Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Luwaɗi"

3 bayitu sanyayyu ,  4 Nuwamba 2023
(Created page with "'''Luwadi''' shi ne Saduwar jinsi tsakanin Maza guda biyu, Luwadi tana daga Manya-manyan Zunubai, ya zo a Hadisai cewa Luwadi tafi Zina Muni, Malaman Fikihu, kan asasin Riwayoyi cewa Idan ta tabbata cewa Kan Kaciyar Dayansu ya nutse cikin Duburar dayansu to za ai musu Ukuba ta Hanyar Kisa, amma idan ya zama Kan Kaciyar dayansu bata shiga cikin Duburar dayansu ba za a yiwa Kowannensu Bulala 100. Kan asasin Abin da ya zo cikin Hadisan Imamai, daga cikin Illolin Luwadi akwa...")
 
Layi 2: Layi 2:
Kan asasin Abin da ya zo cikin Hadisan Imamai, daga cikin Illolin Luwadi akwai hana Hayayyafa da kuma haifar yaduwar Barna cikin Gudanarwa da Tsarin Duniya, haka zalika cikin Sauran Addinan Ibrahimiyya da Mazhabobin Muslunci suma suna ganin Muni da Haramcin aikata Luwadi  

== Luwadi Zunubi ne da ya fi Zina girma ==
== Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma ==
Luwadi tana daga Mafi Girma cikin Manya-manyan Zunubai 1 cikin wani Hadisi daga Imam Sadik (A.S) ya bayyana girmamar Lefin aikata Luwadi fiye da aikata Zina 2 kan asasin wata riwaya daga Annabin Muslunci (S.A.W) Mai aikata Luwadi yana kasancewa cikin Fushin Allah da La’anarsa. 3

Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen Zunubi 4  an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki 5 kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu 6  

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki