Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
m (Rezvani moved page Alamul Amri to Alamul Amru) |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Alamul Amru''' ko Alamul Mujarradat, wata duniya ce da ba a iya riskarta da Mariskai biyar (Ji, Gani, Dandano, tabawa, Shaka) kishiya ga Alamul Khalk wacce ake iya riskarta da Mariskai guda biyar, Malamai suna ganin tushen Imani da samuwar Alamul Amru ya samo Asali ne daga gabar wannan aya ta 54 cikin Suratul A’araf: | '''Alamul Amru''' ko Alamul Mujarradat, wata duniya ce da ba a iya riskarta da Mariskai biyar (Ji, Gani, Dandano, tabawa, Shaka) kishiya ga Alamul Khalk wacce ake iya riskarta da Mariskai guda biyar, Malamai suna ganin tushen Imani da samuwar Alamul Amru ya samo Asali ne daga gabar wannan aya ta 54 cikin Suratul A’araf: | ||
«أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ» | <center>«أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ»</center> | ||
Tabbatuwar Halittu a Alamul Amru take kai tsaye yake faruwa ba tareda bukatuwar samar da sharuddan Makan da zaman ba, sabanin Alamul Khalk wacce tabbatuwar abubuwa na faruwa ne sannu-sannu kuma ya dogara da kebantattun sharudda na Zahiri. | Tabbatuwar Halittu a Alamul Amru take kai tsaye yake faruwa ba tareda bukatuwar samar da sharuddan Makan da zaman ba, sabanin Alamul Khalk wacce tabbatuwar abubuwa na faruwa ne sannu-sannu kuma ya dogara da kebantattun sharudda na Zahiri. | ||
Tare da Imani ba’arin wasu Malaman Falsafa kan samuwar Alamul Amru sai dai cewa kuma akwai wasu adadin Malaman Tafsiri suna ganin ayar Alkur’ani da ta zo da Kalmar Amru ta zo domin ishara zuwa ga Alamul Mada bawai Alamul Amru ba, Allama Tabataba’i cikin karshen aya ta 54 daga Suratul A’araf kalmomin Khalk da Amru da aka ambata cikin Surar yana ganin basa bada ma’anar samuwar wata duniya mai cin gashin kanta, bari dai ma’anarsu shi ne Kudurar Halitta Allah da umarninsa. | Tare da Imani ba’arin wasu Malaman Falsafa kan samuwar Alamul Amru sai dai cewa kuma akwai wasu adadin Malaman Tafsiri suna ganin ayar Alkur’ani da ta zo da Kalmar Amru ta zo domin ishara zuwa ga Alamul Mada bawai Alamul Amru ba, Allama Tabataba’i cikin karshen aya ta 54 daga Suratul A’araf kalmomin Khalk da Amru da aka ambata cikin Surar yana ganin basa bada ma’anar samuwar wata duniya mai cin gashin kanta, bari dai ma’anarsu shi ne Kudurar Halitta Allah da umarninsa. |