahat Al-Fiqh, 2001, shafi na 457.</ref>
Kan asasin Hadisi da aka Nakalto daga Imam Rida (A.S) Mutanen Annabi Ludu (A.S) sun Kasance Mutane na farko a duniya da suka fara aikata wannan Kazanta, Hakika an samo sunan Wannan Mummuna Kazanta ta Luwadi daga wadannan Mutane . 10
Kan asasin Hadisi da aka Nakalto daga Imam Rida (A.S) Mutanen Annabi Ludu (A.S) sun Kasance Mutane na farko a duniya da suka fara aikata wannan Kazanta, Hakika an samo sunan Wannan Mummuna Kazanta ta Luwadi daga wadannan Mutane . <ref>Ali Ibn Musa, Fiqhul Mansub  le-Imam al-Reza (a.s.), 1406 bayan hijira, shafi na 276.</ref>


==== Hukuncin Shari’a ====
==== Hukuncin Shari’a ====
Luwadi aiki ne na Haram kuma tana daga Manya-Manyan Zunubai 11 kari kan Haddi da Shari’a ta tanada kan aikata wannan Kazanta akwai wasu Hukunce-hukunce daban kanta kamar misalin Iyaka cikin aure. 12
Luwadi aiki ne na Haram kuma tana daga Manya-Manyan Zunubai <ref>Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (AS), juzu'i na 2, shafi na 224;Sabzevari, Mahdhab al-Ahkam, 1413 AH, juzu'i na 27, shafi na 303.</ref> kari kan Haddi da Shari’a ta tanada kan aikata wannan Kazanta akwai wasu Hukunce-hukunce daban kanta kamar misalin Iyaka cikin aure. <ref>Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (AS), juzu'i na 2, shafi na 13; Khoi, Minhaj al-Salehin, 1410 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 265.</ref>


==== Iyakoki cikin Aure ====
==== Iyakoki cikin Aure ====
Sanya Iyakoki cikin aure tsakanin `Dan Luwadi da ba’arin wasu Mata ana kirga shi cikin Kufaifayin Shari’a kan Zunubin Luwadi, kan Fatawar Maraji’an Taklidi bai Halasta Dan Luwadi ya yi aure da Mahaifiya ko `yar wanda ya yi luwadi da shi ba, kuma wannan Haramci ne na har abada 13 wannan hukunci 14 cikin Doka mai Lamba 1056 cikin Dokokin Gari a Jamhuriyar Muslunci ta Iran tana nan a rubuce 15 na’am wasu Jama’a daga Malaman Fikihu sun tafi kan cewa wannan hukunci yana kasancewa idan Dan luwadi ya kasance Baligi 16 haka zalika idan ya aikata Luwadi da wani bayan auren Mahaifiyar wanda ya yi wa Luwadi ko kuma `diyarsa da `yar’uwarsa, to aure tsakaninsu yana nan daram bai baci ba. 17
Sanya Iyakoki cikin aure tsakanin `Dan Luwadi da ba’arin wasu Mata ana kirga shi cikin Kufaifayin Shari’a kan Zunubin Luwadi, kan Fatawar Maraji’an Taklidi bai Halasta Dan Luwadi ya yi aure da Mahaifiya ko `yar wanda ya yi luwadi da shi ba, kuma wannan Haramci ne na har abada <ref>Imam Khumaini, Tauzihul Almasa'il (Mohashi), 1424H, juzu’i na 2, shafi na 473.</ref> wannan hukunci <ref>Shabiri Zanjani, Kitab Nikah, 1419 AH, juzu'i na 7, shafi 2109; Farhang Fiqh, 1426 AH, juzu'i na 2, shafi na 365.</ref> cikin Doka mai Lamba 1056 cikin Dokokin Gari a Jamhuriyar Muslunci ta Iran tana nan a rubuce <ref>Emami, Seyyed Hassan, Hukuk Madani, Islamic Publications, juzu'i na 4, shafi na 328.</ref> na’am wasu Jama’a daga Malaman Fikihu sun tafi kan cewa wannan hukunci yana kasancewa idan Dan luwadi ya kasance Baligi <ref>Imam Khumaini, Tauzihul Almasa'il (Mohashi), 1424H, juzu’i na 2, shafi na 473.</ref> haka zalika idan ya aikata Luwadi da wani bayan auren Mahaifiyar wanda ya yi wa Luwadi ko kuma `diyarsa da `yar’uwarsa, to aure tsakaninsu yana nan daram bai baci ba. <ref>Imam Khumaini, Tauzihul Almasa'il (Mohashi), 1424H, juzu’i na 2, shafi na 473.</ref>


==== Ukuba ====
==== Ukuba ====
Kan asasin Fatawar Malaman Fikihu, Ukubar Dan Luwadi da wanda akayi Luwadi da shi idan Baligi ne to kashe shi za ayi 18 kowanne daya daga cikinsu idan ya kasance ba Baligi ba, to za a ladabta shi 19 Ladabtarwa wani hukunci da Alkali ke zartar da shi kan Mai lefi da bai kai shekarun Balaga ba, sannan Mikdarinsa yana kasancewa kasa da Haddin Shari’a. 20
Kan asasin Fatawar Malaman Fikihu, Ukubar Dan Luwadi da wanda akayi Luwadi da shi idan Baligi ne to kashe shi za ayi <ref>Misali, duba Mohaghegh Hilli, Shara'e al-Islam, 1408 AH, juzu'i na 4, shafi na 147; Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (AS), juzu'i na 2, shafi na 224; Shahid Sani, Masalak al-Afham, 1413 AH, juzu'i na 14, shafi na 402; Najafi, Jawahairul Kalam, 1404 AH,Juzu'i na 41, shafi na 389-379; Imam Khumaini, Tahrir al-Wasila, Cibiyar Kimiyya, Mujalladi na 2, shafi na 469, M4.</ref> kowanne daya daga cikinsu idan ya kasance ba Baligi ba, to za a ladabta shi <ref>Misali, duba Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Institute of Al-Bait (AS), juzu'i na 2, shafi na 224; Shahid Sani, Masalak al-Afham, 1413 AH, juzu'i na 14, shafi na 403; Imam Khumaini, Tahrir al-Wasila, Cibiyar Kimiyya, Mujalladi na 2, shafi na 469, M4.</ref> Ladabtarwa wani hukunci da Alkali ke zartar da shi kan Mai lefi da bai kai shekarun Balaga ba, sannan Mikdarinsa yana kasancewa kasa da Haddin Shari’a. <ref>Tarhini Aamili, Al-Zubdatul al-Fiqhiyyah, 1427 AH, juzu'i na 9, shafi na 305.</ref>
Na’am wasu ba’ari daga Malaman Fikihu Kamar Misalin Abu Kasim Kuyi suna da na su ra’ayin da ya saba da Mashhur, cikin aminta da Hukuncin Kisa kan wanda akayi Luwadi da shi, suna laminta da Hukunci kan Kisa kan wanda ya aikata Luwadin idan ya kasance yana da Aure kuma yana da cikakkiyar samun damar Saduwa da Matarsa, sabanin haka sai dai ayi masa Bulala 100 kawai 21
Na’am wasu ba’ari daga Malaman Fikihu Kamar Misalin Abu Kasim Kuyi suna da na su ra’ayin da ya saba da Mashhur, cikin aminta da Hukuncin Kisa kan wanda akayi Luwadi da shi, suna laminta da Hukunci kan Kisa kan wanda ya aikata Luwadin idan ya kasance yana da Aure kuma yana da cikakkiyar samun damar Saduwa da Matarsa, sabanin haka sai dai ayi masa Bulala 100 kawai <ref>Khoei, Takmilatul al-Minhaj, 1410 AH, juzu'i na 2, shafi na 38-39.</ref>
Haka zalika a cewar Malaman Fikihu idan ya zamana Kaciyar Dayansu bata shiga Ramin Dubarar daya ba, to za a wadatu da yiwa kowannensu Bulala 100 kawai 22 cikin kowacce sura da yanayi idan Dan Luwadi ya Tuba Haddi yana faduwa daga kansa. 23
Haka zalika a cewar Malaman Fikihu idan ya zamana Kaciyar Dayansu bata shiga Ramin Dubarar daya ba, to za a wadatu da yiwa kowannensu Bulala 100 kawai <ref>Misali, duba Mohaghegh Hilli, Shara'e al-Islam, 1408 AH, juzu'i na 4, shafi na 147; Alameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (A.S.), Mujalladi na 2, shafi na 224.</ref> cikin kowacce sura da yanayi idan Dan Luwadi ya Tuba Haddi yana faduwa daga kansa.  
 
==== Hanyoyin da Ake bi cikin Zartar da Ukubar Kisa ====
==== Hanyoyin da Ake bi cikin Zartar da Ukubar Kisa ====
Cikin Riwayoyi da cikin litattafan Fikihu 25 an yi bayanin wasu hanyoyin zartar da hukuncin Kisa kan wanda ya aikata Luwadi, hanyoyin kuwa sune kamar haka: Sare wuyansa, Konashi da Wuta, Wurgo shi daga Dogon Gini ko wani wuri Mai tsayi kamar misalin Dutse, Jefe shi ko danno Bango Kansa ya danne shi Waliyul Al-fakihu na Musulunci kan asasin Maslaha zai zabi daya daga wadannan Hanyoyin kisa ya bada umarni zartarwa kan Dan Luwadi, 26 na’am idan ya kasance zartar da Hukuncin zai haifar da Rauni da Bakanta Fuskar Muslunci to Waliyul Al-fakihu yana da zabi dagatar da zartar da Hukunci domin Kare Maslahar Muslunci 27 ko kuma ya bada Umarni Kashe Mai lefin ta wata Hanyar Misalin Hanyar Rataya da ko Harbi da Bindiga. 28
Cikin Riwayoyi <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 7, shafi na 200</ref> da cikin litattafan Fikihu <ref>Mohaghegh Hilli, Shara'e al-Islam, 1408 AH, juzu'i na 4, shafi na 147; Alameh Halli, Tahrir al-Ahkam Al-Sharia, Al-Bait Institute (AS), juzu'i na 2, shafi na 224.</ref> an yi bayanin wasu hanyoyin zartar da hukuncin Kisa kan wanda ya aikata Luwadi, hanyoyin kuwa sune kamar haka: Sare wuyansa, Konashi da Wuta, Wurgo shi daga Dogon Gini ko wani wuri Mai tsayi kamar misalin Dutse, Jefe shi ko danno Bango Kansa ya danne shi Waliyul Al-fakihu na Musulunci kan asasin Maslaha zai zabi daya daga wadannan Hanyoyin kisa ya bada umarni zartarwa kan Dan Luwadi, <ref>Imam Khumaini, Tahrir al-Wasila, Cibiyar Darul Alam, juzu'i na 2, shafi na 470, M5.</ref> na’am idan ya kasance zartar da Hukuncin zai haifar da Rauni da Bakanta Fuskar Muslunci to Waliyul Al-fakihu yana da zabi dagatar da zartar da Hukunci domin Kare Maslahar Muslunci <ref>Imam Khumaini, Sahifa Imam, 2009, juzu’i na 20, shafi na 452.</ref> ko kuma ya bada Umarni Kashe Mai lefin ta wata Hanyar Misalin Hanyar Rataya da ko Harbi da Bindiga. <ref>Makarem Shirazi, Nasser, Estefta'at Jadid, 1427 AH, Vol.3, shafi.369, shafi.948</ref>


==== Falsafar Haramta Luwadi ====
==== Falsafar Haramta Luwadi ====
Game da hikimar haramta aikata Luwadi, ya zo a cikin wani Hadisi daga Imam Rida (A.S) cewa Allah ya halicci Mata tareda dacewa da Dabi’ar Namiji, sannan ita Luwadi tana zama sababin Yankewar Al’umma da kuma haifar da barna da lalata Gudanarwa da tsarin Duniya.29
Game da hikimar haramta aikata Luwadi, ya zo a cikin wani Hadisi daga Imam Rida (A.S) cewa Allah ya halicci Mata tareda dacewa da Dabi’ar Namiji, sannan ita Luwadi tana zama sababin Yankewar Al’umma da kuma haifar da barna da lalata Gudanarwa da tsarin Duniya. <ref>Ibn Baboyeh, Ayoun Akhbar al-Reza (a.s.), 1378 AH, juzu'i na 2, shafi na 97; Sadouq, Dalilan Dokoki, Al-Haydriya Charters Library, Juzu'i na 2, shafi na 547</ref>
Allama Tabataba’i cikin Almizan cikin Kiyasin Luwadi da Zina ya rubuta cewa Hakika Alkur’ani ya yi amfani da jumlar  
Allama Tabataba’i cikin Almizan cikin Kiyasin Luwadi da Zina ya rubuta cewa Hakika Alkur’ani ya yi amfani da jumlar  
<center>«تَقْطَعُونَ السَّبِيلَ؛</center>  
<center>«تَقْطَعُونَ السَّبِيلَ؛</center>  
Kuna yanke Hanya. 30 kan Luwadi 31 amma kan Zina sai ya yi amfani da jumlar:
Kuna yanke Hanya. <ref>Suratul Ankabut, aya ta:29.</ref> kan Luwadi <ref>Tabatabai, Al-Mizan, 1393 AH, juzu'i na 16, shafi na 123</ref> amma kan Zina sai ya yi amfani da jumlar:
<center>«سَاءَ سَبِيلًا»؛</center>
<center>«سَاءَ سَبِيلًا»؛</center>
Hanya ta Munana. 32 a cikin Natija a Mahangar Alkur’ani Kufaifayin Luwadi na zahiri sun fi na Zina tsanani, saboda ita Zina bata Toshe Hanyar Haihuwar Al’umma sabanin Luwadi da Kacokan take yanke hanyar 33
Hanya ta Munana. <ref>Suratul Isra, aya ta 32, Suratul Namal, aya ta 54.</ref> a cikin Natija a Mahangar Alkur’ani Kufaifayin Luwadi na zahiri sun fi na Zina tsanani, saboda ita Zina bata Toshe Hanyar Haihuwar Al’umma sabanin Luwadi da Kacokan take yanke hanyar <ref>Tabatabaei, Al-Mizan, Manshurat Ismailian , juzu'i na 18, shafi 63, juzu'i na 13, shafi na 88.</ref>


==== Ra’ayoyin Addinai da Mazhabonbi Dangane da Luwadi  ====
==== Ra’ayoyin Addinai da Mazhabonbi Dangane da Luwadi  ====
A wurin Ahlus-Sunna Luwadi wani aiki ne da yake Haram kuma an ayyana Haddi kan wanda ya aikata ta 34 na’am ba’arin wasu Mazhabobin kamar misalin Mazhabar Hanafiyya sun tafi kan Ladabtar da Mai aikata Luwadi Maimakon tsayar da Haddi a kansa. 35 a Sauran Addinai suna kallon Luwadi matsayin Kazanta kuma Haram, a cikin Addinin Zartusht Hakika Luwadi ta kasance Mafi munin Aiki kuma ana zartar da Kisa kan wanda ya aikata,36 haka sauran Addinan Ibrahimiyya suma suna ganin Luwadin matsayin Kazanta  Kuma Haram, cikin Attaura an kirayi Luwadi da Fajirci, 37 cikin Ahadul Jadid (Sabon Alkawari) an ajiye Masu Luwadi jikin Fasikai, Azzalumai Masu Bautar Gunki, ance misalin wadannan Kazaman Mutane ba za su taba zama Magadan Malakut Din Ubangiji ba 38
A wurin Ahlus-Sunna Luwadi wani aiki ne da yake Haram kuma an ayyana Haddi kan wanda ya aikata ta <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427H, juzu'i na 2, shafi na 49.</ref> na’am ba’arin wasu Mazhabobin kamar misalin Mazhabar Hanafiyya sun tafi kan Ladabtar da Mai aikata Luwadi Maimakon tsayar da Haddi a kansa. <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> a Sauran Addinai suna kallon Luwadi matsayin Kazanta kuma Haram, a cikin Addinin Zartusht Hakika Luwadi ta kasance Mafi munin Aiki kuma ana zartar da Kisa kan wanda ya aikata, <ref>Rezaei, Tarikh Adayn Jahan, 1380, juzu'i na 1, shafi na 197.</ref> haka sauran Addinan Ibrahimiyya suma suna ganin Luwadin matsayin Kazanta  Kuma Haram, cikin Attaura an kirayi Luwadi da Fajirci, <ref>Kiatbu Mukaddas, Ktab Lawiyan, sura 18, aya ta 22.</ref> cikin Ahadul Jadid (Sabon Alkawari) an ajiye Masu Luwadi jikin Fasikai, Azzalumai Masu Bautar Gunki, ance misalin wadannan Kazaman Mutane ba za su taba zama Magadan Malakut Din Ubangiji ba <ref>Kitab Mukaddas,Kitab Korintiyan, sura 6, aya ta 9-10.</ref>
== Bayanin kula ==
<references />
 
== Nassoshi ==
 
Alqur'ani mai girma.
Littafi Mai Tsarki.
Imam Khumaini, Sayyid Ruhollah, Tahrir al-Wasila, Qum, Dar Alam Press Institute, bugun farko, beta.
Imam Khumaini, Ruhollah, Sahifa Imam, Tehran, Imam Khumaini Cibiyar Gyara da Bugawa, bugu na 5, 1389.
Emami, Seyd Hassan, Civil Rights, Tehran, Islamia Publications, Beta.
Bani Hashemi Khomeini, Sayyid Mohammad Hasan, Bayanin Al-Masal al-Marjah, Qum, ofishin wallafe-wallafen Musulunci na kungiyar Seminary Seminary Qum, 1424H.
Tarhini Ameli, Sayyid Muhammad Hossein, al-Budatar al-Fiqhiyah fi Sharh al-Ruda al-Bahiya, Dar al-Fiqh na bugu da bugawa, Qum, bugu na 4, 1427H.
Kungiyar masu bincike karkashin kulawar Shahroudi, Sayyid Mahmoud Hashemi, al'adun fikihu bisa addinin Ahlul-Baiti (a.s.), Qum, Cibiyar Encyclopaedia ta Musulunci kan Ahlul Baiti (a.s.), 1426 bayan hijira. .
Khoi, Sayyid Abul Qasim, Takmala al-Manhaj, bugun Madina Al Alam, Qum, bugu na 28, 1410H.
Sabzevari, Sayyid Abd al-Ali, Mahzab al-Ahkam, Qom, Cibiyar Al-Manar, bugu na 4, 1413H.
Shahid Thani, Zain al-Din bin Ali, Masalak al-Afham ili Tankih Shaaree al-Islam, Islamic Encyclopaedia Foundation, Qum, bugu na farko, 1413H.
Sheikh Sadouq, Mohammad Bin Ali, Ayoun Akhbar al-Reza (a.s.), Tehran, Nash Jahan, bugun farko, 1378H.
Rezaei, Abdul Rahim, Tarihin Addinin Duniya, Tehran, wallafe-wallafen Kimiyya, bugu na biyu, 1380.
Allameh Halli, Hasan bin Youssef, Tahrir al-Ahkam al-Sharia Ali Madhhab al-Imamiyah, Al-Al-Bayt Institute (A.S.), Mashhad, first edition, beta.
Shabiri Zanjani, Seyyed Musa, Kitab Aure, Qom, Cibiyar Bincike ta Rai Pardaz, bugu na farko, 1419H.
Ali Ibn Musa (Imami na 8), Fiqhun da aka jingina ga Imam Al-Reza (AS), Mashhad, Mu’assasa Al-Baiti (AS), bugu na farko, 1406H.
Kilini, Muhammad bin Yaqub, Al-kafi, Tehran, Dar Al-Kitab al-Islamiyya, bugu na 4, 1407H.
Faqihi, Ali Naqi, Ilimin Jima'i, Qum, Cibiyar Kimiyya da Al'adu ta Dar Al Hadith, bugun farko, 2007.
Najafi, Mohammad Hassan, Jawaharlal Kalam a bayanin dokokin Musulunci, Beirut, Dar Ihya al-Trath al-Arabi, 1404H.
Mohaghegh Hali, Najmuddin, Shar'e al-Islam fi al-halal da haramun, Kum, Cibiyar Ismailiya, bugu na biyu, 1408H.
Meshkini, Mirza Ali, Tafsirin Fiqhu, Qum, Al-Hadi Publishing House, bugu na 3, 2001.
Makarem Shirazi, Nasser, New Esfattayat, Wallafar Makarantar Imam Ali Bin Abi Talib (A.S.), Qum, bugu na biyu, 1427H.
Mousavi Ardabili, Seyyed Abdul Karim, Fikihu Hadid da Al-Tazirat, Kum, Est.
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki